• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125

    Kotu ta kwato maka-makan gidaje 48 a hannun tsohuwar Shugabar Hukumar NSITF

    KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu

    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

TAKARAR SHUGABANCIN APC: Sanatocin APC sun ƙaryata zargin cewa Abdullahi Adamu su ke goyon baya

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
March 22, 2022
in Babban Labari
0
Duk mai fatan Najeriya ta dagule, bai ɗanɗani wahalar Yaƙin Basasa ba – Sanata Abdullahi Adamu

Shugaban Kwamitin Yaɗa Labarai na Majalisar Dattawa, Sanata Ajibola Bashiru ya ƙaryata zargin cewa Sanatocin APC sun miƙa mubaya’a da goyon bayan su ga Sanata Abdullahi Adamu yayin zaɓen shugaban APC da za a yi a ƙarshen makon nan, a Abuja.

Sanatoci uku ne dai ke takara, da suka haɗa da Abdullahi Adamu da Tanko Almakura, waɗanda su biyun duk tsoffin gwamnoni ne a Jihar Nasarawa.

Sani Musa daga Jihar Neja shi ne ɗan takara na uku. Dama kuma daga yankin Arewa ta Tsakiya APC ta amince za a zaɓi sabon shugaban jam’iyya, wanda zai karɓa daga hannun Gwamna Mai-Mala Buni.

“Yayin da mu ke alfahari cewa daga cikin mu sanatoci ne za a zaɓi shugaban APC, sannan kuma dukkan ‘yan takarar uku sun cancanta, amma mu na tabbatar da cewa mu da ba mu ayyana cewa mu na goyon bayan ɗaya daga cikin su ba.

“Duk wanda ya yi nasara za su goya masa baya, kuma abin farin ciki ne a gare mu. Amma dai ba mu goyon bayan wani daga cikin su, kowane na mu ne.” Inji Ajibola Bashiru.

Ya yi bayanin ne a lokacin da ake raɗe-raɗiDattawa Sanatocin APC a Majalisar Dattwa Abdullahi Adamu su ke goyon baya.

Shi ma Adamu ɗin a makon da ya gabata ya fito ya ƙaryata zargin cewa shi Shugaba Buhari ke so ya zama shugaban APC.

Sai dai kuma da kan sa a makon da ya gabata ya ce ‘daga sama aka ce na fito takara.

Cikin makon jiya Premium Times Hausa ta ruwaito Sanata Adamu na cewa: ‘Daga sama aka ce min na fito takarar shugabancin APC’.

Tsohon Gwamnan Jihar Nassarawa, Sanata Abdullahi Adamu ya bayyana cewa wasu manya kuma ƙusoshin jam’iyyar APC ne su ka ce ya fito takarar shugabancin jam’iyyar.

Adamu ya yi wannan bayani a ranar Talata, lokacin da ya ke ganawa da Mambobin Tarayya ‘yan APC a Abuja.

Bayanin sa ya zo daidai lokacin da ake watsa rahotannin cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya fi son Sanata Adamu ya zama shugaban APC na ƙasa.

Adamu ya ce shi ne na ƙarshen fitowa ya bayyana aniyar sa ta neman shugabancin APC, saboda sai da ya jira ya samu umarni daga ƙusoshin jam’iyyar masu faɗa a ji.

Ya yi nuni da cewa bai kamata mai neman shugabanci ya nuna maitar sa a fili ba, kamata ya yi ya jira, har sai an kira shi an ce masa ga ragamar shugabanci ka riƙe tukunna.

Adamu wanda kwanan nan ya shugabanci kwamitin sasanta hasalallun APC da masu rigima a cikin jam’iyyar, ya ce wannan gagarimin aiki da aka ba shi ya taimaka masa wajen gani da kuma sanin matsalolin da suka dabaibaye APC.

Ya cecya karɓi tayin fitowa neman shugabancin APC ne saboda ya na girmama mutanen da su ka ce ya fito takara.

“Saboda sun yarda sun amince cewa na fi cancantar riƙe APC, don haka na fito takara za su zaɓe ni. Daga nan na tuntuɓi waɗanda su ka dace na tuntuɓa, sai na fito kawai.” Inji shi.

Ban Taɓa Faɗuwa Zaɓe Ba Tun Daga 1978 Har Yau -Sanata Adamu:

Da ya ke magana kan yadda zai riƙe jam’iyyar, Adamu mai wakiltar Mazaɓar Sanatan Nasarawa ta Yamma, ya ce tun daga 1978 har yau bai taɓa faɗuwa zaɓe ba. Don haka ya fahimci dukkan ƙalubalen da ke fuskantar APC.

“Na naƙalci yadda ake zaɓe, yadda ake tafiyar da zaɓe, matakan da ake ketawa kafin a yi zaɓe da sauran su.

“Daga 1978 har zuwa yau, ban taɓa shiga takara na faɗi ba. Don haka ina da yaƙin cewa idan aka ba ni shugabancin APC, zan yi wa jam’iyyar kyakkyawan riƙon da za ta daɗe ta na riƙe da akalar gwamnati a ƙasar nan.

Abdullahi Adamu: Yadda Mai Kashi A Wando Ke Neman Shugabancin APC:

Abdullahi Adamu ya yi gwamna tsawon shekaru takwas, daga 1999 zuwa 2007 a jihar Nasarawa. Daga nan kuma ya zarce Majalisar Dattawa, inda har yau bai faɗi zaɓe an kayar da shi ba.

Cikin 2010 an gurfanar da shi a kotu, inda aka zarge shi da wawurar naira biliyan 15.

Har yau ba a san matsayin da wannan tuhuma da ake yi masa ke ciki ba.

Amma a cikin 2016, Adamu ya taɓa an kori ƙarar da tuhumar da ake yi masa ce, shi ya sa aka ji tsit.

Lokacin da Bukola Saraki ke Shugaban Majalisar Dattawa, an tsige Adamu daga Shugaban Kungiyar ‘Yan Majalisar Dattawan Arewa, saboda an zarge shi da yin rub-da-ciki kan wasu maƙudan kuɗaɗe.

Kwanan baya a wata hira da aka yi da Gwamna Nasir El-Rufai na Kaduna, ya ce Shugaba Buhari ya ce a zaɓi wani ɗan Arewa ta Tsakiya a matsayin shugaban APC. Amma bai ambaci sunan sa ba.

Tags: AbujaHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Zaben 2023: Kujerar gwamnan Kano tana da zawarawa masu jini a jiki, Daga Mustapha Soron Dinki

Next Post

BA WUTAR, BA KUƊIN BA MAFITA: ‘CBN ya kashe naira tiriliyan 1.3 cikin shekaru biyar a fannin inganta wutar lantarki – Emiefile

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Bankin CBN ya rasa lakanin hana tsadar rayuwa ci gaba da yi wa talakawa kirbin-sakwarar-Ladidi

BA WUTAR, BA KUƊIN BA MAFITA: 'CBN ya kashe naira tiriliyan 1.3 cikin shekaru biyar a fannin inganta wutar lantarki - Emiefile

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • HAJJI 2023: Hukumar Alhazai ta gindiya sabbin sharuɗɗan adadin kwanakin ziyara Madina
  • HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125
  • KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu
  • DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad
  • SHARI’AR ZABEN SHUGABAN ƘASA: Kotu ta karɓi sakamakon zaɓen jihohi 17 daga hannun Peter Obi domin tantance sahihancin su

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.