• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari Travelling

    Duk da tsananin hare-haren da ya darkaki Najeriya a kwanakin nan Buhari zai waske taro Dakar

    An cika sansani uku fal da tubabbun ‘yan Boko Haram -Gwamna Zulum

    RUƊANI A APC: Gwamnan Neja, Bello ya ɗare kujerar Buni, Buhari ya bada umarnin Buni ya sauka daga shugabancin jam’iyyar

    IHU BAYAN HARIN SHIRORO: Gwamnatin Neja ta dakatar da haƙar ma’adinai a Shiroro, Munya da Rafi

    Barayi sun lalata tiransifoma 20 cikin makonni uku – Kamfanin Raba Wutar Lantarki

    SADAKA GUZURIN KIYAMA: Tsohon gwamnan da ya taya akanta jidar naira biliyan 84, ya yi wa malamai da ‘yan APC watandar shanu 370, ragunan layya 3,500 a Zamfara

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: INEC za ta raba kayan aiki marasa hatsari daga Owerri

    ZAƁEN GWAMNAN OSUN: Matsalar tsaro da guguwar sayen ƙuri’u ne abin da ya fi damun mu -INEC

    Ƴan sanda sun ceto ƙananan yara 50 da aka kulle cikin kurkukun wani coci a ƙarƙashin ƙasa, a Ondo

    ‘Na sadaukar da rayuwa ta ga Najeriya’ – Inji sojan da mahara su ka kashe a harin Shiroro

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

AFCON 2021: Mikiyar Najeriya ta nutsar da ‘Fir’aunonin Masar’ a gaɓar ruwan Kamaru

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
January 11, 2022
in Wasanni
0
AFCON 2021: Mikiyar Najeriya ta nutsar da ‘Fir’aunonin Masar’ a gaɓar ruwan Kamaru

‘Yan wasan Super Eagles masu wakiltar Najeriya a Gasar AFCON 2021, sun fara wasa da bajinta, inda su ka rangaɗa wa Masar ci ɗaya mai ban-haushi a minti na 30 da fara wasa.

Ɗan gaban Najeriya Kelechi Emeanacho ne ya jefa ƙwallon, wadda ta zama tarihin karya lagon Masar, ƙasar da rabon da ta yi rashin nasara a zagayen Gasar Cin Kofin Afrika a zagaye na farko, tun cikin 2004.

Najeriya ta yi rawar gani sosai, inda ‘yan tsakiyar su da ‘yan baya su ka hana babban ‘Fir’auna’ Mohamed Salah yin wani kataɓus.

Salah ya shiga rububin da bai yi wani ƙoƙari ba. Shi kuwa mai tsaron gidan Najeriya Moduke Ajayi ya nuna gwanintar hana wasu ƙwallaye shiga ragar Najeriya har sau biyu.

Ba don mai tsaron gidan Masar ya hana ƙwallaye uku shiga ba, da an tashi wasan huɗu da nema.

Premium Times ta yi sharhin koo mikiyar Najeriya za ta iya caccake idanun ‘Fir’aunonin’ Masar?

A jajibirin wasan ne Premium Times Hausa ta ce wasan da Najeriya za ta fafata da Masar a ranar 12 Ga Janairu, zai kasance mafi zafi a dukkan wasannin rukunonin kungiyoyin ƙwallon ƙafar da ke cikin gasar mai suna AFCON 2021, wadda aka fara a Kamaru.

A yayin buɗe gasa a ranar Lahadi, mai masaukin baƙi Kamaru ta doke Cote D’ivoire da ci 2:1.

Wasan Najeriya na farko za ta kara ne da Masar, inda tuni dukkan ƙungiyoyin biyu kowace ta lashi takobin cin kofin ɗungurugum.

A Rukunin D inda Najeriya ke ciki, akwai Masar, Sudan da Guinea-Bissau.

Kaftin ɗin Super Eagle Ahmed Musa ya bayyana cewa laƙanin da Najeriya za ta yi amfani da shi har ta lashe kofin, shi ne ‘yan wasa su sa kishin Najeriya a cuci, kuma su saki jiki su taka leda bakin-rai-bakin-fama, har a kai ga nasara.

A hirar da ya yi da jami’in yaɗa labarai na Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Najeriya, Musa ya ce ya bi ‘yan wasan Najeriya ya yi masu huɗubar kishin ƙasa.

“Na zauna da su na nuna masu cewa su saki jiki mu yi wasa saboda kishin ƙasa. Domin idan mu ka yi nasara, ƙasar mu za ta ƙara samun ɗaukaka. Iyalan mu su ma za su yi tinƙaho da mu.”

Ahmed Musa wanda ya fi kowane ɗan wasa yawan buga wa Najeriya ƙwallo a tarihi, ya ci ƙwallo ɗaya a wasan sada zumunta da Najeriya ta yi da ƙungiyar Coton Sport, a garin Garwa, inda can ne Rukunin D su ka sauka, za su yi wasannin fitowa daga rukuni.

Sun lashe wasan na sada zumunta da ci 2:0. Musa ya ce Najeriya za ta iya lashe kofin, domin ba ta tsoron ‘yan wasan kowace ƙasa a cikin dukkan waɗanda su ka fito neman lashe kofin.

Tsohon ɗan wasan Najeriya, kuma kociya Sunday Oliseh, ya bayyana cewa ƙasashe uku ne da su ka haɗa da Najeriya, Aljeriya da Tunisiya za a samu wadda za ta lashe kofin a cikin su.

Gasar AFCON 2019 dai Aljeriya ce ta lashe kofin bayan ta doke Senegal a wasan ƙarshe.

Najeriya ta zo ta biyu bayan ta doke Tunisiya a wasan neman na uku.

Tags: AbujaHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Sai ma’aikata a Abuja sun yi rigakafin Korona za su rika shiga wurin aiki – Hukumar FCTA

Next Post

Minista Sadiya ta jajanta wa ‘yan kasuwar Guru da gobara ta yi wa ɓarna

Minista Sadiya ta jajanta wa 'yan kasuwar Guru da gobara ta yi wa ɓarna

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ƴan bindiga sun babbake cibiyoyin kiwon lafiya sun yi dalilin dole aka rufe wasu 69 a Katsina
  • Dala ta ƙara kekketa wa naira rigar mutunci daidai lokacin tsadar kayan abinci
  • Duk da tsananin hare-haren da ya darkaki Najeriya a kwanakin nan Buhari zai waske taro Dakar
  • An cika sansani uku fal da tubabbun ‘yan Boko Haram -Gwamna Zulum
  • ABUJA TA DAGULE: Yadda ƴan bindiga suka fasa gidan yarin Kuje da bamabamai, suka kubutar da fursinoni

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.