• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Za a sheka ruwan sama kamar da bakin kwarya cikin kwanaki uku masu zuwa a jihohi 18 a Najeriya – NiMet

    RANAR ‘YANCI: ‘Yan Najeriya mazauna Landan sun nemi a yi wa gwamnatin NNPP a Kano adalci

    JAllI-JOGAR BELIN DIEZANI A KOTUN LANDAN: Kotu ta hana Diezani fita yawon dare, da rana ma an ce ta maƙala na’urar gane duk lungun da ta shiga

    Ƴan sanda sun damke wasu abokai ƴan kungiyar matsafa dake tsafi da kawunan mutane a Ilori

    Yadda ƴan sanda suka kama Ibrahim da ya yi garkuwa da Fatima, ya ƙarɓi kuɗi kuma ya yashe ta a Zariya

    Kotu ta kori gwamna Sule na Nasarawa, ta ce PDP ce ta yi nasara a zaɓen gwamna

    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

RIGIMAR ASUU DA GWAMNATIN TARAYYA: Talaka ne abin tausayi, Daga Ahmed Ilallah

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
February 9, 2022
in Ra'ayi
0
RIGIMAR ASUU DA GWAMNATIN TARAYYA: Talaka ne abin tausayi, Daga Ahmed Ilallah

Ko yan Nijeriya kuwa suna nazari game da cigaban da tabarbarewar ilimi ke fuskanta? A yau fa a Nijeriya lacewar ilima fa, tafi lalacewar harkar tsaro, kawai rashin tsaro kan dauke rayuwar mutane ne lokaci guda ba tare da sanin kowa ba, ko tarwatsa al’ummah ko duk masifar hakan kan kawo, wanda ita dole tana bukatar maganin na nan take. Amma fa in munyi dogon nazari, lalacewar ilimi daga matakin kananan makarantu zuwa jami’a, shi ya bada babbar gudunmawa wajen rusa kowanne fanni daga tattalin arzi, lafiya zuwa ita kanta harkar tsaron, uwa uba rasa ingantacciyar gudanar da mulkin al’ummah.

Makarantun gwamnati a ko wane mataki ba wai kawai jami’a ba a kowane lokaci sake lalacewa suke, kwari da nagartar ilimi a kowane mataki lalacewa yake, musamman a yankin arewacin Nijeriya.

Babban abin da ya kamata mu sake nazari a kayi shine, yau shiga makarantun gwamnati a kowane mataki, ya zama sai talaka kawai, ko kuma in ya zama dole ne kawai mutane ke kaiwa yaran su makarantun gwamnati.

A yau duk mai dama-dama daga yan kasuwa zuwa ma’aikata ba kowa ke kai dansa makarantar gwamnati ba, hatta a wasu wuraren ma Headmaster da malamai basa kai yayan su makarantar da suke koyarwa, su kan kaisu makarantun kudi, su kuma su koyar a makarantun gwamnati. Irin wannan halayya tana iya karuwa a manyan makarantun Nijeriya ganin yadda a kullum a ke bude makarantu masu zaman kansu.

Ko da yake zaiyi wahala a ga kananan makarantu na firamare da sakandare suna shiga yajin aiki kamar yadda a ke ganin malaman jami’oin Nijeriya ke yawon rufe makarantun su, su tafi yajin aiki, kamar yadda a yanzu suke shirye-shiryen shiga wani sabon yajin aiki.

A wannan karon kungiyar ASUU sun dauko sabon salo a bana, a yayin da ASUU suke ware rana guda a dukkanin jami’a wanda baza a yi karatu ba, dominsu fahimtar da dalibai da iyayen dalibai dama sauran al’ummah akan dalilin su na daukan matakin sai baba-tagani in har sun tsunduma wannan yajin aikin.

Kusan dalilan da kungiyar ASUU suka bada na daukar matakin shiga yajin aiki, bai wuce dalilan da ASUUn suke badawa a abaya ba, yayin da za su dauki irin wannan mataki.

A tawa fahimtar kwararen dalilan ASUU a wannan karon bai wuce Sabinta Yarjejeniyar ta da Gwamnati ba ta 2009 wato Renegotiation of 2009 Agreement, samar da kudade don gyaran Jam’ioin Nijeria da samar musu kayan aiki, wanda a yanzu kungiyar sunce suna bin gwamnatin tarayya naira biliyan 880 na revitalization of universities wato kudin gyaran makarantu da kuma kin amincewar kungiyar na shiga tsarin gwamnati na biyan albashi bai daya wato IPPS, yadda suka bakaci yin amafani da manhajar da suka kirkira wato UTAS.

Ko da yake a wani bangaren manazarta suna tausaya wa malaman jami’oi a Nijeriya musamman man ma yayin da aka yin misali da takwarorin su na kasashe makwabta, duk da cewar Nijeriya tafi wadannan kasashe karfin tattalin arziki, malaman jami’oin Nijeriya kusan sunfi kowa karancin albashi a yau, wanda kololuwar albashin Shehun Malami wato Professor bai wuce N400,000 da doriya ba, wanda wasu malaman ma basa karbar albashin da ya kai N130,000 ga kuma dibgin aiki na koyar wa saboda yawan daliban da suke jami’oin kasar. Dadi da kari ana bukatar wadannan Jami’oi suna fitowa da bincike a kowane fanni da za a gina kasar nan da shi.

