• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

    2023: Ya mutan Adamawa, ga Tinubu ga Binani na kawo muku su – Shelar Buhari a Yola

    ADAMAWA TA KWASHI ‘YAN KALLO: Binani ta kamo hanyar tururmusa ƙarti 14 a kokawar ƙwace kujerar gwamna

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: Muhimman Abubuwan Da Suka Faru Daga Ƙarfe 11 Zuwa 12:30 Na Ranar Zaɓe

    INEC ta dage zabe a rumfuna 10 a jihar Legas

    ZAƁEN GWAMNA A KANO: Har ƙarfe 12 na ranar zaɓe ana ta raba wa talakawa taliya da atamfofi

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

Ban taɓa tunanin zan zama shugaban APC a kwanaki 30 da su ka gabata ba – Abdullahi Adamu

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
March 31, 2022
in Labarai
0
Sanatocin APC sun ki yarda a sauya ranakun zabe

Sabon Shugaban APC, Abdullahi Adamu ya bayyana cewa a cikin kwanaki 30 da suka wuce, ko kaɗan bai taɓa kawowa a ran sa cewa shi ne zai zama sabon shugaban APC ba.

Adamu ya yi wannan bayani ne a ranar Laraba, lokacin da ya ke karɓar ragamar jam’iyyar daga hannun tsohon shugaban riƙo, Gwamna Mai Mala-Buni, a ranar Laraba.

Adamu ya zama shugaban APC a ranar 26 Ga Maris, bayan da a wurin taron gangami a Abuja, sauran ‘yan takara shida su ka janye su ka bar masa.

Tun da farko dai ana ta raɗe-raɗin cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya fi son Adamu ya zama shugaban APC.

Hakan ya tabbata, ganin yadda aka yi ta kai gwauro da mari tsakanin fadar shugaban ƙasa, domin ganin sauran ‘yan takara sun janye masa.

Shi da kan sa Adamu ya bayyana cewa ‘daga sama aka ce na fito takara.’

A ranar Laraba Adamu ya karɓi ragamar fara shugabancin APC daga hannun Mai Mala-Buni a Hedikwatar APC, Abuja.

A jawabin sa, ya ce kwanaki 30 kafin ranar bai taɓa tunanin zai zama shugaban APC ba.

Ya sha alwashin yin aiki tuƙuru ta yadda Shugaba Buhari zai ƙara gaskata shi sosai.

“Allah ne ke baba mulki, amma ba tsimi ko dabara ta ba ce. Ba za a ce babu sa bakin wasu ba, dai Allah ne ya yi nufin sa.

“Ina godiya ga Shugaba Muhammadu Buhari wanda ya ba mu cikakkar goyon baya a lokacin gangami. Ina fara yin godiya ga Allah Maɗaukaki, sai Shugaba Muhammadu Buhari da sauran manya. Ina kuma sane da ƙalubalen zaɓen 2023 da ke gaban mu.”

Adamu ya ce ya samu labari kuma ya lura cewa Buhari mutum ne da ba ya son jin a ce an kasa, ko samun rashin nasara. Saboda haka ya ce ba za a ci karo da kasawa ko rashin nasara a zamanin shugabancin sa a APC ba.

Premium Times Hausa ta buga labarin iƙirarin da PDP ta yi cewa ‘shugabancin Abdullahi Adamu haramtacce ne, an bai wa kura ajiyar nama.’

Jam’iyyar PDP ta yi wa APC gori tare da gwasale shugaban jam’iyyar da aka naɗa a wurin Gangamin Taron ranar 26 Ga Maris, a Abuja.

Gangamin dai bai tafi daidai yadda aka tsara shi ba, domin da dama sun nuna ɓacin rai dangane ya yadda ta kaya har aka fitar da shugabannin ba tare da an yi abin da su ke ganin cewa hakan ya fi dacewa ba.

Da yawa sun riƙa kukan cewa an cuce su, an naɗa masu ba abin da su ka so ba.

A nata raddin, PDP ta yi wa APC gwalo da shaguɓe cewa shugabancin sabon shugaban, Abdullahi Adamu haramtacce ne, kuma an damƙa jam’iyyar a hannun mai guntun kashin cin hanci, rashawa da wawurar kuɗaɗe a cikin wandon sa.

Cikin wata sanarwa da Kakakin Yaɗa Labaran PDP, Debo Ologunagbe ya yi kaca-kaca da APC da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari, wadda ya ce ta ɗaure gindin damƙa shugabancin APC ga kurar da bai kamata a ba ta ajiyar nama ba,

PDP ta ce ya kamata Abdullahi Adamu ya fito ya yi wa duniya bayanin inda Naira biliyan 15, wadda aka nema a hannun sa, shi da wasu jami’an gwamnatin Nasarawa su 19 da EFCC ta caje su da hutuma 149.

“Murnar da APC ke yi wai ta naɗa shugaba ko shugabanni, ba murna ba ce, shewar-dila ce. Su na murna ne a kan yadda cin hanci da rashawa su ka yi galaba a kan batun ci gaban ƙasa.

“Wannan taro ya nuna yadda gwamnatin Buhari ta ɗaure wa cin hanci da rashawa gindi ta hanyar yaudara aka naɗa shugabanni haramtattu a bisa jagorancin haramtacce, Abdullahi Adamu.

“Hakan da gwamnatin APC ta yi, ya nuna cewa ‘yan Najeriya za su ci gaba da rayuwar matsin tattalin arziki da ƙunci har tsawon shekara ɗaya kafin mulkin APC ya ƙare.”

