• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

    Crisis in Jos

    BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Dalilin da ya sa Buhari ya dakatar da Akanta Janar ɗin da ake zargi da kantara satar naira biliyan 80

    Nigerian Pilgrims

    HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai

    Beggars

    Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta

    HARƘALLAR KWANGILA: EFCC ta kama Patricia Etteh, tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya

    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Gwamnati ta kafa asusun tara naira biliyan 62.1 don yaki da cutar kanjamau Najeriya

Aisha YusufubyAisha Yusufu
February 6, 2022
in Kiwon Lafiya
0
HIV Test Kit

HIV Test Kit

Gwamnatin Najeriya ta kaddamar asusun Naira biliyan 62.1 domin samar da kuɗaɗen da za a bukata wajen yaki da cutar ƙanjamau a kasar nan.

A taron kaddamar da asusun da aka yi a dakin taro dake fadar shugaban ƙasa a Abuja shugaban hukumar dakile yaduwar cutar Kanjamau ta ƙasa NACA Gambo Aliyu ya ce asusun zai taimaka wajen kara yawan bada magani ga mutanen dake fama da cutar da basu shan magani da kare jarirai daga kamuwa da cutar yayin da suke cikin uwayen su.

Idan ba a manta ba a tun shekarar 2018 ne gwamnati ta tsayar cewa za ta kafa asusu domin dakile yaduwar cutar a kasar nan.

Gwamnati ta ce makasudin kafa wannan asusu shine domin a hada karfi da karfe da kungiyoyi masu zaman kansu domin yaki da cutar.

Yaduwar cutar Kanjamau a jarirai

Sakamakon wani bincike da UNICEF ta gabatar a shekarar 2021 ya nuna cewa akwai jariri daya da ke kamuwa da kanjamau a duk minti daya a duniya a shekarar 2020.

” A Najeriya akalla yaro daya mai shekaru daga 0-9 ke kamuwa da kanjamau a cikin minti 30 duk rana a shekarar.” Sakamakon wani bincike da aka yi a 2020.

A kididdigar da aka yi akwai yara 20,695 da suka kamu da cutar a Najeriya a cikin shekarar 2020.

Matakan da gwamnati ta dauka

A taron shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce samun kariya daga kamuwa da cutar hakki ne na kowani dan Najeriya.

Shugaban Buhari ya ce a dalilin haka gwamnatin sa za ta zage damtse wajen ganin ta rage yaduwar cutar a kasar nan.

Sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ya ce kafa wannan asusun da gwamnati zai taimaka wajen ganin burin gwamnatin ya cika na rage yaɗuwar cutar a ƙasar nan.

Mustapha ya ce an kashe dala biliyan 6.2 wajen yaki da cutar a kasar nan daga shekarar 2005 zuwa yanzu.

Shugaban kula da asusun Jekwu Ozoemene ya ce za a kashe kudaden asusun ne wajen ganin Najeriya ta cimma burinta na ganin Kashi 95% sun san matsayinsu game da cutar, kashi 95% dake dauke da cutar na Shan magani sannan an rage yawan mutanen da cutar ke kashewa a kasar nan.

Ozoemene ya ce hakan zai yiwu ta hanyar inganta kiwon lafiyar mata musamman a yankunan karkara, wayar da mutane sanin illar rashin kare jarirai daga kamuwa da cutar, inganta yin gwajin cutar a tsakanin mata masu ciki da Kara yawan mutanen da ya kamata suna shan maganin cutar.

Tags: AbujaHausaKanjamauNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Ba kuɗi Amaechi ya ba ni ba, kishin masarautar Daura da yake da shi ya sa na naɗa shi sarautar Ɗan Amanar Daura – Sarkin Daura

Next Post

Dalilin da ya sa mazajen aure ke ajiye farka suna zagaya wurin su bayan ga matayen su a gida – Wasu mazajen Aure

Next Post
Valentine Lovers

Dalilin da ya sa mazajen aure ke ajiye farka suna zagaya wurin su bayan ga matayen su a gida - Wasu mazajen Aure

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru
  • Yadda iyaye na su ka yi hijira zuwa Jihar Adamawa – Atiku Abubakar
  • BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW
  • FALLASA: An bankaɗo ɓoyayyar asusun ajiya na Jeremiah Useni a tsibirin Jersey wanda ya kimshe biliyoyin naira a lokacin yana ministan Abuja
  • RAHOTON MUSAMMA: Yadda Rigima ta ɓarke tsakanin Tambuwal da Hukumar WAEC kan kuɗin jarabawar ɗalibai

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.