• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Tambuwal and Atiku

    FIDDA-GWANIN PDP 2023: Tambuwal ya janye ya ce ya na bayan Atiku

    An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba  sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad

    An yi amfani da ƴan daba ne aka kada ni – Bashir Ahmed

    Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

    ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

SIYASAR ZAMFARA: ‘Ana neman a halaka ni’ saboda naki goyon bayan a tsige Mahdi – Dan majalisan Zamfara

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
February 15, 2022
in Labarai daga Jihohi
0
Gwamna Matawalle bai taɓa shawara da ni zai koma APC ba – Aliyu, Mataimakin Gwamnan Zamfara

Ɗan Majalisar Dokokin Jihar Zamfara, Salisu Usman, wanda shi kaɗai ne ba ya goyon bayan a tsige Mataimakin Gwamnan Zamfara, ya ce ya yi gudun hijira daga Zamfara, saboda yunƙurin da “gwamnatin jihar ke yi domin ta cim min don na ƙi goyon bayan a tsige Mataimakin Gwamna.”

Usman dai shi kaɗai ne ba ya goyon bayan tsigewar, kuma shi kaɗai ne ɗan majalisar da ya rage a PDP, sauran duk sun bi Gwamna Bello Matawalle sun sheƙa APC.

Ya ƙi halartar zaman majalisa na makon jiya, inda mambobi 18 daga cikin 22 su ka halarci taron, kuma duk suka amince a tsige Mataimakin Gwamna Mahadi Aliyu.

Da ya ke bayani ga Sashen Hausa na BBC, Usman jami’an gwamnatin Zamfara na tsaro sun tashi haiƙan domin damƙe shi.

“Su na bibiya ta. Na san ƙoƙari su ke yi su kama ni, saboda sun san zan iya daƙile ƙoƙarin su na tsige Mataimakin Gwamna.

“Idan sun kama ni ban san irin cajin da za su yi min ha. Amma dai Ni na san rayuwa ta na cikin hatsari. A yanzu dai na bar masu jihar.”

An tambaye shi ta yaya shi kaɗai zai iya hana a tsige Mataimakin Gwamna? Sai ya ce saboda gwamnati ta san ya fara canja wa wasu ‘yan majalisar ra’ayi, sun fara dawowa daga rakiyar goyon bayan a tsige Mataimakin Gwamna.

Sai dai kuma Kakakin Yaɗa Labaran Gwamna Matawalle, mai suna Zailani Bappa, ya ce zargin da Usman ya yi wa Gwamnatin Jihar Zamfara ba gaskiya ba ce, ƙirƙira ce kawai ya yi.

Rahoton Rigimar Yunƙurin Tsige Mataimakin Gwamnan Zamfara:

Wutar Siyasa A Zamfara: ‘Yan Majalisa 18 sun kaɗa ƙuri’ar amincewa a tsige Mataimakin Gwamna:

‘Yan Majalisar Jihar Zamfara su 18 daga cikin 22 ne suka kaɗa ƙuri’ar amincewa a tsige Mataimakin Gwamna Mahdi Aliyu.

Lamarin na zuwa ne kwanaki uku bayan da Majalisa ta aike wa Mahdi Aliyu sammacin sanar da shi ya aikata laifukan da su ka ce ya cancanci tsigewa.

Wannan jarida a cikin wannan mako ta buga labarin ruɗuɗun siyasar Zamfara, inda Majalisar Jiha ta aika wa Mataimakin Gwamna da sammacin shirin tsige shi.

Jihar Zamfara na neman afkawa cikin ruɗannin siyasa, bayan bala’in kashe-kashe da garkuwa da su ke fama da shi, yayin da Majalisar Jiha ta aika wa Mataimakin Gwamna Mahdi Shehu jerin laifukan shirin tsige shi.

Hakan ya faru ne a ranar Litinin, kwanaki uku bayan da majalisa ta karɓi buƙatar neman tsige Mahdi, wanda ya yi zaman sa a PDP, ya ƙi bin Gwamna Matawalle canja sheƙa daga PDP zuwa APC.

Mataimakin Shugaban Majalisa Musa Bawa ne ya miƙa tulin takardun bayanan da ke ƙunshe da laifuka da buƙatun tsige Mataimakin Gwamna.

Bawa wanda kuma shi ne Shugaban Kwamitin ya nemi a tsige Mahdi daga kujerar sa ta mataimakin gwamna.

Cikin wata sanarwar da Shamsuddeen Basko ya sa wa hannu, wadda kuma an aika ta ga Mataimakin Gwamna ta hannun Sakataren Gwamnatin Jihar Zamfara, takardar ta sanar da Mahdi cewa “mun cika sharuɗɗan da Sashe na 188 na Kundin Tsarin Mulkin Najeriya na 1999 ya amince, cewa 1/3 na Mambobin Majalisar Jiha sun amince da tsige ka.

“To Majalisa a ƙarƙashin Kakakin Majalisa ta amince da wannan sanarwa kamar yadda doka ta tanadar.”

“Lokacin da muka gayyace ka a cikin 2021, sai ka ƙi zuwa, ka garzaya kotu. Kuma a lokacin ba mu da niyyar tsige ka, kamar yadda aka riƙa yaɗawa.

Ya ce majalisa kuma a lokacin ta bi umarnin da kotu ta bayar.

Cikin laifukan da su ke zargin Mahdi ya aikata, akwai laifin keta alfarmar ofishin sa na Mataimakin Gwamna ta hanyar amfani da ofishin ya azurta kan sa da kuma kasa yin ayyukan sa na ofis a matsayin sa na Mataimakin Gwamna.

Wakilin mu ya kasa samun lambar Kakakin Yaɗa Labarai na Mahdi, mai suna Babangida Zurmi.

Zaman Majalisa Na Ranar Alhamis:

A zaman da Majalisa ta yi na ranar Alhamis ne mambobi uku na APC waɗanda ba su halarci zaman ba, su kaɗai ne ba su amince da tsige Mataimakin Gwamna ba. Sai kuma Mamba ɗaya na PDP, Salihu Usman mai wakiltar Mazaɓar Zurmi ta Arewa, wanda shi ma bai halarci zaman na ranar Alhamis ba. Kuma dama shi kaɗai ne ba ya goyon bayan tsige Mataimakin Gwamna Aliyu.

Tags: AbujaHausaNewsPREMIUM TIMESZamfara
Previous Post

ZAMFARA: ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da jami’in Kwastam sun bukaci a biya su Naira miliyan 10 kudin fansa

Next Post

Abubuwa 10 da karas ke yi wa lafiyar Dan Adam

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ƘURUNƘUS: Atiku Abubakar ya lashe zaɓen fidda ɗan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP
  • ZAƁEN FIDDA-GWANI: Cin hancin da ‘deliget’ za su karɓa a hannun ‘yan takara zai ƙasa dagula matsalolin da ƙasar nan ke fama da su -Sheikh Gumi
  • FIDDA-GWANIN PDP 2023: Tambuwal ya janye ya ce ya na bayan Atiku
  • IDO NA GANIN IDO: Dalilin baza jami’an mu filin zaɓen fidda-gwanin PDP a Abuja -EFCC
  • TURA TA KAI BANGO: Dalilin da ya sa dole na hakura da takarar sanatan Kebbi – Aliero

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.