• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

    Crisis in Jos

    BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Dalilin da ya sa Buhari ya dakatar da Akanta Janar ɗin da ake zargi da kantara satar naira biliyan 80

    Nigerian Pilgrims

    HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai

    Beggars

    Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta

    HARƘALLAR KWANGILA: EFCC ta kama Patricia Etteh, tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya

    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Alluran kara kaifin rigakafin COVID-19 wato “booster jabs” a turance na kara ciwo, alluran rigakafin ba su aiki da sauran zarge-zargen da ake ma COVID-19 duk an binciki gaskiyarsu a wannan rahoton – Binciken DUBAWA

Silas JonathanbySilas Jonathan
January 17, 2022
in Kiwon Lafiya
0
BAYYANAR KORONA NAU’IN ‘OMICRON’ A NAJERIYA: Majalisar Tarayya ta gargaɗi NCDC da Ma’aikatar Lafiya kada su yi wasa da rayukan jama’a

An employee draws up a syringe with the Pfizer vaccine against the coronavirus and the COVID-19 disease at vaccination bus in Berlin, Germany, Tuesday, Nov. 23, 2021. Germany battles rising numbers of coronavirus infections. (Kay Nietfeld/dpa via AP)

Bayan da aka gano nau’in Omicron na COVID-19, an shiga wani sabon yanayi na damuwa dangane da ko alluran rigakafin da aka riga aka sarrafa za su iya kasancewa garkuwa daga kamuwa da sabon nau’in, abin da kuma ya kara sa mutane jan-kafa wajen karbar allurar.

Kwanan nan wani sakon da aka tura a WhatsApp ya yi zarge-zarge da dama dangane da allurar rigakafin da wadanda suka karba da wadanda ba su karba ba.

A cewar wannan sakon, wadanda suka karba alluaran biyu za su kasance barazana ga jama’a lokacin hunturu don haka dole a killace su, yayin da wani zargin kuma ke cewa alluran ma ba su aiki.

Sakon ya kuma kara da zargin cewa alluran da ake so a kara dan inganta kaifin maganin wato boosters sukan ta’azara ciwon a jikin wanda ya riga ya kamu da COVID-19 sa’annan kuma wadanda ba su yi allura ba ko daya sub a hadari ba ne ga al’umma.

Tantancewa
Ganin cewa zarge-zarge na da yawa, Dubawa ta gano kowanne zargi ta tantance su daban dadan

Zargin farko: Dole a kebe wadanda suka yi allura lokacin hunturu don za su kasance barazana
Sakon na WhatsApp na zargin wai dole a killaci wadanda suka yi allurar rigakafin COVID-19 a watannin sanyi na hunturu idan ba haka ba akwai hadarin za su yada cututtuka masu tsananin gaske.

Ana dangantaka wannan zargin da Christuan Perronne wani tsohon mataimakin shugaban kungiyar masu bayar da shawara ga Turai, kuma kwararru kan allurar rigakafi na Hukumar Lafiya ta Duniya WHO.

“Tsohon mataimakin shugaban kungiyar masu bayar da shawara kuma kwararru kan alluran rigakafi na Hukumar Lafiya ta Duniya, Farfesa Christain Perrone jiya ya ce dole a kebe duk wadanda suka riga suka yi allurar da zarar aka shiga watannin hunturu idan ba haka ba akwai hadarin cututtuka masu tsanani”

Da muka yi binciken mahimman kalmomi, binciken mu ya kai mu shafin Dr. Jesse Livermire LL.M, PH-D (@jessielivermore) a shafin Tiwita inda a ranar 20 ga watan Satumba 2021 shi ma ya yi zargi makamancin wannan. Sai dai a na shi zargin ya ce kamfanin Pfizer ta ce wadanda suka yi allura za su iya kasancewa hadari ka wadanda ba su yi ba.

Wannan labarin an wallafa tare da adireshin wani shafin da ke dauke da labarin da aka yi a wantan Mayu 2021 inda ake zargi wai Pfizer ta bayar da tabbacin cewa wadanda suka yi allura suna zubar da daya daga cikin sinadiran da ake saw a a allurar mai suna “Spike protein” a turance wanda kuma ke da hadari ga wadanda ba su yi allurar ba.

Hukumar Lafiya ta Duniya wato WHO ta amince da alluran rigakafi guda 8 dan COVID-19 bayan da ta gama tabbatar da karfin aiki da amincin shi. A cewar Bloomberg, a yanzu haka an riga an yi amfani da allurai na COVID-19 biliyan 8.23 a kasashe 184.

Wadanda suka karbi alluran biyu kuma a cewar CDC zai yi wahala cutar da yi tsanani a jikinsu ko da sun kamu da ita. Sa’anan allurar rigakafi ba ta barin jikin mutu ta zube kamar yadda suke zargi sai dai idan an yi amfani da kwayar cutar da ba shi da karfi sosai ne wajen yin allurar kuma ba haka ba ne idan aka yi maganar allurar rigakafin COVID-19

Sinadiran na Spike Porteins (Wanda shi ma akan samu a kwayoyin cutar da ke kawo COVID-19) wanda ake samu a allurar rigakafin Pfizer da Moderna, wadanda suke da fasahar mRNA akan same su ne bayan allurar ya tura sako zuwa kwayoyin jikin mutun, sai su da kan su su fitar da sinadarin na Spike Proteins.