A yarjejeniyar ASUU da Gwamnati ta 2009, ya kamata tun a shekara huda baya a ce an sake duba wannan tsarin albashin, a dalilin ASUU na sake shiga yajin aiki shine jan kafar da gwamnati take yi a kan wannan yarjejeniya da kuma kudurin gwamnati na sake maida duba ga tsarin albashin na su zuwa ga Tripartite Committee wato kwmitin da ya samar da sabon karancin albashi, wanda ASUU suke ganin kamar wasa ne da hankalin su gwamnati ta keyi musu, ganin tsawon lokacin da aka dauka akan batun kuma babu wani kwakkwaran mataki.

Kudaden da ake bawa malaman jami’a na AEA (Academic Earn Allowance) wato allowance din in-kayi-aiki-ka-samu da kuma Revitalizing Fund wato samar da kudi don gyaran makarantu, wanda ya hada da gyaran dakunan kwanan dalibai, dakunan koyon karatu, dakunan koyon kimiya wato laboratory da sauran kayan koyo da koyarwa. Duk da cewar gwamnati ta ce ta biya N5.5B na Earned Allowance da Revitalization Fund, amman ASUU sunce wannan ko kusa bai kai kudin da ake bukata ba gyaran Jami’oin Nijeriya.

A jayayyar ASUU da Gwamnati akan IPSS da UTAS, bisa nuna kin gamsuwar su da tsarin IPSS, wanda suka zayyano matsalolin da ke cikin tsarin ta re da samar da wata manhajar domin amfani da ita a Jami’oi. Bayan yajin aikin baya gwamnati ta aminta da karbar wannan Manhaja ta UTAS (University Transparency and Accountability Solution) bisa sharadin sai ta tsallake gwaje-gwaje na hukumomin Nijeriya. A bisa wannan dalilin ASUU na zargin gwamnatin da jan kafa a kan wannan manhaja.

Duk da kasancwar wasu da ga cikin bangarori na gwamanti da masu fada a ji sun sha shiga tsakanin ASUU da Gwamnati, ko da a yunkurin ASUUn na baya bayan nan Shugaban Majalissar Wakilai ya shiga tsakani a yayin da aka cimma yarjejeniya suka fasa shiga yajin aik, Shugabannin kungiyoyin addinai, ko a wannan karon ma gammaayar kungiyoyin addinai sun kaiwa Shugaba Buhari ziyara, kuma sun sanya baki a kan a samo karshen wannan matsala.

Amma, abin tambaya a ina matsalar ta ke? Shin lokaci baiyi ba da duk mai ruwa da tsaki a kan harkar ilimi da ma mashawartan gwamnati, da kuma ita gwamnatin kanta, da shugabbbannin siyasa da su samar da sahihiyar hanyar warware wannan matsala don inganta ilimin manyan makarantu a Nijeriya?

To fa in har ba a bi a tsinake ba, matsayin jami’oin gwamnati zai koma tamkar makarantun primary da sakandire na gwamnati, wanda karatu a ciki sai ya zama maka dole, wanda a karshe kasar a ke rusawa a hankali, wanda alamu na nunawa.

Ya kamata a yanzu tunanin mutane ya wuce karamin tunani na kawai irin matsalar da wannnan yajin zai hafar musamman a lokacin da aka shigo kakar siyasa da zabe. Ya kamata a rinka kallan wannan matsala a matsayin babbar matsala da take da bukatar kawo karshen ta na har abada, domin ilimin matasa shine ruhi da dogaran kasar nan don ci gaba a nan gaba.

alhajilallah@gmail.com

Tags: AbujaASUUHausaMakarantaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

DALAR SHINKAFA: Da gaske ne Najeriya ce ke kan gaba a duniya wajen noma da jera dalar shinkafa a duniya kamar yadda Bashir Ahmad ya rubuta a shafin sa? Binciken DUBAWA

Next Post

KYAMAR BAKI: Ba gaskiya bane wai Najeriya na korar baki masu son saka jari a kasar – Binciken DUBAWA

Premium Times Hausa

Premium Times Hausa

Next Post
Kasashe 20 da babu ruwan ka da BIZA idan za ka ziyarce su daga Najeriya

KYAMAR BAKI: Ba gaskiya bane wai Najeriya na korar baki masu son saka jari a kasar - Binciken DUBAWA

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • NASIHA: Ya Allah, Kayi Muna Tsari Da Girman Kai, Daga Imam Murtadha Gusau
  • CUTAR DIPHTHERIA: An samu ƙarin mutum 8,406 da suka kamu da cutar a jihohi 19 a Najeriya – NCDC
  • Za a sheka ruwan sama kamar da bakin kwarya cikin kwanaki uku masu zuwa a jihohi 18 a Najeriya – NiMet
  • Yadda Ƴan bindiga suka kashe mutum 9 a Avi Kwall, jihar Filato
  • Yadda abokai kuma ɗaliban jami’ar Dutsin Ma, suka kashe abokin su saboda budurwa

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.