• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125

    Kotu ta kwato maka-makan gidaje 48 a hannun tsohuwar Shugabar Hukumar NSITF

    KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu

    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

KYAMAR BAKI: Ba gaskiya bane wai Najeriya na korar baki masu son saka jari a kasar – Binciken DUBAWA

Silas JonathanbySilas Jonathan
February 9, 2022
in Rahotanni
0
Kasashe 20 da babu ruwan ka da BIZA idan za ka ziyarce su daga Najeriya

Zargi: Wani mai amfani da shafin Tiwita ya wallafa bidiyon da ke zargin wai Najeriya na tasa keyar baki masu son zuba jari a kasar.

Kalmar „Xenophobic” wanda ke nufin kyamar baki na tashe kuma a duniyar gizo musamman a shafin Tiwita. Kamar yadda aka saba kasashen da abun ya shafa su ne Najeriya da Afirka ta Kudu. Sai dai a wannan karon labarin ba shi da tushen kamawa, akwai zarge-zarge kala-kala marasa kan gado. Wani mai amfani da shafin na Tiwita, dan Afirka ta Kudu ya sanya bidiyon da ke zargin wai ‘yan Najeriya na koran baki wadanda ke da niyyar zuba jari a kasar.

Mutane sama da dubu tara (9) sun kalla, mutane dubu 400 sun yi ma’amala da labarin. Lamarin dai ya janyo mahawara tsakanin mutane amma babu wanda ya amince da batun wariyar.

Agboola Ayobami (@AYOMITAN_1) ya ce abubuwan da ke cikin bidiyon ba daga Najeriya ba ne “daga gani ka san wannan bidiyon ba Najeriya ba ne, amma mutane saboda son zuciya bai barin mutane su kalli bidiyon da kyau.”

Wani mai amfani da shafin (@Thobho5) shi kuma tambya ya yi: “Idan ba ‘yan Najeriya ba ne su waye? Sai ku fadakar da mu.”

To amma me bidiyon ke cewa?

Bidiyon ya nuna wani mutun ya na jawabi a wani taro, yana cewa ya kamata baki su bar kasuwanni. Mutumin ya ce „GEDA na so ta sanar cewa wa’adin da muka baiwa baki a kasuwanninmu ya cika dan haka mu na so su tashi su rufe shagunansu.“ Bidiyon mai tsawon dakiku 45 bai bayyana takamaiman kasar da aka yi bidiyon ba, ko ma bakin da ake yi da su.

Sai dai daga cikin wadanda su ka yi tsokaci wasu sun ce Ghana ne ba Najeriya ba.

„Ghana ne ba Najeriya ba, me ya sa kuke tunanin wai Najeriya za ta yi wa baki haka? Yaya za su yi? In ji Bafflord (@BhadmosLukman)

Tasirin da wannan zargin zai iya yi

A shafin Tiwita da sauran kafofin sadarwa na soshiyal mediya, akwai rashin jituwa tsakanin Najeriya da Afirka ta Kudu. Yayin da ake wa wannan zargin kallon maganar fatan baki zai iya kasancewa babban matsala. Na farko, zai iya ta’azara rikicin da ke tsakanin kasashen biyu har ma ya haddasa tashin hankali. Na biyu zai iya bata dangantakar da ke tsakanin kasashen biyu.

Tantancewa: Gano gaskiya

Sadda Dubawa ta yi nazarin bidiyon ta na amfani da manhajar InVid mai nazarin hotunan bidiyo, ta gano cewa bidiyon ba sabo ba ne, an fara wallafa bidiyon ne ranar daya ga watan Nuwamban 2019 a shafukan soshiyal mediyan CiTi TV wadanda suka hada da Facebook da YouTube. An wallafa bidiyon da taken „Rufe iyakokin Najeriya: GUTA da GEDA sun bukaci a rufe shagunan baki dan ramako.“

Abu mafi mahimmanci ma shi ne Dubawa ta gano cewa mai zargin ya yi amfani da dakiku 45 ne kacal daga cikin bidiyon wanda ke da tsawon minti 4:23

Ainihin Labarin

Ainihin abun da ya faru a bidiyon ya faru a Ghana ne a shekarar 2019 lokacin da gwamnatin Najeriya ta rufe iyakokinta da makotanta domin hana mutane shigar da kayayyakin masarufi ta barauniyar hanya musamman shinkafa. Sai Kungiyar ‚Yan Kasuwan Ghana (GUTA) da Kungiyar Masu Saida Kayayyakin Lantarki (GEDA) su ma suka yi gangami inda suka bukaci baki su ma su bar mu su nasu kasuwannin dan su rama abin da ake musu.

Wannan taron ne Citi TV tashar yada labaran da ba ruwanta da gwamnati wadda ke da shelkwatarta a Adabraka, Accra Ghana. Kafar yada labaran ta dauki jawabin GEDA da GUDA a matsayin mataki ne na rama rufe iyakokin da Najeriya ta yi domin akwai ‚yan Najeriya da yawa da ke da sana’o’i a Ghana.

Bugu da kari, mutumin da ke jawabi a bidiyon, sunan shi Samuel Addo, kuma shi ne wakilin jama’an GEDA. Labarin dai ya sami yaduwa sosai a shekarar 2019 domin akwai labarin a sauran kafafen yada labarai.

A Karshe

Duk yadda aka yi, wanda ya fara zargin ya nemi ya tayar da zaune tsaye ne domin bidiyon da ma abin da aka yi a cikin bidiyon duk ba a Najeriya ba ne dan haka wannan zargin karya ne.

Tags: AbujaDubawaHausaLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

RIGIMAR ASUU DA GWAMNATIN TARAYYA: Talaka ne abin tausayi, Daga Ahmed Ilallah

Next Post

GADAGADAR SHIGO DA GURƁATACCEN MAI: Aikin Gama ya gama, an bar Gwamnatin Tarayya da bincike

Silas Jonathan

Silas Jonathan

Next Post
Ba a ƙara kuɗin litar mai ba – Kamfanin Mai na Kasa NNPC

GADAGADAR SHIGO DA GURƁATACCEN MAI: Aikin Gama ya gama, an bar Gwamnatin Tarayya da bincike

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ƘARFIN HALI: Na san Kwankwaso na Villa yau, amma da mun haɗu da na gaura masa mari – Ganduje
  • ‘Yan sanda sun kama mutum 57 da suka kwashe ‘ganimar’ kayan gine-ginen da aka rusa a Kano
  • NUC ta baiwa Farfesa Gwarzo shaidar amincewa da fara karatu a jami’o’in Canadian, Abuja da Franco-British, Kaduna
  • SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Peter Obi na so kotu ta ba shi iznin yi wa wasu jami’an ICT na INEC tambayoyi
  • TATTALIN ARZIKI: Ɗanyen man Najeriya ya fara kwantai a duniya, bayan Chana, Turai da Indiya sun koma sayen na Rasha mai rahusa sosai

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.