• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

    Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

    Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su

    DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

TAKARAR GWAMNAN NEJA A 2023: Yadda mawallafin jaridun Blueprint da Manhaja ya yi watandar motoci da feshin ruwan kuɗi ga jam’iyyar APC a Neja

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
February 24, 2022
in Labarai daga Jihohi
0
TAKARAR GWAMNAN NEJA  A 2023: Yadda mawallafin jaridun Blueprint da Manhaja ya yi watandar motoci da feshin ruwan kuɗi ga jam’iyyar APC a Neja

Mai neman zama gwamnan Neja a APC, Mohammed Malagi, ya yi alƙawarin kula da haƙƙin mata da matasa idan ya samu nasarar zama gwamna a zaɓen 2023.

Haka kuma mawallafin na jaridun Blueprint da Manhaja ya bada gudunmawar naira miliyan 43 da motocin safa 31 ga jam’iyya a jihar.

Mawallafin jaridun Blueprint da Manhaja, wanda ke neman tsayawa takarar gwamnan Jihar Neja a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar APC, Mohammed Idris Malagi, ya yi alƙawarin cewa idan har ya ci zaɓe zai kula da haƙƙin mata da matasa a gwamnatin sa.

A yayin da ya ke jawabi ga shugabannin jam’iyyar lokacin da ya kai masu ziyara a ranar Talata a Minna, Malagi ya ce: “Za mu ci gaba da bai wa mata da matasa kyakkyawar kulawa kamar yadda ya kamata.

“Babu yadda za a yi mu cimma nasarar gudanar da mulkin dimokiraɗiyya ko wani tsari na siyasa ba tare da mun sako mata da matasa a cikin tafiyar ba. Mu na goyon bayan mata da matasa. Mun yarda da ku ainun.”

Bayan ya kira kan shi da “wanda ya taka muhimmiyar rawa wajen kafa jam’iyyar APC tun daga farkon ta”, sai kuma ya ce, “Na tsaya nan a gaban ku ne a yau saboda duk mun zaɓi mu kasance masu biyayya, masu tsare gaskiya, kuma nagartattun ‘ya’yan gagarumar jam’iyyar mu ta APC. Ba kawai kirarin jam’iyya ko tutar ta ba ne su ka haɗe mu a waje guda ba, a yau mun zama babban gida na ƙasa baki ɗaya. A Jihar Neja, APC ce jam’iyyar da ta fi kowace jam’iyya da mu ka gani tun daga 1999.”

Malagi ya kuma yaba wa gwamnan jihar, wato Alhaji Abubakar Sani Bello, saboda yadda ya taka muhimmiyar rawa wajen tabbatar da cewa APC ta zama gagarumar jam’iyya a Jihar Neja.

Haka kuma ya taya murna ga shugaban APC na jihar, Alhaji Haliru Zakari Jikantoro, da kuma shugabannin ta na matakan yanki da ƙananan hukumomi da wad-wad saboda nasarar zaɓe da kuma rantsarwa da su ka samu kwanan nan.

Ya bayyana zaɓen Jikantoro a matsayin ciyaman ɗin jam’iyyar na jiha da cewa “sabon alfijir ne da ya keto na ingantantacciyar dimokiraɗiyya a Jihar Neja.”

Ya ƙara da cewa, “Ina addu’ar Allah ya sa wannan nasara ta zama abin da zai kawo ƙarin nasarori a rayuwa da kuma harkar siyasa.”

Mohammed Malagi ya faɗa wa shugabannin jam’iyyar cewa: “Yanzu mulkin dimokiraɗiyyar jam’iyya ya na hannun ku. Mu na da tabbacin ku na da basirar yi wa Jihar Neja aikin da za a yi alfahari da ku.”

Ya tunatar da shugabannin cewa shi ma ya jima ya na tallafa wa APC a Jihar Neja saboda ya yi amanna da cewa ita ce “jam’iyyar jama’a daga kowane ɓangare na rayuwa.”

