• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Samuel Ortom

    Gwamna Ortom ya janye ƙarar da ya maka hadimin sa, wanda ya kayar da shi a zaɓen Sanatan Benuwai, kuma ya roƙi yafiya

    An kara wa ma’aikatan jinya na jihar Yobe albashi

    Akalla mutum 7,806 suka kamu da cutar tarin fuka a tsakanin shekarar 2021 – 2022 a jihar Bauchi

    Iyorchia Ayu ba alheri ba ne, baƙin jinin sa ne ya janyo faɗuwar PDP zaɓen 2023 – Chimaroke Nnamani

    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

MUMMUNAN HARIN JIRGI: Mutum 362 suka shiga jirgi, an samu gawa 8, mutum 26 kuma sun ji rauni – Aruwan

Mohammed LerebyMohammed Lere
March 29, 2022
in Rahotanni
0
MUMMUNAN HARIN JIRGI: Mutum 362 suka shiga jirgi, an samu gawa 8, mutum 26 kuma sun ji rauni – Aruwan

Gwamnatin Kaduna ta bayyana cewa ta samu jadawalin sunayen wadanda suka jirgin da ‘yan ta’adda suka kaiwa hari a Kaduna.

Bisa ga bayanan da gwamnati ta fitar, an samu gawarwaki na mutum 8 da aka kashe, sai kuma mutum 26 da suka ji rauni.

Kwamishina Samuel Aruwan ya bayyana cewa gwamnati ta karbi sunayen matafiya dake cikin wannan jirgi sannan ta umarci duk wanda ya ke so ya san ko dan uwansa na cikin jirgin ya garzaya hukumar bada agajin gaggawa domin sanin haka ko ta waya kamar haka, 09088923398.

Mazauna garin Kaduna sun yi kira ga gwamnati ta ayyana kwanki na zamammakoki a kasar

Mazauna Kaduna sun yi kira ga gwamnatin jihar da ta tarayya da su ayyana zaman makoki na kwanaki uku a fadin kasar sakamakon mummunan harin da ‘yan bindiga suka kai a cikin jirgin kasa ranar Litinin.

Jirgin ya taso ne da misalin karfe 6:00 na yamma daga Abuja, babban birnin Najeriya. kuma yana kan hanyarsa ta zuwa Kaduna ne aka kai hari a tsakanin al’ummar Katari da Rijana.

‘Yan ta’addan kuma ana kiransu da ‘yan bindiga a Najeriya, sun dasa bama-bamai a kan titin jirgin tare da ajiye shi kafin su yi harbin kan fasinjojin a lokacin da suke kokarin bude kofa.

Gwamnatin jihar Kaduna da kuma hukumar kula da jiragen kasa ta Najeriya sun tabbatar da faruwar harin.

Tuni dai hukumar ta NRC ta dakatar da zirga-zirgar jiragen kasa tsakanin Abuja da Kaduna har sai an sanar da hakan kan lamarin.

Har yanzu ba a tabbatar da adadin mutanen da ke cikin jirgin a lokacin da lamarin ya faru ba amma akwai rahotannin kafafen yada labarai cewa sama da mutane 970 ne ke cikin jirgin.

” Mu dai gwamnagti ta gaza. Akwai wanda na sani ba a ganshi ba har yanzu. Mun yi binciken amma shiru. ya dai kamata a ayyana ranakun musamman domin zamammakoki. In ji Sani Abdu.

Ummi Mohammed ta ce” Akwai ‘yar uwarta da mijinta da ba asan inda suke ba har yanzu. Gaba daya muna cikin zullumi da damuwa.

Alkali Sahfiu ya ce ” Ace wai daga Kaduna zuwa Abuja ya gagari gwamnatin Najeriya. Wannan lalacewa har ina tsakani da Allah. Ba titi ba ba jirgin kasa ba. Kai ta saman ma an kaiu mata hari a makon j

Tags: AbujaHausaJirgiKadunaLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

MUMMUNAN HARIN JIRGI: Al’ummar Kaduna sun yi kira ga gwamnati da ta ayyana ranakun zaman makoki

Next Post

SAKACIN EFCC: Kotu ta wanke tsohon Minista Kabiru Turaki daga zargin wawurar kuɗaɗen da EFCC ta yi masa

Next Post
WURU-WURU: Yadda ’yan cuwa-cuwa su ka toshe bakin matar tsohon minista da naira milyan 75, ladar-ganin-ido -EFCC

SAKACIN EFCC: Kotu ta wanke tsohon Minista Kabiru Turaki daga zargin wawurar kuɗaɗen da EFCC ta yi masa

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ZAƁEN GWAMNAN KANO: Gawuna, ɗan takarar APC ya rungumi ƙaddara, ya taya Abba Gida-gida na NNPP murna
  • Shirye-shiryen miƙa mulki sun kankama gadan-gadan – Sakataren Gwamnatin Tarayya
  • ZARGIN MALLAKAR GIDAJE 14: EFCC ta ɗaura igiya a ƙugun Gwamna Yahaya Bello, ta fara wasan-kura da shi a cikin kotu
  • Idan gwamnati ta dakatar da tallafin mai ‘Subsidy’ za rika siyan litar mai N400 a Najeriya – PENGASSAN
  • INEC za ta yi zaɓukan da ba su kammalu ba a ranar 15 ga Afrilu

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.