• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    GARGAƊI GA BUHARI: ‘Ƙaƙudubar ƙarancin kuɗi na yi wa zaɓen 2023 da dimokraɗiyya babbar barazana’ – Akeredolu

    Gwamnatin Jihar Ondo ta faɗi dalilin da ya sa ba za ta buɗe masallacin cikin watan Ramadan ba

    Kotu ta yi wa gwamnatin Gombe da ‘yan sanda katanga da dan jarida, Dahiru Kera

    Samuel Ortom

    Gwamna Ortom ya janye ƙarar da ya maka hadimin sa, wanda ya kayar da shi a zaɓen Sanatan Benuwai, kuma ya roƙi yafiya

    An kara wa ma’aikatan jinya na jihar Yobe albashi

    Akalla mutum 7,806 suka kamu da cutar tarin fuka a tsakanin shekarar 2021 – 2022 a jihar Bauchi

    Iyorchia Ayu ba alheri ba ne, baƙin jinin sa ne ya janyo faɗuwar PDP zaɓen 2023 – Chimaroke Nnamani

    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

Sai da ƴan ta’adda suka ɗauki tsawon awa ɗaya da rabi suna cin karen su ba babbaka a cikin jirgi – In ji wani matafiyi da ya kuɓuta

Mohammed LerebyMohammed Lere
March 29, 2022
in Babban Labari
0
Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

Wasu da ga cikin matafiyan da suka tsira daga harin ƴan ta’adda da suka kai wa jirgin kasa hari sun ce harin yayi munin gaske domin maharan dun kashe mutane da dama sannan sun sace mutane dayawan gaske.

Usman Mu’azu da ya tattauna da BBC Hausa ya ce maharan sun rika shiga cikin tarago ɗaya bayan ɗaya suna ɗiban mutane son ransu.

” Muna cikin tafiya kawai sai muka ji karar abu kamar bam ya tashi ya kuma girgiza jirgin, hakan na faruwa ba jimawa aka soma harbe-harbe.

Mu’azu ya ce ya ga gawawwaki da dama, kuma abin ya fi shafar mata, saboda shi kansa a kan idonunsa ya ga gawawwakin mata uku zuwa hudu da aka harba.

“An kwashe fasinjoji da dama sun soma harin ne daga taragon baya, sai suka rinka bi tarago-tarago suna kwashe mutane da kashe na kashewa.

“Tun da misalin karfe 8 na saura na dare abin ya faru ake ta musayar wuta har zuwa wajen 9 da rabi”.

Haka shi ma wani Fasinja Sani Ibrahim da ya kubuta ya ce ‘yan bindigar na bin kowane tarago suna haska mutane domin tantace na dauka.

Ya ce kusan babu taragon da basu shiga ba, da harbin mutanen da suka yi kokarin lalubo wayarsu da wani nau’i na abin haska wuri.

“‘Yan bindigar suna da yawa ba zan iya tantace yawansu ba, amma har matar da ke zaune kusa da ni sun kashe ta.

“Sun umarci kowa ya kwanta a kasa, kar a motsa haka wasu daga cikinmu suka rinka dabbara jan jiki a jirgin domin shiga tarago na gaba.

“Sun yi wa jirgin kawayan saboda sun zo da motarsu da suka rinka kwashe mutanen domin garkuwa da su, sun soma ne da taragon farko wanda su ne manyan kujeru.”

A karshe Sani ya ce da safiyar yau Talata ya samu komawa gida, amma ya shaidi yadda fasinjoji da dama suka shiga yanayi na galabaita ga jini ta ko ina.

Tags: AbujaHausaKadunaLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

RASHIN TSARO A KADUNA: AZMAN ya dakatar da aiki a filin jirgin saman Kaduna na wani lokaci

Next Post

MUMMUNAN HARIN JIRGIN KASA: Har yanzu ba a san yawan wadanda ‘yan bindiga suka kashe ba, mutane na bayyana rasuwar ‘yan uwansu

MUMMUNAN HARIN JIRGIN KASA: Har yanzu ba a san yawan wadanda 'yan bindiga suka kashe ba, mutane na bayyana rasuwar 'yan uwansu

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Jihar Ondo ta faɗi dalilin da ya sa ba za ta buɗe masallacin cikin watan Ramadan ba
  • PDP ta janye dakatarwar da ta yi wa Anyim, Shema, Fayose, ta fasa gurfanar da Gwamna Ortom gaban Kwamitin Ladabtarwa
  • Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya ta ce a riƙa watsa zaman sauraren ƙarar da Atiku da Obi su ka maka Tinubu a talbijin kai-tsaye
  • ZAFIN FADUWA: Dalilin da ya sa aka turo sojoji don a murde zaben gwamnan Zamfara, PDP ta yi nasara – Matawalle
  • Bashin da ake bin Najeriya ya mirgina cikin ramin naira tiriliyan 46.25 kafin shiga 2023 – DMO

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.