• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Tambuwal and Atiku

    FIDDA-GWANIN PDP 2023: Tambuwal ya janye ya ce ya na bayan Atiku

    An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba  sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad

    An yi amfani da ƴan daba ne aka kada ni – Bashir Ahmed

    Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

    ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

HAYAƘI DAGA KURKUKU: ‘Maina ya kurumce, ga hawan-jini kuma za a binciki ƙwaƙwalwar sa’ -Rahoton Asibiti

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
February 23, 2022
in Rahotanni
0
Ƴan sanda sun taso ƙeyar  Maina Najeriya, bayan an bankaɗo inda yake ɓoye a Nijar

Tsohon Shugaban Kwamitin Gyaran Tsarin ‘Yan Fansho na Ƙasa, Abdulrasheed Maina da ke ɗaure a kurkuku, ya na asibiti ya na fuskantar kulawa daga cutar kurumtar da ya kamu da ita, sai kuma matsanancin hawan-jini.

Asibitin Koyarwa na Abuja ne ya tabbatar da haka.

Sannan kuma asibitin ya ce Maina wanda ke fuskantar ɗaurin shekaru takwas, saboda wawurar naira biliyan 2 na kuɗaɗen ‘yan fansho, za a yi masa gwajin ƙwaƙwalwa.

PREMIUM TIMES ta samu kwafen wasiƙar da Asibitin Abuja ya aika wa Babbar Kotun Abuja da ke Jabi, inda Maina ke sake fuskantar wata tuhuma ta wawure naira miliyan 738 na ‘yan fansho.

Wannan tuhumar daban ta ke da wadda aka rigaya aka yanke masa ɗaurin shekaru 8 a kirkuku, a cikin Nuwamba, 2021.

A ranar Talata lokacin zaman shari’a, alƙali Abubakar Kutigi ya yi magana kan wasiƙar da ya ce Asibitin Koyarwa na Abuja ya aiko wa kotun, amma bai karanto ta tiryan-tiryan ba.

Maina dai ba a kai shi kotun daga gidan kurkuku inda ya ke tsare a ranar ba. Sannan kuma lauyoyin sa da lauyan gwamnati mai gabatar da ƙara, babu wanda ya ce ga inda Maina ya ke a ranar.

Halin Rashin Lafiyar Maina:

Wasiƙar da Asibitin Koyarwa na Abuja ya aika wa kotu a ranar 18 Ga Fabrairu, ta faɗo hannun PREMIUM TIMES.

Wani likita ne mai da ya ƙware wajen sanin cututtukan Kunne, Hanci da Maƙogaro (ETN), mai suna I.O Omonua ya sa wa wasiƙar hannu.

“Mai wannan suna a saman wasiƙa ya na samun kulawa daga ɓangaren mu na Kula da Masu Cututtukan Kunne, Hanci da Maƙogaro.

“Ya yi fama da ƙarƙayin maƙogaro, na hanci da na kunne. Sannan kuma ya na kukan yawan toshewar da hancin sa ke yi. Hancin kan riƙa ɗigar da ruwan majina sannan kuma idan ya shaƙi ƙura, turare da wasu sinadarai, ya kan samu matsalar numfashi.” Haka aka rubuta a cikin wasiƙar.

Sannan kuma wasiƙar na ɗauke da bayanin cewa, “Maina ya na fama da lalurar jiwa idan ya kallo ƙasa daga bisa bene ko wani wuri mai nesa da ƙasa.”

Omonuwa ya ce “Maina ya na fama da lalurar kurumta, ba ya ji ta kunnen sa na hagu.”

“Maina ya na fama da ciwon hawan-jini. Duk da ana kula da shi wajen ba shi magani, lamarin ya na da wuyar sha’ani.”

Wasiƙar dai neman amincewar kotu ta ke ƙunshe da shi, domin asibitin ya yi wa Maina gwaje-gwajen kunne, na ƙwaƙwalwa da kuma wasu shirye-shiryen aiki tsakanin 21 zuwa 23 Ga Fabrairu.

“Don haka mu na neman amincewar kotu ta bada damar Asibitin Abuja ya yi wa Maina waɗannan gwaje-gwaje.

Yayin da ɓangaren lauyoyin sa da lauyan EFCC su ka ce ba su samu kwafen wasiƙar ba, a zaman kotu na ranar Talata Mai Shari’a Kutigi ya ɗage sauraren shari’ar zuwa 27 Ga Afrilu, domin kotu ta tuntuɓi Hukumar Kula da Gidajen Kurkuku ta Ƙasa, don sanin inda Maina ya ke.

Waiwaye: Yadda Kotu Ta Yanke Wa Maina Hukunci Cikin Nuwamba, 2021:

Shari’ar Maina: Yadda Bankuna Su Ka Taya Maina Jidar Naira Biliyan 2 Daga Asusun ‘Yan Fansho -Mai Shari’a:

Yayin da ya ke yanke wa tsohon shugaban Hukumar Gyaran. Fansho Abdulrasheed Maina hukunci, Mai Shari’a ya ce bankunan UBA da Fedility Bank sun miƙa wuya Maina ya yi amfani da su wajen satar maƙudan kuɗaɗen da haƙƙin ‘yan fanshon Najeriya ne.

Mai Shari’a ya ce kuɗin da Maina ya sata ya yi sanadiyyar kassara gidajen ɗimbin jama’a tare da talauta masu haƙƙin karɓar fansho.

