• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125

    Kotu ta kwato maka-makan gidaje 48 a hannun tsohuwar Shugabar Hukumar NSITF

    KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu

    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

MATSALAR WUTA DA TA TATTALIN ARZIKI: Buhari ya yi wa Gwamnan Imo, Ministan Makamashi da Mashawarci Kan Tattalin Arziki kiran gaggawa

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
March 21, 2022
in Rahotanni
0
GWAMNAN APC YA KALUBALANCI BUHARI: Ka saka dokar ta baci a jihohi, idan kana son a gama da ‘yan bindiga

Shugaba Muhammadu Buhari ya yi wa Gwamnan Imo Hope Uzodinma, Ministan Makamashi Abubakar Aliyu kiran gaggawa dangane da matsalolin da su ka addabi ƙasar nan.

Error: Contact form not found.

Ba a kan su gayyatar gaggawar ta tsaya ba, an kuma gayyaci Mashawarcin Shugaban Ƙasa a Ɓangaren Tattalin Arziki, Doyin Salami.

Dukkan su dai sun gana da Buhari ɗaya bayan ɗaya, a tare ba.

Buhari ya gayyaci Ozodinma na Imo domin tattauna yawaita da munin tashe-tashen hankula a jihar, inda a baya-bayan nan aka kai hari gidan Shugaban Kungiyar Kishin Ƙabilar Igbo Zalla, Ndigbo George Obiozor, har aka ƙone kadarori da dukiya mai tarin yawa.

An gayyaci Ministan Makamashi ne sanadiyyar gagarimar matsalar wutar lantarki wadda ke neman durƙusar sa harkoki a ƙasar nan.

Shi kuma Mashawarci kan Tattalin Arziki, an gayyace shi ne domin yin bayanin halin da ake ciki da kuma laluben mafita.

Premium Times ta buga rahoton cewa SERAP ta bai wa Gwamnatin Buhari wa’adin kwanaki bakwai kan matsalar lantarki, inda ta ce masa, “ya kamata ka cika alƙawarin da ka ɗauka ranar rantsar da kai, ka ce za ka binciki yadda kuɗaɗen gyaran wuta su ka salwanta,” amma shiru’ -SERAP ga Buhari

Ƙungiyar SERAP ta yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari cewa ya sa Ministan Shari’a Abubakar Malami da EFCC da ICPC su binciki masu hannu wajen kashe aƙalla Naira Tiriliyan 11 a ɓangaren gyaran wutar lantarki, tun daga 1999 har zuwa yau.

SERAP ta ce ba zai yiwu ƙasa kamar Najeriya ta riƙa kasancewa cikin duhu ba, amma a duk shekara wasu na danne biliyoyin nairorin da ake warewa da sunan gyaran matsalar wutar lantarki.

Wannan kira na SERAP ya zo ne daidai lokacin da Najeriya ke cikin wata gagarimar matsalar wutar lantarki, inda yawan wanda ake samu bai wuce wats 2200 ba.

Bugu da ƙari kuma tashoshin samar da hasken lantarki 14 a ƙasar nan duk sun durƙushe.

SERAP ta ce daga 1999 zuwa yau, an ragargaje zai kai naira tiriliyan 11, wuta ba ta gyaru ba, sannan babu kuɗaɗen babu alamar su, an yi biyu-babu kenan.

Kan haka ne SERAP ta ce a gaggauta yin bincike, a kamo, a gurfanar kuma a ɗaure duk wanda aka samu da laifin karkatar da kuɗaɗen aikin gyaran wuta ko wane ne. Sannan kuma a taka cikin sa sai ya amayar da kuɗaɗen da ya karkatar.

Wannan wasiƙa dai SERAP ta aika wa Buhari ita a ranar 19 Ga Maris, mai ɗauke da sa hannun Mataimakin Daraktan SERAP, Kolawole Oluwadare.

“An shafe shekaru masu ‘yawa ana yi mana ‘yar-burum-burum kan aikin gyaran wutar lantarki a ƙasar nan.

“SERAP na runatar da Buhari cewa sai ka cika alƙawarin da ka ɗauka a ranar rantsar da kai, 29 Ga Mayu, 2015, sannan wuta za ta gyaru.

Matsalar Lantarki: Alƙawarin Buhari A Ranar Rantsar Da Shi:

“Babban abin kunya ne a ce kamar Najeriya ƙasa mai sama da mutum miliyan 180 amma ba su iya samun wutar da ta wuce miga wats 4000. Ba za
mu taɓa barin haka ya ci gaba ba.” Inji Buhari a cikin jawabin sa a 2015.

Sannan kuma SERAP ta nemi Buhari ya bi umarnin kotu wanda Mai Shari’a Austine Chuke Obiozor ya umarci Gwamnantin Tarayya tun a cikin 2019 cewa ta fallasa sunayen waɗanda su ka ci kuɗaɗen gyaran wutar lantarki, sunayen kamfanoni da adadin kuɗin da kowa ya salwantar.

Tags: AbujaBuhariNewsPREMIUM TIMESwuta
Previous Post

YAƘIN RASHA DA UKRANIYA: Ukraniya ta yi fatali da buƙatar Rasha na ta yi sarandar birnin Mariupol

Next Post

Tir da kyautar motoci da Matawalle ya yi wa Kasar Nijar, a irin bakin talaucin da mutanen Zamfara ke fama da shi – Daga Hamdan Shinkafi

Ashafa Murnai

Tir da kyautar motoci da Matawalle ya yi wa Kasar Nijar, a irin bakin talaucin da mutanen Zamfara ke fama da shi - Daga Hamdan Shinkafi

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ƘARFIN HALI: Na san Kwankwaso na Villa yau, amma da mun haɗu da na gaura masa mari – Ganduje
  • ‘Yan sanda sun kama mutum 57 da suka kwashe ‘ganimar’ kayan gine-ginen da aka rusa a Kano
  • NUC ta baiwa Farfesa Gwarzo shaidar amincewa da fara karatu a jami’o’in Canadian, Abuja da Franco-British, Kaduna
  • SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Peter Obi na so kotu ta ba shi iznin yi wa wasu jami’an ICT na INEC tambayoyi
  • TATTALIN ARZIKI: Ɗanyen man Najeriya ya fara kwantai a duniya, bayan Chana, Turai da Indiya sun koma sayen na Rasha mai rahusa sosai

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.