• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Kotu ta yi wa gwamnatin Gombe da ‘yan sanda katanga da dan jarida, Dahiru Kera

    Samuel Ortom

    Gwamna Ortom ya janye ƙarar da ya maka hadimin sa, wanda ya kayar da shi a zaɓen Sanatan Benuwai, kuma ya roƙi yafiya

    An kara wa ma’aikatan jinya na jihar Yobe albashi

    Akalla mutum 7,806 suka kamu da cutar tarin fuka a tsakanin shekarar 2021 – 2022 a jihar Bauchi

    Iyorchia Ayu ba alheri ba ne, baƙin jinin sa ne ya janyo faɗuwar PDP zaɓen 2023 – Chimaroke Nnamani

    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

NEMAN DIYYAR NAIRA MILIYAN 500: Kotu ta yi fatali da ƙarar da Abba Kyari ya maka Hukumar NDLEA

Mohammed LerebyMohammed Lere
April 8, 2022
in Manyan Labarai
0
KYARI YA ƁALLO RUWA: ‘Yadda jami’an NDLEA ke taimakon masu shigo da muggan ƙwayoyi cikin Najeriya -Inji Kyari

Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta kori ƙarar da dakataccen Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda Abba Kyari ya maka Hukumar NDLEA.

Kyari ya kai ƙarar NDLEA ya na neman hukumar ta biya shi diyyar tauye masa ‘yanci da ta yi, inda ta ke tsare da shi. Ya nemi a biya shi diyyar naira miliyan 500.

Mai Shari’a Inyang Ekwo ya kori ƙarar bisa dalilan rashin gabatar da ƙwararan hujjoji daga ɓangaren lauyoyin Abba Kyari.

Kyari ya kai ƙarar ce saboda NDLEA ta kama shi ta tsare, bisa zargin tu’ammali da hodar Ibilis. An kama Kyari tun a farkon watan Fabrairu.

Mai Shari’a ya nuna su kan su lauyoyin Kyari ba su ɗauki ƙarar da ya maka Hukumar NDLEA da muhimmanci ba.

Wakilin mu ya ruwaito cewa ko a ranar Alhamis da Mai Shari’a ya kori ƙarar, lauyar Kyari mai suna Cynthia Ikena ba ta halarci zaman kotun ba.

A kan haka ne lauyan NDLEA, wanda kuma shi ne Daraktan Shigar da Ƙararraki na Hukumar NDLEA, Joseph Sunday, ya roƙi Mai Shari’a ya yi fatali da ƙarar.

Nan take Mai Shari’a ya shaida wa lauyan NDLEA cewa ai Cynthia lauyar Kyari ta aiko wa kotu takardar neman a ɗage shari’ar, saboda ta na da wani uzirin da ya hana ta zuwa kotun.

Joseph lauyan NDLEA ya yi mamaki, ganin yadda Cynthia ba ta tira masa kwafen wasiƙar da ta tura wa kotu ba. Ya ce ai doka ta ce shi ma tilas sai an sanar shi. Daga nan ya rokit a kori ƙarar, kuma Mai Shari’a ya amince, ya yi fatali da ita.

Premium Times Hausa ta buga labarin yadda Abba Kyari ya
maka NDLEA kotu, ya na neman diyyar naira miliyan 500.

Dakataccen Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda, Abba Kyari da ke tsare, ya maka hukumar NDLEA mai tsare da shi a kotu, ya na neman ta biya shi diyyar ɓata masa suna da tsare shi ba bisa ƙa’ida da Kyari ɗin ya ce hukumar ta yi.

Waɗannan buƙatu da Kyari ya nema a kotu, suna cikin wata ƙara da lauyan sa ya shigar a Babbar Kotun Tarayya ta Abuja.

Ƙarar mai lamba FHC/ABJ/CS/182/22, an shigar da ita ce a gaban Mai Shari’a Inyang Ekwo, har ila yau lauyan Kyari ya nemi NDLEA ta nemi gafara ga Kyari s rubuce, saboda tsare shi da ya ce an yi ba bisa ƙa’ida ba.

