• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

    Crisis in Jos

    BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Dalilin da ya sa Buhari ya dakatar da Akanta Janar ɗin da ake zargi da kantara satar naira biliyan 80

    Nigerian Pilgrims

    HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai

    Beggars

    Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta

    HARƘALLAR KWANGILA: EFCC ta kama Patricia Etteh, tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya

    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Ni mazaunin Kaduna ne amma El-Rufai ya canja fasalin jihar da sai ka nemi na’ura yayi maka jagora a Kaduna yanzu – In ji Buhari

Mohammed LerebyMohammed Lere
February 23, 2022
in Babban Labari
0
Ni mazaunin Kaduna ne amma El-Rufai ya canja fasalin jihar da sai ka nemi na’ura yayi maka jagora a Kaduna yanzu – In ji Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya aika da sakon jinjina da yabo ga gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai bisa ayyukan raya jiha da yayi a jihar Kaduna.

Shugaba Buhari ya ce bayyana haka ne da yake karbar bakuntan mataimakiyar gwamnan Kaduna Hadiza Balarabe da sarkin Zazzau Nuhu Bamalli a fadan shugaban Kasa ranar Laraba.

Buhari ya ce El-Rufai yayi abin a yaba a jihar Kaduna. ” Gwamna El-Rufai ya canja fasalin jihar da kantamakantaman ayyukan da ba a taɓa irinsu ba. Idan ka shiga Kaduna sai ka haɗa da na’ura kafin ka gane wasu wuraren in ba haka ba zaka bace bat.

” Ina so ku mika masa gaisuwa ta ta musamman.”

Dalilin da ya sa mu ka maida hankali wajen gina ayyukan raya ƙasa

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatin sa ta bazama wajen bayar da fifikon gina ayyukan raya ƙasa ne a faɗin Najeriya, domin sauƙaƙe wa jama’a ƙuncin rayuwar da su ke ciki.

Buhari ya yi wannan bayanin a ranar Talata a Abuja, lokacin da ya karɓi baƙuncin wata tawagar da ta kai masa ziyara daga Jihar Kaduna, a ƙarƙashin jagorancin Sarkin Zazzau, Ahmed Bamalli da kuma Mataimakiyar Gwamnan Kaduna, Hadiza Balarabe.

Ya ce tunda aka kammala aikin titin mota da na jirgin ƙasa daga Legas zuwa Ibadan, lamarin zirga-zirga ya bunƙasa sosai.

“Ni dama manufofi na a bayyane su ke, duk da ƙarancin kuɗaɗen shigar da Najeriya ke samu, na sha alwashin magance matsalar rashin gina ayyukan inganta ƙasa da ba a kula da su can a baya ba.

“Idan muka dubi tarihin yadda ƙasashe suka ci gaba, su ka bunƙasa a duniya, za mu ga kowace a cikin su sai da ta inganta ayyukan raya ƙasa sannan ya haye matakin ci gaba.

“A da muna da titinan jiragen ƙasa. Mutanen kudancin Kaduna za su iya tuna wannan.

“Wace ƙasa ce za ta iya ci gaba ba tare da ta inganta titinan ta ba na motoci da titinan jiragen ƙasa da wutar lantarki? Dalili kenan na yi tunanin gara na magance matsalar kayan inganta ƙasa.

“Na san ‘yan Najeriya akwai don gasar rige-rigen harkokin kasuwanci. To idan aka gyara titinan motoci, na jiragen ƙasa da makamashi kuwa, harkokin kasuwancin ƙaruwar zai yi sosai.” Inji Buhari.

Buhari ya tabbatar masu da cewa za a ci gaba da samar da ayyukan raya ƙasa, ciki har da aikin ginin tagwayen titinan Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano, wanda kamfanin Julius Berger ke kan aikin ginawa.

Tags: AbujaEl-RufaiHausaKadunaNewsPREMIUM TIMESZazzau
Previous Post

Dalilin da ya sa mu ka maida hankali wajen gina ayyukan raya ƙasa – Buhari

Next Post

Majalisar Zamfara ta tsige mataimakin gwamna Mahdi, ta naɗa sanata Nasiha mataimakin gwamna

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru
  • Yadda iyaye na su ka yi hijira zuwa Jihar Adamawa – Atiku Abubakar
  • BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW
  • FALLASA: An bankaɗo ɓoyayyar asusun ajiya na Jeremiah Useni a tsibirin Jersey wanda ya kimshe biliyoyin naira a lokacin yana ministan Abuja
  • RAHOTON MUSAMMA: Yadda Rigima ta ɓarke tsakanin Tambuwal da Hukumar WAEC kan kuɗin jarabawar ɗalibai

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.