• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

    TA KICIME A APCn KADUNA: Ɓangaren Sha’aban ba su amince da zaben wakilan jam’iyyar APC da aka yi ba

    Yadda sojoji suka cafke gogarman masu garkuwa da mutane da wasu 150 a dazukan Zamfara da Katsina

    Askarawan Najeriya sun kashe ƴan bindiga 42, sun kama 20 sannan sun ceto mutum 63 da aka yi garkuwa da su – DHQ

    Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

    Crisis in Jos

    BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

DARKAKOWAR GAGARIMAR MATSALA: Yadda ambaliyar cima-zaune da dandazon matasa zai zame wa Najeriya matsala nan da shekaru 10

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
April 11, 2022
in Rahotanni
0
Zanga-Zangar #EndSARS ya rikide ya koma na tashin hankali – Lai Mohammed

A wani Binciken Haɗin Guiwa Tsakanin American University of Nigeria (AUN) da PREMIUM TIMES wanda Jacob Udo-Udo Jacob ya yi binciken a madadin ɓangarorin biyu ya nuna yadda ambaliyar cima-zaune da dandazon matasa zai zame wa Najeriya matsala nan da shekaru 10.

Wannan rahoton kashi na farko ne daga cikin kashi biyar ɗin da ke tafe nan gaba daki-daki.

Nan da shekaru 10 zuwa sama, Najeriya za ta fuskanci gagarimar matsalar miliyoyin cima-zaune, waɗanda ba su iya ciyar da kan su, sai dai a ciyar da su.

*Bincike ya nuna nan da shekara 10 kashi 43 cikin 100 na ‘yan Najeriya, za su kasance duk cima-zaune ne, wato daga jinjirai zuwa ‘yan shekaru 14 da haihuwa.

*Yawan waɗannan cima-zaune zai kasance mafi yawa a Najeriya, idan aka kwatanta da na sauran ƙasashen duniya.

*Nan da shekaru 10 kenan yawan cima-zaune a Najeriya da dandazon matasan da ba su da takamaimen alƙibla a Najeriya zai kai kashi 25 bisa 100 a duniya baki ɗaya.

*Matsalolin da za su dabaibaye Najeriya nan da shekaru 10, sun haɗa da yawan ƙananan yara barkatai da yara cima-zaune da kuma matasa marasa kishin tashi su yi ilmi, ko waɗanda ba su samu damar yin ilmin ba.

Wannan matsala za ta haifar da barazana ga abinci, barazana ga tsaro da kuma kwararar masu gudun hijira.

1 – Idan aka duba ƙasashe masu maƙautaka da Najeriya irin su Nijar, Mali da Chad, za a ga nan da shekaru 10 yawan cima-zaunen su zai kai Mali kashi 50 bisa 100, Nijar kashi 47 bisa 100 sai Chadi kashi 46 bisa 100 na yawan al’ummar kowace a cikin ƙasashen uku.

2 – Ƙarancin abinci da rashin aikin yi ga matasa zai haifar da kwararar ‘yan gudun hijira daga waɗancan ƙasashe zuwa cikin Najeriya.

3 – Akasarin waɗanda za su kwararo Najeriya za su ƙara wa ƙasar nauyin matsaloli ne, domin a cikin su babu wasu ƙwararru ko masu ilmin da ƙasa za ta amfana da su ne (kamar likitoci ko malaman makaranta ko masu fasaha), duk masu neman abincin sa wa bakin salati ne.

4 – Akwai kuma fantsamar matasa masu tsatstsauran addini nan gaba, waɗanda matsalolin da ƙasashen su ke ciki za su iya kwarara Najeriya. Waɗanda ba sana’ar neman abinci su ka iya ba, za su fake ko jingina da malaman da za su kasance su ne idon su su ne alƙiblar su a duniya. Tsatsauran ra’ayin da za su ɗauka a matsayin mafita daga ƙuncin rayuwa, wanda su ke ganin shi ne hanyar tsira gobe kiyama, zai zame masu da da kuma al’umma matsala.

5 – Akwai yiwuwar ta’addancin da hare-haren ‘yan bindigar da ake fama a cikin dazuka ya fantsama har cikin garuruwa, a kasa zaune, a kasa tsaye.

Ƙasa samun ilmin zamani ga ɗimbin matasa da kuma fatara da yunwa zai ƙara haifar da kwarara zuwa cikin birane da kuma kwararar baƙin-haure zuwa zuwa cikin Najeriya. Tunda matasa ne yawanci, za su zame wa al’umma alaƙaiƙai.

6 – Wasu ƙungiyoyin addini masu tsatsauran ra’ayi za su bayyana. Kamar yadda bayan bayyanar Maitatsine cikin shekarun tamanoni (1980s) ya buɗe ƙofar bayyanar wasu ƙungiyoyi bayan shekaru da dama, irin su Boko Haram da ISWAP.

7 – Ko da a yanzu an ga bayan ƙungiyoyin ta’addanci da na ‘yan bindiga, to aƙidar ta’addancin ba za a iya kankare ta a zukatan matasa ba.

8 – Akwai gagarimar matsalar canjin yanayi wanda zai haifar da ƙarancin abinci, rashin tsaro za su haddasa kwarara cikin garuruwan ƙasar nan.

9 – Hasashen ya nuna yadda za a samu yawaitar ɗimbin masu amfani da wayar hannu da kuma damar shiga intanet, wadda za a riƙa yawan aiki da ita ta hanya mai kyau, ko akasin haka.

10 – Mafita daga wannan matsala shi ne a fantsama wajen zuba jarin gina ƙasa da kuma gina al’umma. Sannan a bijiro da gagarimin aikin bunƙasa ilmin zamani ga yara ƙanana da kuma matasa.

Tags: AbujaHausaMatasaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

2023: Gwamnonin PDP sun yi tsayuwar-gwamin-jaki, sun ce dole a bai wa ɗan Kudu takarar shugaban ƙasa

Next Post

‘Bani da ɗan da ya yi girman tsayawa takarar shugaban kasa’ – Tinubu ga Osinbajo

'Bani da ɗan da ya yi girman tsayawa takarar shugaban kasa' - Tinubu ga Osinbajo

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya
  • Gwamnatin Buhari ta ƙakaba sabbin harajin kira na wayar hannu ga ƴan Najeriya
  • BALA’IN ‘YAN BINDIGA: Sama da Katsinawa 13,000 su ka tsallake ba shiri zuwa Jamhuriyyar Nijar -Gwamna Masari
  • TAKARAR SHUGABAN ƘASA 2023: Mutum biyar kaɗai ke da gaske a cikin APC, sauran ‘yan rakiyar amarya ne -Gwamna Fayemi
  • Babu wanda na ke bibiya yayi min mataimakin shugaban kasa – Zulum

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.