Kwayoyin jikinmu ne ke yin sinadarin wanda garkuwan jikinmu ke ma sa kallon bako sai ya mayar da martani ta fitar da wadansu kwayoyi wadanda za su ingata garkuwar jikin mutun ya yaki cutar.

Wadannan sinadaran na spike proteins ba su da wani lahani, ba su janyo ciwo kuma bas u dadewa a jikin mutum. Dan haka wannan zargin karya ne.

Wane ne Christian Perrone?

Christian Perronne farfesa ne na cututtuka masu saurin yaduwa da wadanda ke yankunan da ke da zafi a jami’ar Versailles-St Quentin, Paris-Saclay, Faransa. Sai dai an san shi a matsayin likita mai rigima da son jayayya wanda ya yi suna saboda yadda ya ke sukan manufofin lafiyar da aka dauka don yaki da COVID-19.

Binciken da muka yi kan Kungiyar shawarar ta WHO sai ta kai mu shafin wata kungiyar mai suna SAGE ita ma kan allurar rigakafi ta ke a karkashin Hukumar Lafiya ta Duniyar. Wannan ya nuna mana cewa sunan Christian Peronne ba ya cikin jerin sunayen mambobi na baya da na yanzu. Shugaban kungiyar SAGE yanzu shi ne Dr. Alejandro Cravioto.

Zargi na biyu: Wadanda ba su yi alluran rigakafi ba ba su da hadari

Wadanda ba su yi allurar rigakafi ba su na da hadari ga wadanda ke kewaye da su musamman ma ga wadanda garkuwar jikin su ba ta karfi sakamakon wata lalurar da suke dauke da shi ko kuma dai tsufa. Christopher Martin wani farfesa kan kiwon lafiyar jama’a da ke jami’ar West Virginia ne aka rawaito yana cewa wadanda ba su yi allurar rigakafib be su ke bai wa kwayar cutar damar rikida zuwa nau’o’i daban-daban kamar yadda ake gani yanzu.

“Kasancewar mutane da yawa wadanda ba su yi allurar rigakafi ba ke kara yiwuwar samun sabbin nau’o’in cutar. Idan har aka yi kuskuren da ya kara wa kwayar cutar karfi kamar saukin kamuwa da ita yadda aka gani a nau’in delta wannan nau’in na iya kasancewa mafi rinjaye a al’umma,” y ace.

Duk da cewa an sami nassarori kan cutar a wadanda suka yi allura, yawanci wadanda aka kwantar a asibiti da ma wadanda aka kwantar a sashen masu bukatar kulawa maia tsanani ko kuma ICU duk wadanda ba su karbi allura ba ne.
Ghazala Sharieff, babban likita na kulawa mai zurfi ya ce “Abin da ya fi mahimmanci shi ne allurar rigakafin COVID-19 na da kaifi wahen kare mutane daga kamuwa da cutan da ma mutuwa a dalilin cutar.

Zargi na uku: Kashi 95 cikin 100 na duk wadanda aka yi wa allurar na fama da matsanancin ciwo

Sakon ya kuma kara da cewa wani likita dan Isra’ila, Kobi Havi, y ace kashi 95 cikin 100 na wadanda ke ciwo sun karbi alluran rigakafin biyu.
“Kashi 95 cikin 100 na masu ciwo sun yi allura. Wadanda suka karbi alluran biyu su ne kashi 85 – 90 na wadanda suke kwanciya a asibiti

Wane ne Kobi Haviv?

Daga bayanan tarihin sa da muka gano a shafin shi da ke manhajan LinkedIn mun ga cewa Hobi Haviv jagora ne a masana’antar sarrafa magunguna na Teva da ke Isra’ila. Wani shafin kuma ya ce shi jagora ne a wani kamfani mai suna Elbit Land Systems da ke Elbit Systems Ltd

Wani rahoton da aka wallafa a shafin haaretz.com, Dr Kobi Haviv shi ne shudaban asibitin jinya na Kudus.

Mun kuma gano wata hirar bidiyo da Dr Haviv a UGETube da wannan zargin a taken.

“Dr Kobi Haviv, yau a tashar 13 labaran Israila 13,” kashi 95 cikin 100 na wadanda ke fama da matsanancin ciwo sun yi allurar rigakafi,” in ji taken.

Duk da cewa hirar ba a turanci ba ne, an rubuta fassarar abun da suke fada a jikin bidiyon hirar.