Ya ce ya na so NDLEA ta buga sanarwar ba shi haƙuri da neman afuwar sa saboda ba a bisa haƙƙin doka aka kama shi har aka tsare shi ba.

Lauyan Kyari mai suna C. O. Ikena ya shigar da ƙarar a ranar 17 Ga Fabrairu. Sannan kuma ya nemi kotu ta hana NDLEA ko Hukumar ‘Yan Sanda ko ma wata hukumar tsaro sake yi wa Kyari barazana, neman sa, kamshi ba bisa ƙa’ida ba.

“A matsayi na na lauyan wanda ke ƙara, ina neman kotu ta tilasta Hukumar NDLEA biyan shi wanda na ke karewa ɗin diyyar naira miliyan 500, saboda kashi da tsare shi da ta yi ba bisa tsarin da doka ta tanadar ba.

“Kamawar da aka yi masa ta keta masa ‘yancin sa na haƙƙin walwala kamar yadda Doka ta Sashe na 35 da 36 na Kudin Mulkin Najeriya ya tanadar masa.”

Lauyan ya nemi kotu ta bayyana cewa kama Kyari da tsare shi ba tare da gurfanar da shi a kotu ba zuwa ranar 12 Ga Fabrairu, ya keta masa ‘yancin sa.

Sannan kuma ya yi nuni da cewa an tozarta Kyari, an wulaƙanta shi kuma an suburbuɗe shi a inda ya ke tsare.

“Kuma hana belin sa ma wani nau’i ne na cin mutuncin sa da tauye masa ‘yancin da kundin dokokin Najeriya ya ba shi.

Abubuwan Da Suka Biyo Bayan Kama Abba Kyari:

Yadda Abba Kyari Ya Riƙa Mu’amala Da Gaggan Dillalan Hodar Ibilis Daga Brazil -NDLEA:

Hukumar Hana Tu’ammali Da Muggan Ƙwayoyi (NDLEA), ta nesanta jami’anta daga tu’ammali da hodar ibilis mai nauyin kilogiram 25 ɗin da aka kama wasu gungun ‘yan sanda da ita, bisa jagorancin dakataccen ɗan sanda Mataimakin Kwamishina Abba Kyari.

Kakakin NDLEA Femi Babafemi ya bayyana a cikin wata sanarwa a ranar Laraba cewa.

Ya ƙaryata alaƙar da ake ce ke tsakanin jami’an NDLEA na filin jirgin saman Enugu da waɗanda su ka shigo da hodar ibilis a filin jirgin daga Addis Ababa, babban birnin ƙasar Habasha.

Babafemi ya ce labarin ƙarya ce kawai wasu ‘yan sanda suka riƙa watsawa.

Babafemi ya ce bincike ya nuna cewa Abba Kyari da gungun wasu ‘yan sanda yaran sa ne ke da alaƙar kai-tsaye da wasu gaggan dillalan muggan ƙwayoyi a Brazil.

“Bincike ya tabbatar cewa Abba Kyari ne da yaran sa dillalan ƙwayoyin su ka yi mu’amala tare. Kuma binciken ya nuna yadda su ke aiki tare.”

Mugu Ba Shi Da Kama: Yadda Abba Kyari Da Yaran Sa Ke Shirya Safarar Muggan Ƙwayoyi Da Gaggan ‘Yan Ƙwayar Brazil:

“Idan za a iya tunawa bayan NDLEA ta nemi Hukumar ‘Yan Sanda ta ba su Abba Kyari da yaran sa domin su yi masu tambayoyi, ‘yan sandan sun yi masu tambayoyi sannan suka damƙa su ga NDLEA, tare da rahoton tambayoyin da suka yi masu.” Haka Babafemi ya bayyana.

Babafemi ya ce wani ɗan sanda da ke cikin gungun yaran Abba Kyari mai suna James Bawa, ya tabbatar cewa ya yi magana da wani ejan ɗin dillalin ‘yan ƙwaya da ke Brazil, kafin a shigo da sunƙin ƙwayoyi a ranar 19 Ga Janairu, 2022.

