• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

    Crisis in Jos

    BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Dalilin da ya sa Buhari ya dakatar da Akanta Janar ɗin da ake zargi da kantara satar naira biliyan 80

    Nigerian Pilgrims

    HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai

    Beggars

    Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta

    HARƘALLAR KWANGILA: EFCC ta kama Patricia Etteh, tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya

    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

NYSC ba ta dakatar da albashin masu yi wa kasa hidima ba – Binciken DUBAWA

Silas JonathanbySilas Jonathan
February 9, 2022
in Nishadi
0
NYSC DG salutes guard of honor

NYSC DG salutes guard of honor

Zargi: Wani labari da aka yi ta yadawa a whatsapp na zargin wai mahukunta a NYSC sun dakatar da albashin masu yi wa kasa hidima na watan Janairun 2022 zuwa wani lokaci.

Ranar 27 ga watan Janairun 2022 mutane da dama suka rika yada wani labarin da jaridar Vanguard ta wallafa mai nuna cewa wai hukumar NYSC ta dakatar da albashin wadanda ke yi wa kasa hidima zuwa wani lokaci nan gaba.

Wannan zargi wanda yawancin wadanda suka gani a Whatsapp ne ya ce: ” An dakatar da albashin wata-wata na dalibai dake yi wa kasa hidima (NYSC) na watan Janairun 2022 zuwa wani lokaci nan gaba“.

Hukumar NYSC na biyan dalibai masu yi wa kasa hidima alawus din naira N33,000 duk wata. Sai dai wannan labarin ya kawo rudani da fargaba a tsakanin dalibai ganin kila shikenan ba za su samu alawus din ba a karshen wanna wata.

Omobolanle Kamarudeen daya daga cikin masu yi wa kasa hidima a jihar Oyo ta ce a ganinta labarin gaskiya ne tunda har yanzu bata samu alawus dinta na wannan wata ba.

” Yau 27 ga watan Janairu kuma ba su biya mu ba. Na fara tsoron ko labarin gaskiya ne”.

Ita ma AnjolaOluwa Omotoshi wadda ke na ta bautar kasa a jihar Ogun ta fadawa Dubawa cewa ita ma da saka dakatar da alawus din da Vanguard ta yi a shafinta.

Ta ce “ Ni ma na gani ne a shafin wata kawa ta sai na dauka gaskiya ne, sai na saka a shafina toh, kuma gashi har yanzu ba a biya mu alawus ba”.

Tantance gaskiyar maganar

Dubawa ta fara da zuwa shafin jaridar Vanguard dan ganin ko akwai wani labari dangane da dakatar da albashin masu bautar kasa NYSC. Sai dai ko daya babu wani labari makamancin haka. Daga nan, sai Dubawa ta tuntubi editan sashen labaran yanar gizo na Vanguard, Victor Ogunyinka wanda ya tabbatar cewa jaridar vanguard bata wallafa wani labari game da albashin NYSC ba.

Ogunyinka ya ce bayan da muka tuntube shi ya koma ya binciki babban kundin labaransu kuma bai ga wani abu makamancin haka ba.

” Ina iya tabbatar muku cewa ba wani labari haka a shafin mu, ya ce. Labarin karshe da muka yi dangane da NYSC ranar 23 ga watan Janairu muka wallafa kuma ya danganci kudurin dokar samar da gidauniya/asusun amincewa.

“ Na duba babban shafinmu da na kananan labarai wanda da mukan yi, ba abin da ya yi kama da haka, ba daga wurinmu ba ne”.

Mai magana da yawun NYSC Emeka Mgbemena, shi ma ya karyata labarin. Ba gaskiya ba ne. Ku yi watsi da wannan magana. Wasu ne kawai masu neman tada zaune tsaye da kawo rudani a tsakanin mutane kawai.

A Karshe

Batun dakatar da albashin dalibai masu bautar kasa NYSC na watan Janairun 2022, ba gaskiya ba ne. NYSC ta karyata labarin ta kuma nisanta kanta da shi. Ita ma jaridar Vanguard ta ce ba ita ta rubuta labarin ba kamar yadda ake ta yadawa.

Tags: AbujaHausaNewsNYSCPREMIUM TIMES
Previous Post

Akwai akalla sama da shafukan BBC na karya 30 a yanar gizo – Binciken DUBAWA

Next Post

DALAR SHINKAFA: Da gaske ne Najeriya ce ke kan gaba a duniya wajen noma da jera dalar shinkafa a duniya kamar yadda Bashir Ahmad ya rubuta a shafin sa? Binciken DUBAWA

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru
  • Yadda iyaye na su ka yi hijira zuwa Jihar Adamawa – Atiku Abubakar
  • BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW
  • FALLASA: An bankaɗo ɓoyayyar asusun ajiya na Jeremiah Useni a tsibirin Jersey wanda ya kimshe biliyoyin naira a lokacin yana ministan Abuja
  • RAHOTON MUSAMMA: Yadda Rigima ta ɓarke tsakanin Tambuwal da Hukumar WAEC kan kuɗin jarabawar ɗalibai

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.