• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

    TA KICIME A APCn KADUNA: Ɓangaren Sha’aban ba su amince da zaben wakilan jam’iyyar APC da aka yi ba

    Yadda sojoji suka cafke gogarman masu garkuwa da mutane da wasu 150 a dazukan Zamfara da Katsina

    Askarawan Najeriya sun kashe ƴan bindiga 42, sun kama 20 sannan sun ceto mutum 63 da aka yi garkuwa da su – DHQ

    Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

    Crisis in Jos

    BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Ka gaggauta sa hannu a ƙudirin Gyaran Dokar Zaɓe tunda an yi yadda kake so – Sanatoci da Mambobin Tarayya na PDP ga Buhari

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
February 2, 2022
in Babban Labari
0
Kasafin Kuɗin 2021:  Yadda Muka Aiwatar Da Kasafin 2020 – Buhari

Majalisar Dattawa da Tarayya ɓangaren PDP
sun nemi Shugaba Muhammadu Buhari ya sa hannu a kan Ƙudirin Gyaran Dokar Zaɓe ba da wani ɓata lokaci ko nuƙu-nuƙu ba.

Sun ce a yanzu dai Buhari ba shi da wani dalili ko wata hujjar tsayawa yin wani nuƙu-nuƙu, tunda dai majalisa ta yi masa abin da ya ke so a cikin ƙudirin.

Sun yi wannan kira ne a ranar Litinin lokacin da su ke taron Shuagabannin Dattawan PDP, wanda suka shirya a Majalisar Dattawa, a Abuja a ranar Litinin.

Shugaban Marasa Rinjaye na Majalisar Dattawa, Enyinnaya Abaribe ne ya jagoranci wannan taro, kuma shi ne na farkon yin kira.

Ya ce, “tunda ‘Yan Majalisa suka karya guiwa su ka cire wuraren da Buhari ba ya so a cikin dokar, to ba kuma girman sa ba ne ya ci gaba da ɓata lokaci bai sa hannu kan dokar ba.”

Abaribe da sauran waɗanda su ka yi magana a wurin taron sun nuna cewa buƙatun da doka ta bijiro da su a cikin Ƙudirin Gyaran Dokar su na da matuƙar muhimmanci ga zaɓen 2023. Don haka ba daidai ba ne Buhari ya ci gaba da ɓata lokacin bai sa hannu kan ƙudirin ya maida shi doka ba.

Shi kuwa Shugaban Marasa Rinjaye na Majalisar Tarayya, Ndudi Elumelu cewa ya yi akwai wasu gwamnonin APC waɗanda ke ta bin Shugaba Buhari su na magiyar kada ya sa wa dokar hannu.

Ya ce idan Buhari ya ci gaba da ɓata lokaci ko ya ƙi sa hannu, to mambobin majalisar tarayya na PDP da sauran ɗimbin ‘yan Najeriya za su yi tirjiya sosai.

Ko a cikin tsakiyar watan Janairu lokacin da ake zafin dambarwar ƙin sa wa Ƙudirin Dokar Zaɓe hannu da Buhari ya yi, su kuwa Gwamnonin PDP sun nemi Majalisar Najeriya ta yi wa Buhari ‘Sawun-giwa-take-na-raƙumi’

Gwamnonin da aka zaɓa a ƙarƙashin jam’iyyar PDP sun yi kakkausan kira ga Majalisar Dattawa da ta Tarayya cewa su sa ƙafar da dokar Najeriya ta ba su izni, su take hukuncin da Shugaba Buhari ya ɗauka na ƙin sa wa Ƙudirin Gyaran Dokar Zaɓe hannu, su sa masa hannun kawai.

Gwamnonin sun cimma wannan matsaya ce kuma suka bayyana wa manema labarai, a cikin takardar bayanan bayan taron da su ka karanta wa ‘yan jarida, bayan kammala taron su ranar Litinin a Fatakwal, babban birnin Jihar Ribas.

