• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

KO YA DAWO, KO BA YA DAWO BA: Gwamnantin Buhari za ta tura Abba Kyari fuskantar tuhuma Amurka

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
March 3, 2022
in Labarai
0
KO YA DAWO, KO BA YA DAWO BA: Gwamnantin Buhari za ta tura Abba Kyari fuskantar tuhuma Amurka

Ministan Shari’a kuma Antoni Janar Abubakar Malami, ya bayar da dalilan da su ka sa zai tura dakataccen Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda Abba Kyari zuwa Amurka, domin ya fuskanci tuhumar da ake yi masa tare da mazambaci Hushpuppi.

Malami ya bayar da dalilan sa a cikin wata sanarwa da Kakakin Yaɗa Labaran sa Umar Gwandu ya raba wa manema labarai a ranar Alhamis.

Ya ce Malami ya aika sa takardar sanar da tura Kyari Amurka ne a Babbar Kotun Tarayya, Abuja.

A ranar Alhamis ce labari ya bazu cewa Malami ya aika da sanarwar neman sahalewar Babbar Kotun Tarayya cewa Antoni Janar ɗin zai tura Kyari Amurka ya fuskanci tuhuma.

Dalilan Minista Malami Na Shirin Tasa Ƙeyar Kyari Amurka:

“Kamar yadda ku ka sani, matakai da sharuɗɗan aika wanda ake zargi zuwa wata ƙasa, lamari ne da ke shafar ababe da dama.” Inji Malami.

Ya ƙara da cewa ya aika wa Babbar Kotun Tarayya neman amincewa a tura Kyari Amurka, bayan da Amurka ɗin da kan ta ta nemi hakan.

“Akwai sabubba da matakai na ƙasa-da-ƙasa, na cikin gida da kuma na fannin shari’a.

“”Matakin farko shi ne ba a maganar aika wanda ake zargi zuwa ƙasar da ya yi wa laifin, har sai ita ƙasar ce ta aiko wasiƙar neman a tura mata shi domin ta hukunta shi.

“Ofishin Antoni Janar kuma Ministan Shari’a ya karɓi wannan wasiƙar roƙon a tura Kyari zuwa Amurka, daga ita Amirka ɗin.” Inji sanarwar.

Gwandu ya ƙara da cewa bayan Ofishin Minista ya karɓi wasiƙar Amurka, ya yi nazarin ta kuma ya bi diddigin lamarin kafin ya kai ga aika wa Babbar Kotun Tarayya sanarwar za a tura Kyari Amurka. “An tura wasiƙar ga hukumomin da lamarin ya rataya a kan su, domin ɗaukar matakin da ya zama tilas a ɗauka.” Cewar sanarwar.

Bisa tsarin dokar Najeriya, Babbar Kotun Tarayya ke bada odar a tura mutumin da wata ƙasa ke tuhuma zuwa ƙasar da ke tuhumar sa ɗin.

Sai dai kuma a kan ƙalubalanci umarnin turawar har zuwa matakin Kotun Ƙoli.

Tsalle Ɗaya Ke Jefa Mutum Rijiya:

Mu Na Da Hujjojin Damƙa Abba Kyari Ga Mahukuntan Amurka, Inji Minista Malami:

Satin farko na watan Fabrairu ne, Antoni Janar na Tarayya, kuma Ministan Shari’a Abubakar Malami, ya bayyana cewa akwai ƙwararan dalilan da za su sa a ci gaba da binciken Abba Kyari, dakataccen ɗan sandan da aka zarga da hannu a harƙalla da damfara tare da babban ɗan damfara, Hushpuppi.

Malami ya yi wannan ƙarin bayanin a ranar Litinin, lokacin da ya ke amsa tambayoyi ga Gidan Talabijin na Channels, a Abuja.

A cikin watan Yuli ne Gwamnatin Amurka ta fallasa zarge-zargen da ta ke yi wa Kyari da sauran abokan harƙallar sa.

Ramon Abbass dai da aka fi sani da Hushpuppi, ɗan Najeriya ne da mahukuntan Amurka suka damƙe a Dubai cikin watan Yuni, 2020. Tuni ya amsa laifin sa, kuma cikin wannan shekarar ce za a yanke masa hukunci.

Bayan mahukuntan Amurka sun nemi Najeriya ta ba su Abba Kyari domin ta tuhume shi, an dakatar da shi kuma ‘yan sanda suka kafa kwamitin bincike.

Sai dai kuma sun yi gum da bakin su, duk kuwa da cewa mutane na ta kururuwar a fito da sakamakon binciken a fili.

Amma kuma yanzu Malami wanda ofishin sa ne ‘yan sanda suka aika da sakamakon rahoton binciken da aka yi wa Kyari, a ranar Litinin ya tabbatar cewa “akwai hujjojin da za su sa ko dai a ci gaba da gurfanar da Kyari, ko kuma a aika shi ga mahukuntan Amurka, inda ake jiran a kai shi a tuhume shi.

Da aka tambayi Malami ko kwamiti ya kama Kyari da laifi, sai ya ce, “ai kwamiti ba zai kama wanda ya ke bincike da laifi ba. Sai dai ya fito da wasu hujjojin da za a iya amfani da su a matsayin abin dogaro kan zargin da zai kai ga gurfanar da mutum a kotu. A kotu ne za a iya kama shi da laifi, ta hanyar amfani da hujjojin da masu bincike su ka gabatar.”

Malami ya ce dalili kenan da ya da muke da wasu hujjojin da suka sa ake zargin sa.

Tags: Abba KyariAbujaAmurkaHausaLabaraiNajeriyaNews
Previous Post

ZAMA DA MAƊAUKIN KANWA: Yadda Abba Kyari ya jefa kan sa cikin tsomomuwa a hannun mahukuntan Amurka

Next Post

RAHOTON MUSAMMAN: Yadda talauci da matsalolin rayuwa ke tilasta mata zaman dole a gidajen aure’ duk da wulakancin maza

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
An kama matashin da ya yi wa gyatuma ‘yar shekara 70 fyade, bayan ya gudu ya bar wando, a dakin ta

RAHOTON MUSAMMAN: Yadda talauci da matsalolin rayuwa ke tilasta mata zaman dole a gidajen aure' duk da wulakancin maza

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • MACE MAI KAMAR MAZA: Yadda Falmata ta kutsa cikin sana’ar gyarar waya ta yi zarra
  • Tinubu ya umarci jami’an tsaro su yi ƙumumuwa, su ceto ɗaliban Jami’ar Zamfara daga hannun ‘yan bindiga
  • Kwararrun likitocin hakora 84 kacal ake da su a Najeriya – NAPD
  • SHUGABANCIN APC: Ko biyayyar da Ganduje ke wa Tinubu za ta sa ya yi kargo a ɗigirgiren shugabancin APC?
  • SAKAMAKON AMBALIYA: Yadda yunwa ke nuƙurƙusa da kisan talakawa a yankunan Arewa

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.