Baki Shi Ke Yanka Wuya: Mummunar Shaidar Da ‘Yan Sanda Suka Yi Wa Abba Kyari A Gaban NDLEA:

Kakakin NDLEA Babafemi ya ci gaba da cewa rahoton ‘yan sanda ya nuna: “Mataimakin Sufurtandan ‘Yan Sanda Bawa ya rubuta bayani a gaban ‘yan sandan bincike cewa wani ejan ɗin dillalan ƙwaya da ke Brazil da ake wa laƙabi da KK, ya kira shi ya sanar da shi cewa za a shigo da sunƙi-sunƙin ƙwayoyi ta filin jirgin saman Enugu.”

James Bawa ya shaida wa ‘yan sanda cewa wani da IK ya kwatanta masu shi ta waya ya samu James Bawa ɗin a ranar 19 Ga Janairu, 2022 wajen ƙarfe 2:30 na yamma, a wajen filin jirgin, inda ya nuna masa hoton sunƙin ƙwayar.

“Daga nan su ka hango wanda ake zargin a lokacin da ya ke fitowa daga filin jirgi, bayan ya gama wuce dukkan shingayen bincike. Sannan aka kama shi tare da wani abokin burmin sa.”

A cikin zancen da Abba Kyari ya yi wani jami’in NDLEA, wanda ya yi wa Kyari shigar-burtu a matsayin cewa shi ma ɗan ƙwayar ne, Kyari ya labarta masa irin yadda suka tsara shigo da hodar koken shi da ejan ɗin Brazil.

Sannan a cikin bidiyon Kyari ya bayyana yadda aka tsara yadda za a yi kason kuɗaɗen ƙwayar.

“Yayin da Abba Kyari ke amsa tambayar mu shin ko a cikin filin jirgi ko wajen filin jirgin ya ke girke yaran sa? Sai Kyari ya ce, ” ƙwarai ƙwarai, ana ajiye wasu a waje, wasu kuma a cikin filin jirgin.

“Za su bar ka sai ka gama fitowa daga ƙofar fitowa, sai su damƙe ka da ka fito waje.”

Babafemi ya ce hakan ya nuna cewa ‘yan sanda ne su Kyari su ke shirya tu’ammalin su.

Tags: AbbaAbujaHausaKyariLabaraiNDLEANewsPREMIUM TIMES
Previous Post

WASIƘAR BUHARI GA MAJALISAR TARAYYA: ‘Ku amince na ƙara kuɗin tallafin mai su kai naira tiriliyan 4’

Next Post

TASHAR LODIN MAI KO GARKEN ƁARAYI:Shugaban NNPC ya ce ɓarayi sun sace ɗanyen mai na dala miliyan 5.5 daga 2021 zuwa yau ‘Bonny Terminal’

Next Post
ƘILU TA JA BAU: Rahoton PREMIUM TIMES ya harzuƙa Fadar Shugaban Ƙasa, ta gayyaci Shugaban NNPC don jin yadda aka yi wala-walar cinikin mai na biliyoyin nairori

TASHAR LODIN MAI KO GARKEN ƁARAYI:Shugaban NNPC ya ce ɓarayi sun sace ɗanyen mai na dala miliyan 5.5 daga 2021 zuwa yau 'Bonny Terminal'

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Bashin da ake bin Najeriya ya mirgina cikin ramin naira tiriliyan 46.25 kafin shiga 2023 – DMO
  • Kotu ta daure Surajo Hamza da ya yi lalata da matan aure da karfin tsiya a Abuja
  • ANA WATA GA WATA: Rundunar SSS ta bankado ‘makircin’ wasu gwaskwayen Najeriya da ke kitsa yadda za a ruguza mika mulki ga ‘Tinubu’ a kafa gwamnatin rikon kwarya
  • Kotu ta yi wa gwamnatin Gombe da ‘yan sanda katanga da dan jarida, Dahiru Kera
  • ZAƁEN GWAMNAN KANO: Gawuna, ɗan takarar APC ya rungumi ƙaddara, ya taya Abba Gida-gida na NNPP murna

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.