A ranar Asabar ne ake gudanar zaben kananan hukumomi na gundumomin yankin Abuja.
Wakilan Premium Times za su kawo muku rahoton abinda ke aukuwa kai tsaye daga gundumomin FCT.
Latsa nan: https://www.premiumtimesng.com/news/headlines/511048-fctdecides2022-over-400-candidates-battle-for-chairmanship-councillorship-positions-live-updates.html
Discussion about this post