• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

MAJALISAR DATTAWA: Sai mun sauka Ƴan Najeriya za su riƙa yaba ayyukan alherin mu – Sanata Lawan

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
January 13, 2022
in Manyan Labarai
0
Ahmad Lawan sitting

Ahmad Lawan sitting

Shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Lawan, ya bayyana cewa mafi yawan ‘yan Najeriya na kwana da tashi cikin farin ciki da ‘yan majalisa. Wannan farin cikin kuwa, jin daɗi ne da su ke yi ga mulkin Shugaba Muhammadu Buhari.

Lawan ya ce sai ma bayan sun kammala wa’adin mulkin su ne akasarin ‘yan Najeriya za su riƙa santin rubutawa da furta kalaman alheri kan Majalisar Dattawa da ta Tarayya, dangane da ɗimbin nasarorin da suka samar.

Lawan ya yi wannan bayani ne a wurin wani taron taya shi murnar cika shekaru 63 a duniya, wanda aka shirya a ranar Laraba, a Abuja.

Wannan kalami na Sanata Lawan ya zo daidai lokacin da ‘yan Najeriya ke kushe ‘yan majalisa, su na zargin cewa ba su komai wajen taka wa ɓangaren shugaban ƙasa da ministoci da sauran ma’aikatu burki.

Sannan kuma ana jin haushin majalisar tarayya da ta dokoki cewa duk abin da shugaban ƙasa ya kai masu, sai su sa hannun amincewa ido-rufe.

Musamman an fi damuwa da irin yadda su ke amincewa da tulin bashin da Buhari ke ciwowa, wanda ba su tsayawa su duba makomar Najeriya nan gaba, sai kawai su amince Buhari ya riƙa kinkimo bashi daga waje.

Ana kuma jin haushin Majalisar Dattawa da bin son zuciyar su, ba kyautatawa ga ‘yan Najeriya, waɗanda su ka zaɓe su ba.

An sha kiran ‘yan Majalisa a ƙarƙashin Sanata Ahmad Lawan ‘yan amshin Shata, ba kamar ta lokacin Sanata Bukola Saraki ba, wadda ake kira bangon tama.

Lawan da kan sa ya taɓa cewa bai damu don ana kiran su ‘yan amshin Shata ba, matsawar dai ya yi amanna cewa duk abin da za su amince a yi, to abu ne da zai amfani jama’a.

“Wata rana bayan mun sauka, masu kiran mu ‘yan-amshin-Shata sai sun riƙa furta kalaman yabo da rubuta ɗimbin alkahiran da mu ka yi na cigaban al’umma baki ɗaya.

“Akasarin ‘yan Najeriya na farin ciki da abin da mu ke aikatawa. Ban ce ba mu yin kuskure na, mu na yin kuskure tabbas, amma kuma mu na yin gaggawar ganin cewa mun gyara kura-kuran.

Da ya ke magana kan matsalar tsaro, Lawan ya ce ‘yan Najeriya sun gaji da labaran yawan kashe-kashen da ake yi a ƙasar nan. Yayata yawan waɗanda ake kashewa ba abin alheri ba ne ga ƙasar nan.”

Sai dai kuma ya nuna cewa duk da gaggauta amincewa a ciwo bashi da su ke wa Shugaba Buhari, su ma sun damu sosai da yawan bashin da ake ciwowa.

Ya ce a haka za a ci gaba da ciwo basussuka, matsawar hukumomin da tara kuɗaɗen haraji ke wuyan su ba su tashi tsaye sun riƙa tara wa gwamnati haraji mai tarin yawa ba.

“Babu mai so ya riƙa ɗirka wa kan sa tulin bashi, ko da ƙasa, kamfani ko mutum ne shi kaɗai ko iyalin sa. Amma idan babu hanyoyin da kuɗi za su shigo, to fa babu tsimi, babu dabawa sai an riƙa ciwo bashi.” Inji Lawan.

Tags: HausaLabaraiLawalPREMIUM TIMES
Previous Post

ZAƁEN 2023: Abin da Ubangiji na ya sanar da ni game da takarar zaɓen shugaban ƙasa – Gwamna Umahi

Next Post

ISKA NA WAHALAR DA MAI KAYAN KARA: Nnamdi Kanu ya kai ƙarar Buhari ga jakadun Amurka da na Birtaniya

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Nnamdi-Kanu

ISKA NA WAHALAR DA MAI KAYAN KARA: Nnamdi Kanu ya kai ƙarar Buhari ga jakadun Amurka da na Birtaniya

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHARI’AR ZABEN SHUGABAN ƘASA: Kotu ta karɓi sakamakon zaɓen jihohi 17 daga hannun Peter Obi domin tantance sahihancin su
  • TSAKANIN ATIKU DA KEYAMO: Keyamo ya ɗaukaka ƙarar hukuncin tarar Naira Miliyan 10 da Kotun Tarayya ta danƙara masa
  • KOTUN ZAƁEN SHUGABAN ƘASA TA ƊAU ZAFI: Yadda Atiku ya kaɗa hantar Tinubu, APC da INEC a zaman shari’ar ranar Laraba
  • Gwamna Uba Sani ne ya yi Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai
  • Sanatoci 67 sun rattaba hannu Yari suke so, da karin wasu na nan tafe – Inji Abdul Ningi

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.