Dalilin haka ne ya bayyana cewa kamata ya yi a hukunta bankunan tare da Maina, domin su ne su ka karɓi ajiyar kuɗaɗen satar suka ɓoye masa.

“Kamata ya yi a ce an shigar da Bankin UBA da Fedility Bank ƙara a lokaci ɗaya da Maina.”

Abang ya ƙara da cewa “kamata ya yi a ƙwace lasisin UBA da na Fedility.”

“Waɗannan bankuna sun taimaka wa ɓarawon kuɗaɗen gwamnati ya ɓoye kuɗaɗen da ya sata, ya bar ɗimbin masu haƙƙi kan kuɗaɗen cikin baƙin talauci, wasu har ma suka mutu ba su ci moriyar haƙƙin na su ba.

“Shi kuma Maina ya na can sai ɓalle-bushasha ya ke yi, ya na sayen maka-makan gidaje a Dubai da kuɗin da kowa ya san ba daga haƙƙin albashin da ake biyan sa ba ne.”

Maina Ba Shi Da Imani, Ba Shi Da Tausayi -Mai Shari’a:

Da ya ke yanke hukunci, Mai Shari’a ya kira Maina, “mutumin da ba shi da imani, babu tausayi ko kaɗan a zuciyar sa, tunda har ya kwashe sama da Naira biliyan 2 na ‘yan fansho shi kaɗai.

Mai Shari’a ya ce babu ta yadda za a yi Maina ya samu Naira biliyan 2, domin albashin sa na matsayin sa na ma’aikatacin gwamnatin tarayya, kaɗan ya zarce naira 300,000 a duk wata.

“Kai ko da shekaru 35 ya yi ya na tara albashin, ba ya taɓa komai a cikin kuɗin, babu yadda za a yi ya tara naira biliyan 2.1.”

Premium Times Hausa ta kawo labarin yadda kotu ta ɗaure Maina shekaru 8 a kurkuku, bayan an samu sama naira biliyan 2 a hannun sa.

Babbar Kotun Tarayya ta Abuja ta ɗaure Abdulrasheed Maina shekaru takwas a kurkuku, bayan samun sa da laifin wawurar fiye da naira bikiyan biyu daga asusun ‘yan fenshon Najeriya.

Maina wanda Mai Shari’a Okon Abang ya ce ya saci kuɗaɗen a lokacin da ya ke Shugaban Kwamitin Gyaran Tsarin Fansho (PRTT), an kama shi da laifi a tuhumoni masu lamba 2, 6, 9, 3, 7 da 10 da aka yi masa.

Hukumar EFCC ce ta gurfanar da Maina shekaru da dama da suka gabata.

Mai Shari’a ya ce Maina ya saci kuɗaɗen waɗanda ya ce:

“Haƙƙin ‘yan fanshon Najeriya ne, waɗanda yawancin su ma sun mutu ba tare da sun kai ga cin moriyar haƙƙin na su ba.”

Mai Shari’a ya ce ya gamsu da hujjoji da shaidun da masu gabatar da ƙara su ka baje a gaban kotu, waɗanda su ka tabbatar da cewa Maina ya saci maƙudan kuɗaɗen.

“An tabbatar da Maina ya sayi gida kantameme na dala miliyan 1.4 a Abuja.

“Kuma an karya ƙa’ida wajen biyan kuɗin a asirce wuri-na-gugar-wuri, maimakon a biya kuɗin ta banki, kamar yadda doka ta ce duk cinikin da ya haura Naira miliyan 5, to a biya ta banki, ba kuɗi hannu ba.

“An kuma dame shi da kimshe kuɗaɗe a wasu sabbin bankuna biyu, inda ya ɓoye sunan sa, ya ajiye kuɗaɗen da sunan iyalan sa.

“Kuɗaɗen da ya ajiye a bankin sun haɗa da Naira miliyan 300, Naira miliyan 500 da kuma naira biliyan 1.5, waɗanda ya sata daga kuɗaɗen ‘yan fansho.”

Mai Shari’a ya ce Maina ya kasa kare kan sa, sannan kuma gidan da ya saya haƙiƙanin gaskiya ko kusa albashin sa da alawus ɗin sa ko da ya tara su, ba za su iya sayen gidan ba.”

Tags: AbujaHausaKotuLabaraiMainaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

SHUGABANCIN APC: Buhari na son a amince da shugaba ba tare da zaɓe ba, gwamnoni na son a yi tsarin karɓa-karɓa

Next Post

JIGAWA 2023: Wai menene zunubin BAHADEJE ne? Daga Ahmed Ilallah

Next Post
Kauda kan gwamnonin Arewa game da rayuwar kananan yara yana kara barazanar zaman lafiya da ci gaba a yankin, Daga Ahmed Ilallah

JIGAWA 2023: Wai menene zunubin BAHADEJE ne? Daga Ahmed Ilallah

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ƘURUNƘUS: Atiku Abubakar ya lashe zaɓen fidda ɗan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP
  • ZAƁEN FIDDA-GWANI: Cin hancin da ‘deliget’ za su karɓa a hannun ‘yan takara zai ƙasa dagula matsalolin da ƙasar nan ke fama da su -Sheikh Gumi
  • FIDDA-GWANIN PDP 2023: Tambuwal ya janye ya ce ya na bayan Atiku
  • IDO NA GANIN IDO: Dalilin baza jami’an mu filin zaɓen fidda-gwanin PDP a Abuja -EFCC
  • TURA TA KAI BANGO: Dalilin da ya sa dole na hakura da takarar sanatan Kebbi – Aliero

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.