Idan ba a manta ba dai PDP ta maka APC kotu a ranar jajibirin Gangamin Taron APC a Abuja.

PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin yadda APC ta koma hannun ‘yan PDP, Abdullahi Adamu da Omisore.

Jam’iyyar APC ta amince da zaɓen Sanata Abdullahi Adamu sabon Shugaban Jam’iyya ba tare da jefa ƙuri’a ba.

An zaɓe shi ne bayan da sauran ‘yan takara su ka janye masa, a matsayin sa na wanda ya fi kwanta wa Shugaba Muhammadu Buhari a ran sa.

Adamu wanda tsohon ɗan PDP ne, ya shafe shekaru takwas ya na gwamna a Jihar Nasarawa ƙarƙashin PDP, tsakanin 1999 zuwa 2007.

Adamu ya shiga Majalisar Dattawa inda ya taka rawar neman Obasanjo ya zarce, yunƙurin da bai yi nasara ba.

Bayan saukar sa Gwamna, EFCC ta kama shi har ta nemi ya yi aman naira biliyan 15.

Lokacin da Adamu ke Gwamnan Nasarawa a matsayin ɗan PDP, shi ne Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF),

A Majalisar Dattwa ya zama Shugaban Ƙungiyar Majalisar Dattawa ‘Yan Arewa. Sai dai an tsige shi bayan da aka gano ya wawure wasu maƙudan kuɗaɗe.

Ya samu shiga wurin Shugaba Muhammadu Buhari tun a cikin 2015, inda a Majalisar Dattawa ya zama gogarman Shugaba Buhari, mai ragargazar Shugaban Majalisar Dattawa na lokacin, Sanata Bukola Saraki.

Omisore A ‘Next Level’: Yadda Ya Zama Mataimakin Shugaban APC Shekara Ɗaya Bayan Ya Shiga Jam’iyya Mai Mulki:

Iyiola Omisore ne aka zaɓa matsayin Mataimakin Shugaban APC, bayan ya doke tsohon Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Ken Nnamani da Yakubu Dogara, tsohon Kakakin Majalisar Tarayya.

Nnamani da Dogara duk tsoffin ‘yan PDP ne su ma. Omisore kuwa kafin ya koma PDP, ya yi Mataimakin Gwamna a Jihar Osun, ƙarƙashin jam’iyyar AD. Daga baya ya fice ya koma PDP.

Cikin Fabrairu 2021 ya canja sheƙa zuwa APC. Amma ana raɗe-raɗin cewa an saka masa ne da kujerar Matakimakin Shugaban APC saboda rawar da ya taka har APC ta kayar da PDP a zaɓen Gwamnan Osun cikin 2018, inda har Gboyega Oyetola ya zama Gwamna a 2018.

A zaɓen, PDP ke kan gaba, APC ta biyu sai Omisore na uku a ƙarƙashin SDP. INEC ta ce zaɓen bai kammalu ba, sai da aka sake zaɓe a wata rumfa.

Yayin da APC da PDP su ka fahimci cewa Omisore ba zai iya yin nasara ba, jam’iyyun biyu sun riƙa zawarcin sa domin ya umarci magoya bayan sa su zaɓi ‘yan takarar su.

Daga ƙarshe dai Omisore ya ce magoya bayan sa su zaɓi APC. Bayan Oyetola na APC ya yi nasara, shi kuma Omisore ya canja sheƙa ɗungurugum ya koma APC cikin 2021.

Sai dai kuma Adamu da Omisore za su hau kujera mai zafi, domin tun a farkon hawan su za ci gadon shari’a a kotu, wadda PDP ta kama APC ƙara, ta na neman a soke rajistar APC, a hana ta shiga zaɓen 2023, kuma a haramta taron gangamin da ya kai ga zaɓen su Abdullahi da Omisore a matsayin shugabannin APC.

Tags: Abdullahi AdamuAbujaDebo OlogunagbeHausaLabaraiNewsPDPPREMIUM TIMES
Previous Post

FATARA, TALAUCI DA ƘUNCIN RAYUWA: Yawan masu fama da talauci a Najeriya zai kai miliyan 95.1 a 2022 -Bankin Duniya

Next Post

LODI DA JIGILAR KARKATAR DA NAIRA TIRILIYAN 1.3:: Majalisar Tarayya ta gano naira biliyan 300 da aka rasa masu su danƙare a asusun bankuna

Next Post
House of Representatives

LODI DA JIGILAR KARKATAR DA NAIRA TIRILIYAN 1.3:: Majalisar Tarayya ta gano naira biliyan 300 da aka rasa masu su danƙare a asusun bankuna

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ƊAN HAKIN DA KA RAINA: Yadda Lawal Dare ya kakkaɓo ‘jiragen yaƙin’ Matawalle, Yari, Shinkafi da Yarima a Zamfara
  • ZAƁEN GWAMNONIN 2023: Gwamnonin da su ka kammala wa’adi da zaɓaɓɓun da za su gaje su
  • ANA WATA GA WATA: APC ta ƙi amincewa da sakamakon zaɓen gwamnan Bauchi, ta ce an ɗibga maguɗi
  • TARABA TA JUYE: Kefas na PDP ya zama zaɓaɓɓen gwamna, NNPP ta yi bazata
  • ZAƁEN GWAMNAN BARNO: Yadda Zulum ya zunduma Jajari na PDP rijiya, ya bi ya danne shi da ƙuri’u 545,000

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.