• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

    Crisis in Jos

    BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Dalilin da ya sa Buhari ya dakatar da Akanta Janar ɗin da ake zargi da kantara satar naira biliyan 80

    Nigerian Pilgrims

    HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai

    Beggars

    Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta

    HARƘALLAR KWANGILA: EFCC ta kama Patricia Etteh, tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya

    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Sunayen Attajiran Afrika 18 Da Yadda Suka Hana Korona Karya Masu Arziki

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
January 27, 2022
in Harkokin Kudade/Noma
0
Sunayen Attajiran Afrika 18 Da Yadda Suka Hana Korona Karya Masu Arziki

Yayin da aka shiga sabuwar shekarar 2022 ana murna da barkar fita 2021, shekarar da aka ji jiki sosai a duniya saboda korona, su kuwa attajiran Afrika mashahurai su 18, ba su ji jiki a 2021 ba, haka kuma sun fara shiga shekarar 2022 da nasibin kasuwa.

Ya kamata a fara sanin sunayen na su tukunna, kafin a ji yadda suka kwantar da cutar korona, cutar da har yanzu sauran ƙasashen duniya na fama da ita.

1. Aliko Ɗangote: Dala Biliyan 13.9:

Shekarun sa 64. Ya fi ƙarfi a harkar siminti da sugar. Ya kusa kammala matatar fetur da babu kamar ta mai zaman kan ta. Arzikin sa daidai ya ke da ƙarfin arzikin ƙasar Senegal baki ɗaya.

2. Johann Rupert: Dala Biliyan 11:

Shekarun Rupert 71, kuma ya na hada-hadar kayan alatu masu tsada ne da sauran kayan ƙwalisa.

3. Nicky Oppenheimer: Dala Biliyan 8.7:

Shekarun Oppenheimer 76 a duniya, ya fi ƙarfi a hada-hadar daimon.

4. Nessef Sawiris: Dala Biliyan 8.6:
Shekarun Sawiris 61 ya fi ƙarfi wajen harkokin gine-gine da kuma zuba jari a masana’antu.

5. Abdulsamad Rabi’u: Dala Biliyan 7:

Shekarun sa 61. Kamar yadda ya ke daga Kano gari ɗaya da Ɗagote, haka ma sana’ar su iri ɗaya, wato sarrafa siminti da sugar.

6. Mike Adenuga: Dala Biliyan 6.7: Shekarun sa 68 a duniya, kuma ya fi ƙarfi wajen hada-hadar sadarwa. Shi ke da kamfanin Go.

7. Issael Rabrab: Dala Biliyan 5.1: Shekarun sa 78 a duniya, sannan ya na hada-hadar kayan abinci ne.

8. Naguib Sawris: Dala Biliyan 5.1: Shekarun sa 61. Shi ma kamar Adenuga, shi ma harkokin sadarwa ya ke yi.

9. Patrice Motsepe: Dala Biliyan 3.1:

Shekarun Motsepe 59, kuma shi ne mafi ƙarancin shekaru a cikin attajiran 18 na Afrika. Ya na sana’ar ma’adinai ne.

10. Koos Bekker: Dala Biliyan 2.7:

Shekarun Bekker 69. Ya fi ƙarfi wajen kafa kafafen yaɗa labarai da hada-hadar zuba jari a kamfanoni.

10. Strive Masiyiwa: Dala Biliyan 2.7:

Shekarun Masiyiwa 60. Shi ma harkar sadarwa ce ya fi maida ƙarfi a kan ta.

12. Mohammed Mansour: Dala Biliyan 2.5:

Mansour dattijo ne, shekarun sa 74 a duniya. Ya na sana’ar komai-da-ruwan-ka, inda ya ke faɗaɗa jarin sa a duk inda ya ga riba za ta fita.

13. Aziz Akhannouch: Dala Biliyan 2.6:

Shekarun sa 61 a duniya, kuma ya na harkar banki ne. Amma fa shi ma ya na yin kasuwancin komai-da-ruwan-ka.

14. Michiel Le Roux: Dala Biliyan 1.7:

Shekarun Le Roux 73. Dattijo ne da ya fi ƙwarewa a hada-hadar banki.

15. Othman Benjelloum: Dala Biliyan 1.5:

Shekarun sa 89 a duniya. Ya tsufa sosai. Ya na harkar banki da kuma hada-hadar zuba jari.

15. Mohammed Denji: Dala Biliyan 1.5:

Shekarun Denji 46. Kusan shi ne za a kira matashi kenan a rukunin waɗannan attajirai.

15. Youssef Mansour: Dala Biliyan 1.5:

Shekarun Youssef Mansour 76. Kuma sana’ar komai-da-ruwan-ka ya ke yi.

18. Yessen Mansour: Dala Biliyan 1.1:

Cikon na 10 wato Yessen ya na da shekaru 60 a duniya. Shi ma komai-da-ruwan-ka ya ke yi.

Tags: AbujaDala MiliyanHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

2023: Yadda yunƙurin ƙaƙaba Minista Malami takarar gwamna ya haddasa wa APC rikici a Jihar Kebbi

Next Post

TADA ZAUNE TSAYE: Ƴan tasha sun hana cin kasuwannin Legas

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru
  • Yadda iyaye na su ka yi hijira zuwa Jihar Adamawa – Atiku Abubakar
  • BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW
  • FALLASA: An bankaɗo ɓoyayyar asusun ajiya na Jeremiah Useni a tsibirin Jersey wanda ya kimshe biliyoyin naira a lokacin yana ministan Abuja
  • RAHOTON MUSAMMA: Yadda Rigima ta ɓarke tsakanin Tambuwal da Hukumar WAEC kan kuɗin jarabawar ɗalibai

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.