Dr Haviv ya ce “yawancin mutane sun yi rigakafi, kuma kashi 90… kashi 85 zuwa 90 cikin 100 na wadanda ke kwanciya a asibiti sun yi duka alluran biyu. Eh abin takaici allurar kamar yadda ake fada karfin shin a raguwa. Barkewar cutar a asibiti, idan mutun daya ya sanyawa mutane da yawa, ba nan ba can….” Wasu bangarorin fassarar suka fada.

A cewar kamfanin dillancin labaran Reuters kusan rabin marasa lafiya 600 da ke kwance a asibiti da matsanancin ciwon COVID-19 sun yi rigakafi da allurar Pfizer duk guda biyun. Sai dai ya bayyana cewa wannan akasi ne cikin kusan mutane milliyan 5.4 da suka yi allurar.

Mafi yawan marasa lafiyan da suka karbi allurar watanni biyar da suka gabata sun wuce shekaru 60 na haihuwa kuma suna da cututtukan yau da kullun irinsu ciwon suga, ciwon zuciya na huhu da sauransu, wadanda da ma an san su kan ta’azara cutar coronavirus.

Haka nan kuma a cewar rahoton wani binciken da aka wallaga a watan Oktoba cikin kasidar likitoci na New England, an sami ma’aikatan lafiya da suka kamu da cutar bayan akalla makonni biyu da karbar allurar rigakafin.

“Daga cikin ma’aikatan lafiya 11,453 da suja yi allura, 1467 (kashi 13.1 cikin 100) sun yi gwajin RT-PCR – mai nuna sakamakon gwajin nan take – lokacin da ake gudanar da bincike. Daga adadin da suka yi gwajin 39 sun kamu da cutar,” wani bangaren binciken ya bayyana.

Duk da cewa ana iya samun irin wannan akasin na wanda ya yi rigakafi ya kamu da cutar yawan da ake amfani da shi a matsayin hujja ba gaskiya ba ne dan haka yaudara ce.

Zargi na hudu: Kaifin allurar na raguwa ko bacewa

Gaskiya ne wai garkuwan da ake samu daga sadda aka yi allurar farko yak an ragu, wanda shi ne dalilin da ya sa ake sake bayar da wani allurar wanda zai inganta kaifin maganin. To amma wannan bay a nufin wai karfin allurar na raguwa ko yana bacewa.

Kaifin aikin allurar ya banbanta daga allura zuwa allura, amma duk wadanda mahukunta a fanin lafiyar suka amince da su suna da karfin kare mutun daga kamuwa da cutar ko ma mutuwa daga shi.

Bayanan Hukumar Dakatar da Yaduwar Cututtuka, CDC sun nuna cewa Johnson and Johnson na da kaifin kashi 71 cikin 100 na kare mutun daga zuwa asibiti dan COVID-19 a manya wadanda ba su da wata cuta, a yayinda Moderna ke da kashi 93 cikin 100 ita kuma kashi 88 cikin 100.

Zargi na biyar: Alluran booster suna kara ciwo a jikin wadanda suka riga suka kamu da cutar

A halin yanzu an amince da alluran booster ma manya a Amurka kuma duk wanda ke da shekaru 18 na haihuwa ko fiye wanda kuma ya yi allurar Moderna ko Pfizer sa’anan ya cika watanni 6 da yi ko kuma ya yi allurar Johnson and Johnson watanni biyun da suka wuce, zai iya zuwa a yi mi shi karin allurar.

Hukumar kula da Abinci da Magunguna a Amurka wato FDA tana ba da shawarar karbar allurar watanni 6 bayan daya daga cikin alluran da ake kira mRNA wato Pfizer da Moderna domin bayanan da aka samu dangane da aikin su ya nuna cewa bayan wani dan lokaci garkuwar da suke bayarwa na raguwa.

A waje guda kuma allurar Johnson & Johnson ana bayar da shawarar yin allurar watanni biyu bayan allurar farko tunda bayanan karfin aikinta a cikin jama’a ya nuna cewa karfin aikin ta kashi 71 cikin 100 wanda ya nuna cewa Pfizer da Moderna sun tsere mata.

Zargi na shida: Allurar rigakafin ba ta aiki

Allurar rigakafi na aiki, shi ya sa hukumar FDA ta amince a yi amfani da su a kan jama’a

Tags: AbujaBoosterHausaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Dubawa na horas da ‘yan jarida daga jihar Kwara kan tabbatar da gaskiyar labarai

Next Post

MAI ARZIKI KO A KWARA YA SAIDA RUWA: Yadda kamfanin BUA ya ƙwace wa Nestle kambun gagara-gasa a hada-hadar kayan abincin masarufi

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru
  • Yadda iyaye na su ka yi hijira zuwa Jihar Adamawa – Atiku Abubakar
  • BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW
  • FALLASA: An bankaɗo ɓoyayyar asusun ajiya na Jeremiah Useni a tsibirin Jersey wanda ya kimshe biliyoyin naira a lokacin yana ministan Abuja
  • RAHOTON MUSAMMA: Yadda Rigima ta ɓarke tsakanin Tambuwal da Hukumar WAEC kan kuɗin jarabawar ɗalibai

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.