Ya ce, “Shi ya sanya na ke tabbatar da ganin ana ɗorawa a kan nasarorin da ta ke samu, tare da biyan kuɗin hayar ofisoshin ta na jiha da na yankuna. Ba zan gaji ba a wannan hoɓɓasa na nuna biyayya. Kuma zan ci gaba da tallafa wa ayyukan jam’iyya a duk lokacin da aka buƙace ni.

“Ya shugaba, mun zo nan wurin ne a yau da niyyar mu taya ku murna sannan kuma mu ba ku cikakkiyar girmamawa, mu karrama dukkan shugabannin jam’iyya yadda ya kamata saboda mu ‘ya’yan APC ne, mu iyalai ne abin sha’awa.

“Su kuma masoya tare da masu taya Malagi murna, waɗanda su ka zo nan a yau domin mu yi taron murnar nasarar APC tare, ina maku marhabin kuma ina gode maku saboda tsantsar amincin ku da soyayya da kuma goyon bayan da ku bayarwa ba tare da gajiyawa ba.”

A lokacin wannan ziyarar dai, mai neman zama ɗan takarar ya bayyana “wata ‘yar gudunmawa” don samun cigaba, haɗin kai da ɗorewar jam’iyyar, inda ya ba ta kyautar naira miliyan 43 tare da motocin safa guda 31.

Malagi ya ce ya bada kyautar ne saboda a ƙara ƙarfafa jam’iyyar a jihar.

Yadda aka raba gudunmawar shi ne: motocin safa ƙirar Sharon guda 3 da kuma naira miliyan 15 ga sakatariyar jam’iyyar ta jiha, sai mota 1 ƙirar Sharon haɗi da kuɗi naira miliyan 1 ga kowane ofishin yanki na jam’iyya.

Haka kuma ya ba ofishin jam’iyya a kowace daga cikin Ƙarananan Hukumomi 25 na jihar kyautar mota Sharon haɗi da naira miliyan 1. Kuɗin sun kama naira miliyan 25 da kuma motocin Sharon guda 25 kenan.

Malagi ya yi amfani da wannan dama ya miƙa ta’aziyyar sa ga al’ummar jihar bisa rasuwar tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar, Alhaji Isah Ibrahim Ladan, wanda ya ce “ƙwararren ma’aikaci ne.”

Haka kuma ya jajanta wa shugabannin jam’iyyar tare da addu’ar Allah ya ba su haƙurin jure wannan babban rashi.

Malagi ya kuma bayyana alhini kan kisan killar da ‘yan ta’adda su ka yi wa wasu jami’an Hukumar Rundunar Tsaron Nijeriya (NCDC) a Shiroro kwanan nan, ya ce, “Allah ya jiƙan su da rahama.”

Tags: AbujaHausaLabaraiNejaNewsNigerPREMIUM TIMES
Previous Post

SHIRIN GANGAMIN APC A WATAN MARIS: Yadda jam’iyya mai mulki ta raba muƙaman shugabannin ta da shiyyoyin da za su fito

Next Post

MAMAYE UKRAINE: Majalisar Tarayya ta yi kira da a gaggauta dawo da ƴan Najeriya gida

Ashafa Murnai

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Kungiyoyin Kwadago kaf ɗin su za su tsindima yajin aikin da babu ranar gama shi daga 3 ga Oktoba
  • GARGAƊI GA MASU SHIRIN YIN AURE: Gwaje-gwaje 10 da likitoci ke bada shawara a yi kafin a ɗaura aure
  • SHARI’AR ATIKU DA TINUBU A KOTUN AMURKA: Abin da ya sa ba na so a damƙa wa Atiku kwafen takardun shaidar karatu na a Jami’ar Chicago – Tinubu
  • ZARGIN KARKATAR DA KUƊAƊEN ALAWUS NA ƘANANAN SOJOJI: Kakakin Sojoji ya ƙaryata haka, ya yi karin haske a kai
  • RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.