A ci gaba da bayyana sakamakon zaben da aka gudanar a babban birnin tarayya, jam’iyyar APC ta lashe rumfunan zaben da aka gudanar da zabe ranar Asabar
A rumfar PU 021 dake fadar shugaban kasa, APC ta samu kuri’u 79, PDP 36. A PU 022, APC ta samu kuri’u 41, PDP 36.
A rumfar PU 121 kuwa, mutum ɗaya tilo ya kaɗa kuri’a kuma PDP ya zaba.
Babu wanda ya fito a rumfar PU 122.
Latsa nan: https://www.premiumtimesng.com/news/headlines/511048-fctdecides2022-over-400-candidates-battle-for-chairmanship-councillorship-positions-live-updates.html