• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

FARMAKI KAN JIRGIN ƘASA: An ceto tarago 7 daga wurin da ‘yan ta’adda su ka dasa bam -NRC

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
April 4, 2022
in Labarai
0
FARMAKI KAN JIRGIN ƘASA: An ceto tarago 7 daga wurin da ‘yan ta’adda su ka dasa bam -NRC

Hukumar Jiragen Ƙasa ta Najeriya ta ce zuwa yanzu an ceto taragai bakwai kenan na jirgin ƙasa daga inda ‘yan ta’adda suka buɗe masa wuta tsakanin Katari da Riƙa a a jihar Kaduna.

Tun bayan afkuwar harin dai an samu nasarar janye tarago shida da maharan su ka lalata, lamarin da ya sa jirgin ya kauce hanya, bayan an dasa masa gurneti.

Sanarwar da hukumar ta fitar a ranar Lahadi ta ce, ana cigiyar mutum 168, wayoyi 51 a kashe, wasu 35 ko an buga ba a ɗauka, lambobi 60 a kulle.

Hukumar Jiragen Ƙasa ta Najeriya (NRC) ta tabbatar da cewa mako ɗaya bayan harin da ‘yan ta’adda suka kai wa jirgin ƙasa a cikin dajin Kaduna, a halin yanzu dai fasinjojin da ba san halin da su ke ciki ba, sun kai 168.

Shugaban Hukumar Jiragen Ƙasa Fidet Okhiria ne ya tabbatar da haka a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Lahadi a Abuja.

Premium Times ta bayar da sanarwar hatsarin jirgin, wanda aka tabbatar da cewa mutum 8 aka kashe, aka tsere da mutum 22, daga cikin fasinjoji 362 da aka haƙƙaƙe a rubuce na cikin jirgin.

Sai dai kuma mutane da dama sun haƙƙaƙe cewa mutanen da ake cikin sun fi yawan 362, idan aka yi la’akari da irin cuwa-cuwar da ma’aikatan jirgin ke yi wajen ɗora fasinjoji su na danna kuɗaɗen a cikin aljifan su.

NRC ta ce zuwa yanzu an ƙara tabbatar da cewa wasu fasinjoji 14 daga cikin waɗanda ake cigiya, lafiyar su ƙalau.

“Saura 176 ake nema, waɗanda a cikin su an tabbatar da kama 22 da kuma mutuwar mutum 8.

Adadin waɗanda ake cigiya a yanzu ya kai fasinja 168, waɗanda tun bayan afkuwar farmakin, ba amo kuma ba labarin su.

“Daga cikin fasinjoji 168 da ake cigiya, an tabbatar da cewa 22 na hannun ‘yan bindiga. Wayoyin wasu 51 duk a kashe su ke tun bayan da aka kai wa jirgin mummunan hari.

“Akwai kuma lambobin wayoyi har guda 35 waɗanda idan an buga su na ƙara, amma tsawon mako ɗaya ba a ɗagawa ballantana a amsa kiran. Wasu 22 kuma iyalan su ne su ka tabbatar da cewa ba su san inda su ke ba.”

Okhiria ya ce zuwa yanzu an ceto taragai bakwai waɗanda ya ce duk an ƙarasa da su Tashar Jiragen Ƙasa ta Rigasa, Kaduna.

Ya ce ana nan ana ci gaba da aikin gyara titin jirgin domin ya ci gaba da jigila a tsakanin Abuja zuwa Kaduna da kuma Kaduna zuwa Abuja.

Tags: AbujaFasinjojiHausaJirgin KasaKadunaLabaraiNewsPREMIUM TIMESRigasa
Previous Post

TASHIN HANKALI A ZAMFARA: Yadda ‘yan bindiga su ka buɗe wuta ana tsakiyar Sallar Tarawi a Tsafe

Next Post

MAKO ƊAYA BAYAN HARIN JIRGIN ƘASA: Ana cigiyar mutum 168, wayoyi 51 a kashe, wasu 35 ko an buga ba a ɗauka, lambobi 60 a kulle

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Mutum sama da biliyan biyu na fama da karancin ruwan sha a duniya – Majalisar Dinkin Duniya
  • Yari ya yi wa talakawan Zamfara ambaliyar abincin buda-Baki da sahur har Tirela 240 cike makilda kayan abinci
  • INEC ta faɗi ranakun da za ta damƙa wa zaɓaɓɓun-gwamnoni satifiket na shaidar lashe zaɓe
  • Kwamitin Rabon Kuɗin Zakka na Majalisar Ɗinkin Duniya ya tallafa wa ‘yan gudun hijira miliyan shida -UN
  • RIKICIN PDP: ‘Ina alfahari da ‘anti-fatin’ da na yi wa PDP, daga yau mun koya wa su O’o hankali -Anyin Pius Anyim

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.