• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125

    Kotu ta kwato maka-makan gidaje 48 a hannun tsohuwar Shugabar Hukumar NSITF

    KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu

    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Tir da kyautar motoci da Matawalle ya yi wa Kasar Nijar, a irin bakin talaucin da mutanen Zamfara ke fama da shi – Daga Hamdan Shinkafi

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
March 21, 2022
in Ra'ayi
0
Tir da kyautar motoci da Matawalle ya yi wa Kasar Nijar, a irin bakin talaucin da mutanen Zamfara ke fama da shi – Daga Hamdan Shinkafi

A Matsayina na Ɗan Jihar Zamfara kuma mai Haƙƙi Da Dukiyar jihar Zamfara dakuma Gwamnatin jihar Zamfara Nayi Allah waddai Da Kyautar Motoci kirar Hilux Da Gwamnatin jihar Zamfara Tayyi Da Sunan Wai Za’a Cigaba da Yaƙar Ƴan Ta’addah a wasu yankuna.

A Dai-dai Lokacin da Ƴan bindiga suke kai munanan Hare-hare Ta’addanchi A wasu Sassa Daban-daban na Jihar Zamfara A Lokacin Gwamnatin jihar Zamfara Take Bukin Bada Kyautar Motoci kirar Hilux ga ƙasar Niger domin Yakar Ƴan Ta’addah A Yankunan su.

Cikin Mutuntawa da Girmamawa Ina Amfani Da wannan Dama Inyi Kira Ga Mai Girma Gwamnan jihar Zamfara (Dr Bello Muhammad Matawalle maraun) Daya Dubi Yiyuwar Chanza Salon Yaƙin Ƴan Ta’addah da miyagun Ayukka A wannan jihar Ta Zamfara.

Sanin Kowane Al’ummar Jihar Zamfara Har Yanzu Suna Fama Da Munanan Hare-haren Ƴan Bindiga daga kowane Yanki a Faɗin Jihar kazalika mutane suna Cikin Tsoro da Rashin Tabbas Dakuma Samun Halin Ko’oho daga. Gwamnatin jihar Zamfara Musamman a wannan Sha’ani na Tsaro wanda Yaƙici yaƙi cinyewa A Jihar.

Mai Girma Gwamna Nasan Kana Sane Da Munanan Hare-haren ƴan bindiga da suke Faruwa A Cikin waɗannan Makonnin, kuma Nasan Gwamnatin jihar Zamfara tanada labarin Waɗannan Hare-haren wanda Sukayi Sanadin Hasarar Rayukka Dadama A jihar Zamfara.

A Nawa Tunani A Iya Hangena Dakuma Ƙaramin Ilimi da Nike dashi Banga Amfanin Kaiwa wata ƙasa ɗauki A wannan Gaɓar da muke ciki Alhali ga jiharka ta Zamfara tana fama da waɗannan munanan Hare-hare.

Babu Amfanin baiwa ƙasar Nijar Tallafin motocin Yaƙin Ƴan Ta’addah da miyagun Ayukka Alhali Jihar Zamfara muna Fama da Ire-iren waɗannan Miyagun Hare-haren Waɗanda suka Ninka na Niger Da Rinjaye mai nauyi.

Kirana Ga Gwamnatin jihar Zamfara dashi kanshi Mai Girma Gwamnan jihar Zamfara.

Don Allah A dubi Yiyuwar Chanza Salon Ƴaƙin Ƴan Ta’addah A wannan Jihar A Dubi Yiyuwar Canza dubaru waɗanda suke masu Amfani Adubi Yiyuwar Keɓantarda matsalar nan ta tsaro Ayimata karatun Tanatsu A Cire Kowane irin Son zuciya A Yiwa Matsalar Tsaron Jihar Shiri na musamman domin Ganin An ceto waɗannan yankuna dakuma ita kanta jihar daga waɗannan Fitintinu.

Allah Yabamu zaman lafiya mai ɗorawa Ajihar Zamfara da Najeriya Yakuma bamu Yalwatuwar arziki da ɗaukaka Ya Toni Asirin Duk mai Hannun acikin wannan aika-akar.

Hamdan Alhazzai Shinkafi
(JAGABA JR).

Tags: AbujaHausaLabaraiNewsZamfara
Previous Post

MATSALAR WUTA DA TA TATTALIN ARZIKI: Buhari ya yi wa Gwamnan Imo, Ministan Makamashi da Mashawarci Kan Tattalin Arziki kiran gaggawa

Next Post

Zaben 2023: Kujerar gwamnan Kano tana da zawarawa masu jini a jiki, Daga Mustapha Soron Dinki

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • RIGIMAR SHUGABANCIN MAJALISA: Zan yi aiki tare da duk waɗanda su ka zama shugabannin majalisa – Tinubu
  • DUNIYA JUYI-JUYI: Yadda SSS suka kama Emefiele, suka jefa shi magarƙama bayan Tinubu ya dakatar shi
  • Yadda sabon Gwamna ya ƙwato motoci 40 da Matawalle ya yi walle-walle da su
  • ƘARYAR CBN TA ƘARE: Tinubu ya dakatar da Emefiele, gogarman da ya yi wa Naira fentin zabibi, bayan dala ta kai Naira 750 a ƙarƙashin sa
  • ƘARFIN HALI: Na san Kwankwaso na Villa yau, amma da mun haɗu da na gaura masa mari – Ganduje

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.