• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

    TA KICIME A APCn KADUNA: Ɓangaren Sha’aban ba su amince da zaben wakilan jam’iyyar APC da aka yi ba

    Yadda sojoji suka cafke gogarman masu garkuwa da mutane da wasu 150 a dazukan Zamfara da Katsina

    Askarawan Najeriya sun kashe ƴan bindiga 42, sun kama 20 sannan sun ceto mutum 63 da aka yi garkuwa da su – DHQ

    Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

    Crisis in Jos

    BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

2023: Zan zaɓo ƙwararrun ƴan boko da za su magance matsalolin Najeriya -Tambuwal

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
April 7, 2022
in Babban Labari
0
Aminu Tambuwal

Aminu Tambuwal

Gwamna Aminu Tambuwal na Jihar Sokoto, ɗaya daga cikin waɗanda ke sahun gaban neman PDP ta tsaida shi takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023, ya yi alƙawarin cewa zai zaɓo ƙwararrun da za su magance tare da shawo kan dukkan matsalolin da suka addabi Najeriya.

Tambuwal ya ce zai zaƙulo ƙwararrun masana tattalin arziki waɗanda za su magance matsalolin tattalin arzikin Najeriya, matsawar aka zaɓe shi ya zama shugaban ƙasa a 2023.

A wasu tarukan ganawar da Tambuwal ya yi da Sanatocin PDP da kuma ‘Yan Majalisar Tarayya na PDP da kuma Kwamitin Amintattun PDP a Abuja, Tambuwal ya yi alwashin cewa zai farfaɗo da Najeriya ta yadda zai saita tsarin da masana’antu za su bunƙasa, har a riƙa goyayya da ƙasar a duniya.

“Shi wannan gagarimin aiki ba na mutum ɗaya ba ne. Domin ni ai ba masanin tattalin arziki ba ne. Ba zan yaudari kai na na ce na san komai ba. Amma ina tabbatar maku cewa idan na zama shugaban ƙasa, zan zaƙulo ƙwararru kuma haziƙan masana tattalin arzikin ƙasa, waɗanda za su kasance kwamitin farfaɗo da tattalin arzikin Najeriya.

“Tilas sai mun magance matsalar da ke hana Najeriya sarrafa dukkan abin da ta ke amfani da shi, yadda har sayarwa za ta riƙa yi a waje. Saboda idan ba mu iya sarrafa komai sai mun dogara da shigo da su daga waje, ai mun tashi aiki kawai.”

Da ya koma batun matsalar tsaro kuwa, Tambuwal cewa ya yi zai magance ainihin tushen abin da ya fara haddasa matsalolin, ciki har da yunwa, fatara da kuma rashin ilmi.

Zai kuma yi amfani da ƙarin ɗaukar dakarun tsaro da samar da na’urorin zamani domin magance matsalar tsaro.

Tambuwal ya ce PDP na buƙatar wani tsayayyen ɗan takarar da idan ya ci zaɓen 2023, zai iya jan ragamar ƙara haɗa kan ƙasar nan baki ɗaya.

Ko a cikin makonni biyu da suka wuce, sai da Tambuwal ya ce “Najeriya ta kama hanyar durƙushewa, ta na buƙatar jarimin da zai ceto ta.”

A cikin wancan rahoton, Gwamna Aminu Tambuwal na Jihar Sokoto ya bayyana Najeriya a matsayin ƙasar da ta kusa durƙushewa, saboda haka ba ta bukatar komai a yanzu, sai gwarzon namijin da zai ceto ta ya ceto al’ummar ƙasar nan.

Ya yi wannan bayani ne a lokacin da aka damƙa masa fam na neman takarar shugaban ƙasa, wanda wata ƙungiya ta sai masa.

Tambuwal ya ce wata ƙungiya ce mai suna Concerned Citizen of Nigeria ta sai masa fam ɗin.

Cikin wata sanarwa da Kakakin Yaɗa Labarai na Tambuwal mai suna Muhammad Bello ya sa wa hannu kuma ya aika wa manema labarai, Tambuwal ya ce shi da wasu sun fice daga APC saboda jam’iyyar ta kasa a kowane fanni.

