• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

    Crisis in Jos

    BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Dalilin da ya sa Buhari ya dakatar da Akanta Janar ɗin da ake zargi da kantara satar naira biliyan 80

    Nigerian Pilgrims

    HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai

    Beggars

    Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta

    HARƘALLAR KWANGILA: EFCC ta kama Patricia Etteh, tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya

    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

FARGABAN HARIN DAUKAN FANSA: Mazauna kwatas din Mareri a garin Gusau sun arce daga gidajen

Aisha YusufubyAisha Yusufu
January 28, 2022
in Labarai
0
FARGABAN HARIN DAUKAN FANSA: Mazauna kwatas din Mareri a garin Gusau sun arce daga gidajen

Mazaunan kwatas din Mareri dake garin Gusau jihar Zamfara sun arce daga gidajen su a dalilin fargaban harin daukan fansa da wasu ‘yan bindiga ke shirin yi bisa dalilin kisan wani dan bindiga da aka yi a kwatas din.

Idan ba a manta ba PREMIUMTIMES ta buga labarin yadda jami’an tsaro da suka hada da ‘yan kungiyar sa kai, ‘yan sanda da sojoji suka ceto shugaban sufuri na jihar Zamfara Aminu Adamu wanda aka fi sanin da Papa da iyalinsa daga hannun masu garkuwa da mutane.

A ranar da aka yi garkuwa da Papa, mazaunan wannan kwatas din sun yi gaggawar kiran kungiyar ‘yan sa-kai dake zama a hanyar shigowa kwatas din.

Nan da nan sai ‘yan kungiyar sa kai suka kira ‘yan sanda da sojoji inda suka toshe duk wata hanya da ‘yan bindigan za su iya bi su fice.

Jami’an tsaro sun kashe akalla ‘yan bindiga shida bayan sun ceto Papa da iyalinsa.

Fargaban zama a gida

Wani mazaunin kwatas din Ashafa Sani ya ce tun da abin ya faru makwabtan sa suka daina kwana a gidajen su.

Sani ya ce wasu daga cikinsu sun dawo ranar Talata amma ko da suka dawo sun shaida masa cewa baza su sake kwana a gidajen su ba idan ba sun tabbatar an samar da tsaro a kwatas din bane.

” Da na je aiki ranar Litini mai daki na ta kira ta waya ta ce min ta ga makwabtan mu duk sun gudu. Domin in kwantar mata da hankali sai na tura kanena ya je ya zauna tare da su a gida saboda a ranar ba zan dawo daga wurin aiki da wuri ba.

” Da na dawo gida sai mai dakina ta ce wai wata kawarta ta ce ‘yan bindigan sun aiko da wasika cewa lallai za su dawo daukan fansar ‘yan uwan su da aka kashe.

” Ni dai ina nan a gidana tare da iyalina saboda babu wanda ke da tabbacin ko maharan za su dawo.

Wani mazaunin kwatas din Mustapha Saleem ya ce ya tattara iyalinsa sun koma zama a Tudun Wada.

” Da rana na kan shigo kwatas din domin duba gida na amma iyali na su koma zama a gidan iyaye na dake Tudun Wada.

Tags: AbujaGusauHausaIyali naKwatasLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMESZamfaraZamfarawa
Previous Post

Gwamnatin Kaduna za ta kashe naira biliyan 4 wajen tallafawa matalauta miliyan 2 – In ji Sani

Next Post

Ƴan bindiga sun kai farmaki jaridar Thisday a Abuja

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru
  • Yadda iyaye na su ka yi hijira zuwa Jihar Adamawa – Atiku Abubakar
  • BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW
  • FALLASA: An bankaɗo ɓoyayyar asusun ajiya na Jeremiah Useni a tsibirin Jersey wanda ya kimshe biliyoyin naira a lokacin yana ministan Abuja
  • RAHOTON MUSAMMA: Yadda Rigima ta ɓarke tsakanin Tambuwal da Hukumar WAEC kan kuɗin jarabawar ɗalibai

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.