• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125

    Kotu ta kwato maka-makan gidaje 48 a hannun tsohuwar Shugabar Hukumar NSITF

    KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu

    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

FILATO TA DAGULE: Ƴan bindiga sun kashe sama da mutum 140 a kananan hukumomin Kanam da Wase a cikin dare ɗaya

Aisha YusufubyAisha Yusufu
April 12, 2022
in Rahotanni
0
KUDU TA DAGULE: Rubdugun kisan ‘yan sanda a Akwa Ibom da Ribas

Sama da mutum 140 ƴan bindiga suka kashe a hare-hare da suka kai garuruwan Kukawa, Gyambawu, Dungur, Kyaram, Yelwa, Dadda, Wanka, Shuwaka, Gwammadaji, da Dadin Kowa ranar Lahadi.

Kakakin Rundunar Operation Safe Heaven, Ishaku Takwa ya tabbar da aukuwar wannan mummunar abu.

Wani basarake da bai faɗi sunan sa ya bayyana cewa magaran sun kashe mutum 54 a Kukawa, 34 a Gyambawu.

Duk da cewa rundunar ƴannsandan jihar basu ce komai ba a kai sun, gwamnan jihar Simon Lalong ya umarci jami’an tsaron jihar su gaggauta kamo waɗanda suka aikata wannan mummunar abu.

Jihar Filato Ta Dagule: Abinda ya faru a makon jiya

‘Yan bindiga sun kashe mutane da dama sannan sun cinna wa gidaje wuta a kauyuka hudu dake karamar hukumar Kanam a jihar Filato.

Wannan abin ban tsoron ya auku ne a ranar Lahadi.

Wani mazaunin karamar hukumar Dankadi Dukup ya ce mutane da dama sun rasa rayukan su sannan wasu da dama sun ji rauni a jikin su a dalilin harin.

Dukup ya ce zuwa yanzu mutane da dama sun gudu sun bar gidajen su.

Bayan haka jami’in yada labarai na rundunar Operation safe Haven OPSH Ishaku Takwa shima ya tabbatar da harin wa manema labarai a ranar Lahadi a garin Jos.

Sai dai a bayanin da ya yi Takwa bai fadi adadin yawan mutanen da suka mutu ko suka ji rauni a dalilin wannan hari ba.

Takwa ya ce zaman lafiya ya soma dawowa kayukan saboda gwamnati ta aika da jami’an tsaro.

Wannan hari ya faru bayan awowi 24 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da ‘ya da uwar gidan kwamishinan muhalli na jihar.

Idan ba a manta ba a makon da ya jiya ‘yan bindiga sun kashe mutum 10 wasu mutum 19 sun ji rauni a wajen wani taron buki da aka yi a masarautar Irigwe dake garin Chando Zerreci, karamar hukumar Bassa.

Maharan sun kawo farmaki wannan kauye ne a lokacin da mutanen kabilar iregwe ke taron bikin ‘Zerreci’, wato taron shiga lokacin damina.

Wadanda suka ji rauni na a asibitin Enos dake Miango.

Jami’in yada labarai na kungiyar matasan Irigwe Lawrence Zango ya yi kira ga dukan sassan gwamnati da su taimaka wajen samar wa kauyen Irigwe tsaro.

Tags: AbujaFilatoHausaLabaraiNewsPlateauPREMIUM TIMES
Previous Post

WALA-WALAR AYYUKAN MAZAƁU: Yadda Sanatocin Kebbi, Jigawa da Taraba suka yi wa talakawan yankunan su walle-walle

Next Post

HARE-HARE: An fi kai wa kadarorin gwamnati hari a Kaduna, fiye da kowace jiha daga 2019 zuwa 2022 -Rahoto

Aisha Yusufu

Aisha Yusufu

Next Post
Za mu zaftare ma’aikatan gwamnatin Kaduna don samun kudin yi wa talakawa aiki – El-Rufai

HARE-HARE: An fi kai wa kadarorin gwamnati hari a Kaduna, fiye da kowace jiha daga 2019 zuwa 2022 -Rahoto

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • HAJJI 2023: Hukumar Alhazai ta gindiya sabbin sharuɗɗan adadin kwanakin ziyara Madina
  • HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125
  • KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu
  • DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad
  • SHARI’AR ZABEN SHUGABAN ƘASA: Kotu ta karɓi sakamakon zaɓen jihohi 17 daga hannun Peter Obi domin tantance sahihancin su

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.