• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

    SABODA TIWITA: Sanatocin PDP sun fice daga Zauren Majalisar Dattawa

    Zaɓaɓɓun Sanatocin Arewa ta Tsakiya sun nemi a ba su Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Ko a-yi-ta-ta-ƙare

    KIDAYA: An kashe naira biliyan 200 wurin shirye-shiryen fara ƙidayar jama’a – Shugaban Ƙidaya

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

RIKICIN RASHA DA UKRANIYA: Takunkumi ko na kura ne ba zai yi tasiri kan Putin ba – Wani malamin jami’a

Aisha YusufubyAisha Yusufu
March 2, 2022
in Harkokin Kudade/Noma
0
RIKICIN RASHA DA UKRANIYA: Takunkumi ko na kura ne ba zai yi tasiri kan Putin ba – Wani malamin jami’a

Shugaban Sashen Koyon Kimiyyar Siyasa na Jami’ar Najeriya da ke Nsukka, Jonah Onouha, ya bayyana cewa Rasha za ta iya ci gaba da antaya ruwan wutar hare-hare a Ukraniya, komai tsananin takunkumin da Amurka da sauran ‘yan kazagin ta za su ƙaƙaba wa gwamnatin Vladimir Putin.

Sai kuma ya ce amma mafi alheri shi ne shiga tsakani domin a tautauna samun daidaiton dakatar da yaƙi, don a samu zaman lafiya.

Ya ce a samu ƙasashen da ba su goyon bayan kowane ɓangare domin su shawo kan Ukraniya ta dakatar da aniyar ta ta shiga cikin Ƙungiyar Ƙawancen Ƙasashen NATO.

“Dama da babban dalilin rikicin shi ne shigar da Ukraniya ta yi niyyar yi cikin ƙungiyar NATO. Hakan ne Rasha ke ganin cewa barazana ce a gare ta, domin maƙauta su ke da Rasha ɗin.

“Rasha na ganin idan Ukraniya ta shiga NATO, to ta bayar da ƙofa kenan ƙasashen Turai ta Yamma su kai wa Rasha hari.

“Matsawar aka tabbatar wa Rasha cewa Ukraniya ba za ta shiga ƙawancen NATO ba, to nan da nan Rasha za ta janye makaman ta, ta fice daga Ukraniya.” Inji malamin jami’ar.

Ya ce amma wata barazanar ƙaƙaba wa Rasha takunkumi ba zai yi wani tasiri ba, domin Rasha na da ƙarfin arziki, kuma ta na daga cikin manyan ƙasashen duniya mafi ƙarfin soja da na makamai a duniya.”

Ya ce amma a yanzu Rasha ba ta ganin cewa takunkumi zai iya sa ta fice ko ta daina kai hari a Ukraniya.

Tags: AbujaHausaLabaraiNewsPREMIUM TIMESRashaRussia
Previous Post

Majalisar Tarayya ta amince ta bai wa ƙananan hukumomi da ɓangaren shari’a Najeriya ‘yancin cin gashin kan su

Next Post

RIKICIN UKRANIYA: Buhari ya ware dala miliyan 8.5 domin kwaso ‘yan Najeriya 5,000 daga Ukraniya

Aisha Yusufu

Aisha Yusufu

Next Post
Zan samar wa duk wani dan Najeriya tsaro daga ‘yan bindiga da mahara a duk inda yake – Buhari

RIKICIN UKRANIYA: Buhari ya ware dala miliyan 8.5 domin kwaso 'yan Najeriya 5,000 daga Ukraniya

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju
  • Kotu ta tsige Kori Sufeto Janar din ‘yan sandan Najeriya Usman Baba, ta ce zaman sa IG ya haramta bisa doka
  • Diezani ta maka EFCC da Ministan Shari’a kotu, ta na neman diyyar naira biliyan 100, saboda sun kira ta ‘ɓarauniya’
  • Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje
  • JAWABIN BANKWANA: Na gama da ku lafiya, inda na gaza kuma a yayyafe – Buhari

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.