Sun ce babu wani zaɓin da ya rage wa ‘yan majalisa dattawan su da wakilan su, sai kawai su danƙara wa dokar hannu, su yi wa matakin da Buhari ya ɗauka abin nan da ake kira ‘sawun-giwa-take-na-raƙumi.’

Su kuma gwamnonin PDP sun yi kira ga Majalisa “ta yi watsi da dalilan Buhari na ƙin sa wa dokar hannu, su sai su saka mata.”

Sun ce hakan zai zama “gargaɗi ga Buhari cewa kada ya sake irin wannan hukuncin-gabagaɗi. Domin bai kamata shugaban ƙasa ya sa ƙafa ya murtsuke matakan gyaran tsarin dimokraɗiyya ba.”

Gwamna Aminu Tambuwal na Jihar Sokoto, wanda kuma shi ne Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin PDP ya karanta wa manema labarai takarar bayan taron, wadda ke ƙunshe da wannan buƙata ta su.

Sannan kuma gwamnonin PDP sun ɗora laifin ƙara taɓarɓarewar tsaro a kan Gwamnatin Tarayya, domin ta ƙi amincewa kowace jiha ta kafa ‘yan sandan kan ta, domin shawo kan ta’addanci da hare-haren ‘yan bindiga.

“Taron na mu ya nuna matuƙar damuwa ganin yadda Shuagan Ƙasa ke maida hannun agogo baya, kan harkar tsaro da kuma gyaran dokar zaɓe.”

Sun ce kafa ‘yan sandan jiha abu ne mai muhimmanci ga daƙile ‘yan bindiga, haka gyaran dokar zaɓe na da muhimmanci ga dimokraɗiyya.

Sai dai Buhari ya ce idan aka kafa ‘yan sandan jiha, za su zama ‘yan amshin Shatan gwamnoni.

Gwamnoni 10 ne daga cikin 13 na PDP su ka halarci taron, wanda Gwamna Nysom Wike na Ribas ya zama mai masaukin baƙi.

Maida Hannun Agogo Baya:

Yadda Buhari Ya Aika Wa Majalisar Dattawa Wasiƙar Fatali Da Ƙudirin Gyaran Dokar Zaɓe:

Shugaba Muhammadu Buhari ya aika wa Majalisar Dattawa da ta Tarayya wasiƙar sanar da su cewa bai yarda da Kudirin Gyaran Dokar Zaɓe na 2021 ba, don haka ba zai sa wa dokar hannu ba.

Fatali da ƙudirin na ciki wasiƙar da Buhari ya aika wa Majalisar Dattawa da ta Tarayya a ranar Talata ɗin nan, kuma majalisun biyu duk su ka karanta wasiƙun na shi a zaman ranar Talata ɗin nan.

Shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Lawan da Kakakin Majalisar Tarayya, Femi Gbajabiamila ne su ka karanta wasikar ga mambobin majalisar baki ɗaya.

Dama dai tun a ranar Juma’a ne 19 Ga Nuwamba, Majalisar Dattawa ta aika wa Buhari da Ƙudirin Gyaran Dokar Zaɓe ɗin.

A cikin doguwar wasiƙar da Kakakin Majalisar Tarayya, Femi Gbajabiamila ya karanta, Buhari ya bayyana dalilan sa na ƙin sa wa ƙudirin hannu don ya zama doka.

Buhari ya ce ya karɓi shawarwari daga Ma’aikatun Tarayya, Ɓangarorin Hukumomi da Cibiyoyin Gwamnati.

Daga nan ya bayyana batun kuɗaɗe da batutuwan shari’u a matsayin dalilan sa na ƙin sa wa ƙudirin hannu.

“Idan aka yi wa dokokin zaɓen kwaskwarima, to karya karsashin dimokraɗiyya kenan. Wannan kuwa shi ne ‘yancin da kowace jam’iyya mutum ya ga dama ya shiga ya zama mamba.