Yayin da ya ke nuna damuwa a kan taɓarɓarewar tattalin arziki, matsalar tsaro, rashawa da cin hanci, tsadar rayuwa, rashin aikin yi, Tambuwal ya ce ba haka kawai don neman mulki ya fito takara ba, sai don ya ceto ƙasar nan daga gagarimar matsala ko matsalolin da su ka dabaibaye ta, suka kuma dabaibaye ‘yan ƙasar.

Tambuwal wanda ko a 2019 sai da ya fito takarar shugabancin Najeriya, inda Atiku Abubakar ya kayar da su a zaɓen fidda-gwani na PDP, ya ce “idan har aka bari APC ta sake kafa gwamnati a 2023, to lamarin ƙasar nan zai durƙushe baki ɗaya.

Idan za a iya tunawa, Tambuwal ya kwashi ‘yan kallo, yayin da ya ce kada a zaɓi wanda ya cimma shekaru 60 a zaɓen shugaban ƙasa.

Gwamna Waziri Tambuwal na Jihar Sokoto da ke neman a tsaida shi takarar shugabancin ƙasa a ƙarƙashin PDP, ya gargaɗi ‘yan Najeriya cewa kada a yi saki-na-dafen sake zaɓen dattijon duk da ya cimma shekaru 60 abin da ya yi sama a matsayin shugaban ƙasa, a zaɓen 2023.

A yanzu dai Tambuwal shekarun sa 56 da haihuwa, kuma ya dage bakin ƙoƙarin sa ya na son ganin cewa PDP shi ta tsayar, ba Atiku Abubakar ko wani ba.

Tambuwal ya yi wannan bayani a Jihar Jigawa, bayan da Ƙungiyar Ɗaliban Najeriya (NANS) na Jihohin Arewa 19 su ka yi masa mubaya’a, su ka ce shi ne ɗan takarar su.

Kwamishinan Harkokin Matasa da Wasanni na Jihar Sokoto, Bashir Usman ne ya wakilci Tambuwal a taron.

“Matasan Najeriya su ke da ƙasar nan. Duk wanda ya haura shekaru 60 a duniya, shure-shuren ƙarasawa ya tarad da mahaliccin sa kawai ya ke yi amma ba motsa jikin ƙarin ƙarfin iya shugabancin ƙasa ya ke ba.” Inji Tambuwal a wurin taron.

“Mu na buƙatar shugaban ƙasar mai lafiya ƙalau. Mai ƙarfi gagau, mai kuzari garau. Kuma mai jimirin kazar-kazar da kwarin-guiwar jure gaganiyar shugabancin al’umma kamar Najeriya.

“Mu na buƙatar lafiyayyen shugaba wanda zai iya kewaye Najeriya ɗaya rana domin ya gani kuma ya ji dukkan abubuwan da ke faruwa ko su ke addabar ‘yan Najeriya. Amma ba wanda kawai zai zauna cikin ofis ya na shan iska ya na jiran a kawo masa rahotonnin da aka daddatse, aka cire wuraren da su ka kamata ya ji ba.”

Tambuwal kuma ya ce kada a zaɓi duk wanda aka san ya na fama da wata rashin lafiya wadda ya same ta ne saboda yawancin shekaru.

Tags: AbujaHausaLabaraiNewsTambuwal
Previous Post

ANA BUKIN DUNIYA: Maimakon motocin yaki, Matawalle ya raba wa sarakuna suntuma-suntuman motocin yawo

Next Post

Yadda Gwamnatin Zamfara ta yi wa sarakuna watandar motocin alfarma 260 ana tsakiyar kisan mutanen karkara

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya
  • Gwamnatin Buhari ta ƙakaba sabbin harajin kira na wayar hannu ga ƴan Najeriya
  • BALA’IN ‘YAN BINDIGA: Sama da Katsinawa 13,000 su ka tsallake ba shiri zuwa Jamhuriyyar Nijar -Gwamna Masari
  • TAKARAR SHUGABAN ƘASA 2023: Mutum biyar kaɗai ke da gaske a cikin APC, sauran ‘yan rakiyar amarya ne -Gwamna Fayemi
  • Babu wanda na ke bibiya yayi min mataimakin shugaban kasa – Zulum

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.