• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

WASIƘA DAGA LANDAN: Buhari ya gargaɗi gwamnonin APC kada su kuskura su hamɓarar da shugabancin Mala Buni

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
March 17, 2022
in Manyan Labarai
0
WASIƘA DAGA LANDAN: Buhari ya gargaɗi gwamnonin APC kada su kuskura su hamɓarar da shugabancin Mala Buni

Jim kaɗan bayan Shugaban Riƙon APC wanda aka yi wa tutsun jakin shugabancin sa ya kai wa Shugaba Muhammadu Buhari ziyasa a Landan, Buhari ya wasiƙa ga Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin APC, Abubakar Bagudu na Kebbi, kuma ya gargaɗe su cewa kada su cire Mala Buni.

A cikin wasiƙar, Buhari ya zayyana masu kuma ya nuna masu alƙiblar da jam’iyyar za ta bi domin tsallake siraɗin rikicin shugabancin da ya yi mata tarnaƙi da dabaibayi.

“Na kuma fahimci cewa a yanzu haka APC na fuskantar shari’u da dama na rikice-rikice a kotuna daban-daban.

“Dalilin haka APC na fuskantar barazanar tsoron kada kotu ta soke duk wasu zaɓuka da ta shiga wanda INEC ta shirya.”

Buhari ya ƙara da nuna damuwar yadda APC ta kasa shirya taron gangami da wuri tun kafin wuri ya ƙure.

“Ba shakka waɗannan rigingimu da zaman zullumin rashin tabbas na jiran sakamakon hukuncin shari’un da ake yi a kotu, sun zama barazana sosai ga APC. Kuma hakan na iya kai INEC ga haramta duk wasu zaɓuka da APC ta shiga ko za ta shiga tun daga farkon rikicin shugabancin nan. Kai INEC ma za ta iya cewa ba ta san da APC ba a duniya.”

Haka wannan gargaɗi ya ke a cikin wasiƙar da Buhari ya aiko wa Bagudu daga Landan a ranar 16 Ga Maris, Laraba kenan.

Daga nan kuma Buhari ya bayar da umarni uku kan batun shugabancin jam’iyyar kafin zaɓen shugaba da za a yi a ranar 26 Ga Maris.

Buhari ya ce a maida shugabannin riƙon da Gwamnonin APC su ka yi wa juyin mulki a kan muƙaman su.

Buhari ya gargaɗi Gwamnonin APC da magoya bayan su cewa kada su kuskura su sake yin wani katsalandan ko shirmen da zai ƙara hargitsa APC.

“Na uku kuma shi ne a bar Kwamitin Shugabancin Mai-mala Buni su ci gaba da tsarawa da gudanar da Taron Gangamin APC na Ƙasa wanda za a yi a ranar 26 Ga Maris.” Haka wasiƙar ta ƙunsa.

A ƙarshen makon jiya ne Buhari ya gargaɗi jiga-jigan APC cewa kada su bari APC ta afka cikin rikicin da ya fi na PDP muni.

Shugaba Muhammadu Buhari ya aika wa uwar jam’iyya mai mulki APC wasiƙar gargaɗi da jan-hankalin yin kaffa-kaffa, kada jam’iyyar ta yi tashin gishirin Andurus.

Buhari ya yi gargaɗin ne biyo bayan yadda APC ta rikice kuma ta hargitse, yayin da zaɓen 2023 ke ƙara kusantowa.

Ya ce idan su ka bari rikici ya ci ƙarfin APC, to jam’iyyar ka iya ɓalɓalcewa kamar irin ɓalɓalcewar da PDP ta yi, har ta rasa mulki cikin 2015.

PDP ta yi mulki daga 1999 a jere, har zuwa 2015, inda rikici ya dabaibaye ta, APC ta ƙwace mulki a hannun ta, bayan ta shafe shekaru 16 ta na mulki.

Yanzu kuma rikici ya cumuimuye jam’iyyar APC tun ba ta ma cika shekaru 7 kan mulki ba, kuma yayin da zaɓen 2023 ke gabatowa.

Ranar Litinin ce rikicin ya ƙara tsamari, inda Gwamna Abubakar Bello na Jihar Neja ya ayyana kan sa shugaban riƙon jam’iyya ba Gwamna Mala Buni na Yobe ba.

Gwamnonin Najeriya akasari sun mara masa baya, kuma sun zargi Buni da ƙoƙarin yi wa APC ƙafar-ungulu, ta yadda taron gangamin jam’iyya na ranar 26 Ga Maris a Abuja ba zai yiwu ba.

Shi kuwa Buhari, ya gargaɗe su cewa ahir, kuma su bi hankali, kada garin gyaran doro su karya ƙugu, ko gadon baya baki ɗaya.

APC ta daɗe cikin rikici tun kafin zaɓen 2019, wanda a lokacin sai da ta kai INEC ta hana jam’iyyar shiga zaɓen 2019 a jihohin Ribas da Zamfara.

Wani rikicin ya sa an tunɓuke tsohon shugaban APC Adams Oshiomhole daga kan kujerar sa, bayan rikicin sa Gwamna Godwin Obaseki na Jihar Edo ya haddasa wa APC rasa Jihar Edo gaba ɗaya, har kujerar gwamna sukutum.

Bayan naɗa Mala Buni kan kujerar shugabancin riƙo, nan ma APC ba ta zauna lafiya ba, domin an riƙa Ƙalubalantar sa ana cewa shugabancin sa haramtacce ne, domin doka ta hana mai riƙe da wani muƙami ya riƙe shugabancin jam’iyya.

Har yanzu akwai ƙararrakin da aka gurfanar da shugabancin Buni a wasu kotuna.

A gargaɗin Buhari kuwa, ya kuma zargi kafafen yaɗa labarai da ruruta wutar rikicin shugabanci a APC.

Ya ce bai kamata kafafen yaɗa labarai su fi maida hankali wajen saɓanin shugabancin jam’iyya ba.

“Saboda shi shugaban jam’iyya ma fa da zarar zaɓe ya gabato, mantawa ake yi da shi, masu zaɓe sun fi maida hankali kan ‘yan takara, ba shugabannin jam’iyya ba.”

Tags: APCBuhariLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

RANTSAR DA SOLUDO: Uwargidan tsohon gwamna Obiano ta gaggaura wa Bianca Ojukwu mari a bainar jama’a

Next Post

ZAƁEN 2023: Kada ‘yan Najeriya su kuskura su zaɓi wanda ya haura shekaru 60 a zaɓen shugaban ƙasa – Tambuwal

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Abinda za mu yi wa Jonathan idan APC ta tsaida shi dantakarar shugaban kasa a 2023 – Tambuwal

ZAƁEN 2023: Kada 'yan Najeriya su kuskura su zaɓi wanda ya haura shekaru 60 a zaɓen shugaban ƙasa - Tambuwal

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN KASA: Atiku ya kai wa kotu tulin hujjoji daga na’urar BVAS a zaɓen 2023
  • Dikko Radda zai saka tsarin TSA a duka harkokin shige da ficen kudaden jihar Katsina
  • Dalilin da ya sa na canja sunan titin Raba zuwa titin ‘Nasir El-Rufai – Gwamna Uba Sani
  • KOKAWAR ƘWACE KUJERAR TINUBU: Kotu ta karɓi kwafen takardun zargin Asiwaju ya yi harƙallar muggan ƙwayoyi
  • SIYASAR KANO: Gwamna Abba ya soke naɗe-naɗe, ya ƙwace filaye da kadarorin da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.