“Sai dai kuma a shekara mai zuwa majalisa za ta iya zaɓen hanya mafita idan an dawo daga hutun ƙarshen shekara.

Cikin watan jiya ne wannan jarida ta buga labarin cewa Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta aika wa Fadar Shugaban Kasa wasiƙar amincewa da Ƙudirin Gyaran Dokar Zaɓe.

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), ta aika wa Fadar Shugaban Ƙasa wasiƙar da batutuwan da Kudirin Gyaran Dokar Zaɓe ya ƙunsa.

Sai dai kuma INEC ta shawarci Shugaba Muhammadu Buhari ya tuntuɓi jam’iyyun siyasa da ɓangarorin jami’an tsaro, dangane da kudirin da aka shigar cewa zaɓen ‘yar-tinƙi jam’iyyu za su riƙa yi a wurin zaɓen fidda-gwanin ‘yan takara.

A ranar 29 Ga Nuwamba ce Majalisar Dattawa ta aika wa Shugaba Buhari Ƙudirin Gyaran Dokar Zaɓe, wanda shi kuma a bisa doka, ya na da kwanaki 30 kacal da zai ɗauka ya sa wa ƙudirin hannu, domin ya tabbata doka kenan.

Shi dai wannan sabon ƙudiri, matsawar Shugaba Buhari ya sa masa hannu, to ya shafe Dokar Zaɓen ta 2010 kenan, wadda ita ce aka yi wa kwaskwarima.

A cikin kwaskwarimar dai an nemi a riƙa yin zaɓen ‘yar-tinƙi wajen fitar da ‘yan takara.

Sai kuma batun suka sakamakon zaɓe ta yanar gizo da sauran na’urori da kafafen sadarwa na zamani.

Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Ibrahim Gambari ne ya rubuta wa INEC wasiƙa, inda ya nemi hukumar ta rubuto shawarwari ga Buhari, kan batutuwan da Kudirin Gyaran Dokar Zaɓe su ka ƙunsa.

Gambari ya shaida wa INEC cewa kada shawarwarin su wuce ranar 3 Ga Disamba.

Batun a koma yin zaɓen ‘yar-tinƙi wajen zaɓuka na fidda-gwanin takarar jam’iyyu ya haifar da ka-ce-na-ce a cikin jam’iyyar APC mai mulki. Yayin da ‘yan majalisa waɗanda mafi rinjaye ‘yan APC ne, su da ɓangaren Bila Tinubu ke goyon bayan ‘yar-tinƙe, su kuma yawancin gwamnoni sun fi so a bar tsarin yadda ya ke, wato wakilai tun daga mazaɓu har zuwa sama su riƙa yin zaɓen fidda-gwani.

Tags: AbujaDokar ZaɓeHausaLabaraiMajalisaNewsPDPPREMIUM TIMES
Previous Post

Majalisa ta umarci Hukumar Kwastan ta biya diyyar Naira miliyan 360 ga iyalan mutum 18 da ta bindige

Next Post

Yadda Ƴan bindiga suka yi garkuwa da wani babban malamin jami’ar Gusau da iyalan sa

Next Post
BIDIYON HARBO JIRGI: Shirgegen Karya Boko Haram su ke yi – In ji Rundunar Sojin saman Najeriya

Yadda Ƴan bindiga suka yi garkuwa da wani babban malamin jami'ar Gusau da iyalan sa

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya
  • Gwamnatin Buhari ta ƙakaba sabbin harajin kira na wayar hannu ga ƴan Najeriya
  • BALA’IN ‘YAN BINDIGA: Sama da Katsinawa 13,000 su ka tsallake ba shiri zuwa Jamhuriyyar Nijar -Gwamna Masari
  • TAKARAR SHUGABAN ƘASA 2023: Mutum biyar kaɗai ke da gaske a cikin APC, sauran ‘yan rakiyar amarya ne -Gwamna Fayemi
  • Babu wanda na ke bibiya yayi min mataimakin shugaban kasa – Zulum

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.