• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

    Crisis in Jos

    BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Dalilin da ya sa Buhari ya dakatar da Akanta Janar ɗin da ake zargi da kantara satar naira biliyan 80

    Nigerian Pilgrims

    HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai

    Beggars

    Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta

    HARƘALLAR KWANGILA: EFCC ta kama Patricia Etteh, tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya

    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

TASHIN HANKALI A KEBBI: Yadda ‘yan bindiga suka kashe mutane saboda an daina biyan su haraji

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
January 23, 2022
in Manyan Labarai
0
KUDU TA DAGULE: Rubdugun kisan ‘yan sanda a Akwa Ibom da Ribas

A ranar 14 Ga Janairu ne wani gungun dakkan ‘yan bindiga suka shiga garin Ɗankade da ke ƙarƙashin Ƙaramar Hukumar Wasagu, su ka kashe mutum 17 sannan suka tasa ƙeyar wasu da dama zuwa cikin daji.

Wannan farmaki da aka kai masu, maharan sun yi ne dma matsayin hukunci, saboda sun karya dokar da su ‘yan bindigar su ka gindaya wa mutanen garin da sauran wasu garuruwa huɗu da ke wajen.

Mutanen Ɗankado a Wasagu sun ƙi biyan ‘yan bindiga harajin-jiki-magayi, har na naira milyan 25. Haka dai waɗansu ‘yan garin da suka tsira da kyar suka shaida wa PREMIUM TIMES Hausa.

‘Kebbi Ba Lafiya: Tsawon Shekaru Uku Kenan ‘Yan Bindiga Ke Mulkin Mu’:

Mazauna yankin sun shaida wa PREMIUM TIMES cewa tsawon shekaru uku ‘yan ta”adda ne ke mulkin yankunan na su, sai yadda suka ga dama su ke yi.

“Yaran Bello Turji ne, kuma daga Akao su ke gudanar da mulkin su. Akao wani ƙauye ne da ke kan iyakar Kebbi da Zamfara.”

Lokacin da su ka kai harin kwanan nan, sun riƙa harbi su na banka wa gonaki da gidaje wuta har tsawon sa’o’i mssu yawa.

Kebbi Ba Lafiya: ‘Ku Biya Naira Miliyan 25, Ko Ku Baƙunci Lahira’ -Inji ‘Yan Bindiga:

Waɗannan ‘yan bindiga dai sun ƙaƙaba harajin-jiki-magayi kan mutanen Ɗankade, wanda tilas suka riƙa biya ta hannun Dagacin garin. Haka majiya ta shaida wa PREMIUM TIMES.

Mazauna ƙauyen kan tara wa ‘yan bindiga miliyoyin nairori duk wata a matsayin haraji, kuma tun farkon 2020 su ke yin haka.

Cikin Disamba 2021 sai ‘yan bindiga suka ƙara farashin harajin da suke karɓa, zuwa Naira miliyan 5 kan kowane ƙauye da suka haɗa da ƙauyukan Klango, K’Daba, Kurgiya, Ragaam da Ɗankade. Suka ce lallai tilas kafin Disamba ya ƙare kowane Dagaci ya tabbatar ya karɓo harajin yankin su ya kai masu.

Wulaƙancin ‘Yan Bindiga A Kebbi: ‘Ku Riƙa Biyan Harajin Naira Miliyan 5, Kuma Ku Riƙa Ba Mu Matan Ku Da ‘Yan Mata Mu Na Kwana Da Su’ -Inji ‘Yan Bindiga:

“Banda harajin tilas na Naira miliyan 5, ‘yan bindiga sun nemi a riƙa ba su matan aure masu jini a jika da ‘yan mata su na kwana da su.”

Wani mai rajin kare haƙƙin jama’a ne mai suna Bamaiye Aniko ya shaida wa PREMIUM TIMES haka.

An kai wa mutanen yankin wannan mummunan hari ne saboda sun ƙi yarda su riƙa miƙa masu matayen su da ‘yan mata ta ‘yan bindiga su na kwana da su.

PREMIUM TIMES ta samu hotunan yadda aka banka wa gidaje da gonaki wuta, sai kuma hotonan wasu da aka ƙona da waɗanda aka harbe.

Baya ga waɗanda aka harbe da waɗanda aka ƙone, an arce da mutane da dama.

“Hatta wasu da aka arce da su ɗin ma an kashe su ta hanyar ƙone su ƙurmus. Ko gawarwakin su ma ba a bari ‘yan uwan su sun bizne ba.” Inji Aniko da ya ke wa PREMIUM TIMES ƙarin bayani.

Yayin da mutanen yankin su ka tabbatar an kashe kimanin 50, rundunar ‘yan sandan jihar ta ce adadin bai kai haka ba. Sannan kuma an kashe sojoji biyu da ɗan sanda ɗaya. Kakakin ‘Yan Sandan Kebbi Nafi’u Abubakar ya tabbatar da kisan sojojin da ɗan sandan a Ɗankade.

Wani mai suna Ibrahim ya shaida wa wakilin PREMIUM TIMES cewa ya rasa iyalin sa gaba ɗaya, an kashe su kuma an ƙone masa gida da dukiya.

Kwanaki huɗu bayan kisan-gilla da banka wa gonaki da gidaje wuta a Ɗankado, wannan jarida ta tabbatar da cewa an yi garkuwa da mutum 29 a ƙauyen Ayu, Waɗanda ko rahoton kama su ba a kai gaba ba.

PREMIUM TIMES ta na da jerin sunayen waɗanda aka kama da waɗanda aka kashe.

A cikin 2021 kaɗai ‘yan bindiga sun kashe sama da mutum 200 a jihar Kebbi. Binciken PREMIUM TIMES ne ya tabbatar da haka.

Tags: 'Yan BindigaAbujaKebbiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Wani magidanci zai yi zaman gidan kaso na wata shida saboda lalata kofar ɗakin da ya ke haya a ciki da gangar

Next Post

AFCON: Duk da kuranta ƴan kwallon Najeriya da Buhari yayi kai tsaye, sun ba ƴan kasa kunya, sun kwashi kashin su a hannu

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru
  • Yadda iyaye na su ka yi hijira zuwa Jihar Adamawa – Atiku Abubakar
  • BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW
  • FALLASA: An bankaɗo ɓoyayyar asusun ajiya na Jeremiah Useni a tsibirin Jersey wanda ya kimshe biliyoyin naira a lokacin yana ministan Abuja
  • RAHOTON MUSAMMA: Yadda Rigima ta ɓarke tsakanin Tambuwal da Hukumar WAEC kan kuɗin jarabawar ɗalibai

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.