• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ƴan sanda sun ceto ƙananan yara 50 da aka kulle cikin kurkukun wani coci a ƙarƙashin ƙasa, a Ondo

    ‘Na sadaukar da rayuwa ta ga Najeriya’ – Inji sojan da mahara su ka kashe a harin Shiroro

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama

    HARIN JIRGIN KASA: Ɗaya daga cikin waɗanda ƴan bindiga suka saki ta yi zanga-zanga a Kaduna

    Hasalallun Sanatocin APCn da su ka faɗi zaɓen fidda-gwani sun gana da Buhari

    Abubuwan da ya kamata a sani game da tsarin amfani da dabaru biyu wajen yin rajistar masu zabe – Nazarin DUBAWA

    INEC ba za ta rufe rajistar zaɓen 2023 a ƙarshen Yuni ba – Farfesa Yakubu

    Buhari ya rantsar da sabon Cif Joji na riƙo

    Teacher

    Gwamnati ta umarci makarantu su fara amfani da Tsarin Ƙara wa Malamai Shekarun Ritaya

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

RUWAN DARE GAME DUNIYA: Yadda ake kallon Gasar AFCON 2021 a ƙasashe 157

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
January 11, 2022
in Wasanni
0
RUWAN DARE GAME DUNIYA: Yadda ake kallon Gasar AFCON 2021 a ƙasashe 157

Yanzu haka ana kallon wasannin Gasar Cin Kofin Afrika, wato AFCON 2021 a ƙasashe 157 na duniya.

Gasar wadda ake kan fafatawa a ƙasar Kamaru, wannan ne karon farko da ta fi samun yawan kamfanonin nuna wasanni a talbijin za su haska ta a ƙasashe daban-daban, har 157.

Sanarwar da ta fito daga Hukumar Shirya Gasar Ƙwallo ta Afrika (CAF), ta ce gasar ta ƙara armashi da samun yawan tashoshin nuna ta a talbijin saboda shauƙi da mararin son kallon shahararrun ‘yan wasan Afrika da ke taka leda a manya da ƙananan kulob-kulob na Turai.

Kaɗan daga cikin tashoshin talabijin ɗin da za su riƙa nuna wasannin sun haɗa da Canal+, Supersport da Startime.

“Tashar beIN ce ke nuna wasannin a ƙasashen Afrika ta Arewa da Gabas ta Tsakiya, Yankin Pasific da ke Nahiyar Asiya da kuma Amurka ta Arewa, ciki har da Amurka (USA), Ajantina, Uraguay, Venezuela, Guyana, Bolivia, Tsibirin British Virgin Island, Nicaragua da Combodia da Tsibirin Laos.”

ESPN ce ke nunawa a Latin da Kudu da Amurka ta Tsakiya da ƙasashen Yankin Caribbean.

BBC ce ita da BSkyB ke nunawa a Ingila da sauran ƙasashen Burtaniya.

Shahararren gidan Talabijin na Bandeirantes mai nuna wasan ƙwallon ƙafa ne ke nunawa a Brazil.

A Faransa beIN ke nuna gasar, yayin da a Italy tashar Discovery ke nunawa. A Jamus kuwa, ana kallon gasar ce a Sport Digital.

A ɓangaren Super Eagles masu wakiltar Najeriya kuwa, Premium Time Hausa ta yi nazarin ko mikiyar Najeriya za ta iya caccake idanun ‘Fir’aunonin Masar?

Wasan da Najeriya za ta fafata da Masar a ranar 12 Ga Janairu, zai kasance mafi zafi a dukkan wasannin rukunonin kungiyoyin ƙwallon ƙafar da ke cikin gasar mai suna AFCON 2021, wadda aka fara a Kamaru.

A yayin buɗe gasa a ranar Lahadi, mai masaukin baƙi Kamaru ta doke Cote D’ivoire da ci 2:1.

Wasan Najeriya na farko za ta kara ne da Masar, inda tuni dukkan ƙungiyoyin biyu kowace ta lashi takobin cin kofin ɗungurugum.

A Rukunin D inda Najeriya ke ciki, akwai Masar, Sudan da Guinea-Bissau.

Kaftin ɗin Super Eagle Ahmed Musa ya bayyana cewa laƙanin da Najeriya za ta yi amfani da shi har ta lashe kofin, shi ne ‘yan wasa su sa kishin Najeriya a cuci, kuma su saki jiki su taka leda bakin-rai-bakin-fama, har a kai ga nasara.

A hirar da ya yi da jami’in yaɗa labarai na Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Najeriya, Musa ya ce ya bi ‘yan wasan Najeriya ya yi masu huɗubar kishin ƙasa.

“Na zauna da su na nuna masu cewa su saki jiki mu yi wasa saboda kishin ƙasa. Domin idan mu ka yi nasara, ƙasar mu za ta ƙara samun ɗaukaka. Iyalan mu su ma za su yi tinƙaho da mu.”

Ahmed Musa wanda ya fi kowane ɗan wasa yawan buga wa Najeriya ƙwallo a tarihi, ya ci ƙwallo ɗaya a wasan sada zumunta da Najeriya ta yi da ƙungiyar Coton Sport, a garin Garwa, inda can ne Rukunin D su ka sauka, za su yi wasannin fitowa daga rukuni.

Sun lashe wasan na sada zumunta da ci 2:0. Musa ya ce Najeriya za ta iya lashe kofin, domin ba ta tsoron ‘yan wasan kowace ƙasa a cikin dukkan waɗanda su ka fito neman lashe kofin.

Tsohon ɗan wasan Najeriya, kuma kociya Sunday Oliseh, ya bayyana cewa ƙasashe uku ne da su ka haɗa da Najeriya, Aljeriya da Tunisiya za a samu wadda za ta lashe kofin a cikin su.

Gasar AFCON 2019 dai Aljeriya ce ta lashe kofin bayan ta doke Senegal a wasan ƙarshe.

Najeriya ta zo ta biyu bayan ta doke Tunisiya a wasan neman na uku.

Tags: AbujaAFCONLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Buhari ya ce ya magance matsalar tsaro

Next Post

2023: Wa ya kamata ya zama gwamnan Jigawa? Daga Ahmed Ilallah

Next Post
TALLAFIN MAN FETUR: BUHARI, IMF, PIA da Tallakan Nijeriya, Daga Ahmed Ilallah

2023: Wa ya kamata ya zama gwamnan Jigawa? Daga Ahmed Ilallah

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ka zo ka yi mini mataimaki kawai – Kwankwaso ga Peter Obi
  • RIKICIN KWANCE WA ATIKU ZANI A KASUWA: Rundunar PDP ɓangaren Wike sun nemi a tsige Ayu, Shugaban Jam’iyya
  • YADDA KALLO YA KOMA OGUN: Obasanjo ya karaɗe Abeokuta ya na ɗaukar fasinja da Keke NAPEP
  • Ƴan sanda sun ceto ƙananan yara 50 da aka kulle cikin kurkukun wani coci a ƙarƙashin ƙasa, a Ondo
  • Mutum 77 sun kamu da Kanjamau a jihar Taraba

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.