• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ƴan sanda sun damke wasu abokai ƴan kungiyar matsafa dake tsafi da kawunan mutane a Ilori

    Yadda ƴan sanda suka kama Ibrahim da ya yi garkuwa da Fatima, ya ƙarɓi kuɗi kuma ya yashe ta a Zariya

    Kotu ta kori gwamna Sule na Nasarawa, ta ce PDP ce ta yi nasara a zaɓen gwamna

    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

TARON ƘARFAFA DIMOKRAƊIYYA NA JOE BIDEN: Dalilan hana ƙasashen Afrika 17 halartar taron

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
December 12, 2021
in Labarai
0
Buhari Ecowas

Buhari Ecowas

Taron Karfafa Dimokraɗiyya da Shugaban Amurka Joe Biden ya shirya, an gayyaci ƙasashe 110, ciki har da Najeriya. Sai dai ba a gayyaci wasu ƙasashe 17 daga Afrika ba, saboda laifukan da su ka danganci yi wa dimokraɗiyya karan-tsaye.

Ba a gayyaci Cote D’Ivoire ba saboda laifin katse wa’adin shugaban ƙasa da aka yi a ƙasar.

An ƙi gayyatar Tanzania da Uganda danniya a lokutan zaɓen shugaban ƙasa.

Hakan kuma ba a gayyaci ƙasashen da sojoji ne mulki ko su ne su ka ɗora shugaban farar hula, ba tare da zaɓe ba.

Irin waɗannan ƙasashen sun haɗa da Masar, Mali, Guinea Bissau sai kuma Sudan.

An ƙi gayyatar Mozambique saboda ƙaurin-suna da ƙasar ta yi wajen cin hanci da rashawa. Kuma ba a gayyaci Habasha ba saboda lamarin da ya kai ga tada ‘yan tawaye tsaye a ƙasar.

Wannan jarida ta buga labarin jawabin da Shugaba Muhammadu Buhari ya karanta ta ‘virtual’ daga gida a wurin taron, inda ya jaddada cewa “zan tabbatar an yi sahihin zaɓe a Najeriya cikin 2023.”

Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatar wa ‘yan Najeriya da duniya cewa zai tabbatar da an shirya sahihin zaɓe a shekarar 23 kuma a cikin lumana.

Ya ce zai miƙa mulki salum-alum a cikin kwanciyar hankali bayan zaɓen 2023.

Buhari ya yi wannan ne a Taron Makama da Makomar Dimokraɗiyya, wanda Shugaban Amurka Joe Biden ya shirya, amma kowa ya halarta daga gida (virtaul).

Buhari ya ce za a ƙarfafa dukkan ɓangarorin da su ka dace domin tabbatar da Najeriya ta sake wanzuwa cikin miƙa mulki a cikin ruwan sanyi.

“Yayin da zaɓen shugaban ƙasa ke ta marmatsawa, wanda za a yi cikin 2023, za mu inganta duk wasu hanyoyin da zaɓen zai zama sahihi, karɓaɓɓe kuma za a miƙa mulki a cikin ruwan sanyi.”

Buhari ya ce ya na maraba da haɗin kan manyan ƙasashen duniya wajen Inganta ɗorewar dimokraɗiyya a Najeriya, Afrika ta Yamma da ma Afrika baki daya.

Sai dai kuma ya koka tare da nuna damuwa ganin yadda masu ƙwatar mulki da ƙarfin tsiya ke wa dimokraɗiyya barazana.

A wani taron kuma, Birtaniya da duniya sun zuba-ido su ka yadda zaɓen Najeriya zai kasance ko ya kakare.

Jakadar Birtaniya a Najeriya Catriona Lang, ta bayyana cewa Afrika, Birtaniya da duniya baki ɗaya sun zuba ido domin ganin yadda zaɓen 2023 zai kasance ko ya kakare a Najeriya.

Lang ta yi wannan furuci a taron zaburar da matasa fiye da 200 na yankin Kudu maso Yamma da su ka yanke shawarar shiga takarar muƙaman siyasa daban-daban a zaɓen 2023.

Kungiyar Yiaga da ‘Not Too Young to Contest’ ne su ka zaburar da matasan.

Lang ta ce an zuba-ido a ga shin za a gudanar da zaɓe sahihi? Za a bari a gudanar da zaɓe sahihi? Shin zaɓen zai zama karɓaɓɓe a zukatan waɗanda su ka jefa ƙuri’a ko kuwa?” Inji Lang.

Lang ta ce ya zama wajibi a Najeriya a bar matasa da mata masu yawa su tsaya takarar muƙaman siyasa, domin su ma a dama da su a dimokraɗiyya.

A wurin taron, Gwamnan Kwara ya ce gwamnoni ba su faɗa da Sanatoci a kan salon zaɓen-fidda-gwani.

Gwamna AbdulRazak na Jihar Kwara ya bayyana cewa babu wani gwamna ko gungun gwamnonin da ke rigima ko jayayya da sanatoci a kan salon zaɓen fidda gwanin jam’iyya.

Ya bayyana haka ne a wurin bayanin da ya yi wa taron matasa fiye da 200 waɗanda su ka nuna sha’awar fitowa takardar muƙaman siyasa daban-daban.

AbdulRazak ya ce babu ruwan sa da wani salon zaɓe, ko za na wakilai ko na ‘yar tinƙi, wanda doka ta ce shi za a yi, to ya na maraba da salon.

Matasan sama da 200 sun yanke shawarar shiga siyasa ne bayan da ƙungiyar Yiaga Africa da ‘Not Too Young To Contest’ su ka zaburar domin su shiga muƙaman siyasa a dama da su.

An samu bambancin ra’ayi tsakanin gwanonin Najeriya da sanatoci a kan salo da tsarin zaɓen fidda gwanin da jam’iyyun siyasa za su riƙa yi, wanda aka yi wa kwaskwarima a cikin Ƙudirin Gyaran Dokar Zaɓe, wanda a yanzu ke gaban teburin Shugaba Muhammadu Buhari, ana jira kawai ya sa masa hannu.

Yayin da gwamnoni ba su goyon bayan dokar da ta ce a soke yin zaɓe a ƙarƙashin wakilai, a koma ‘yar tinƙi, su kuma sanatoci sun nuna goyon bayan ‘yar tinƙen.

Zaɓen fidda gwani a ƙarƙashin wakilai shi ne wanda wakilan jam’iyya ke yi. Shi kuma ‘yar tinƙe shi ne wanda kowane ɗan jam’iyya mai ɗauke da katin rajista da jam’iyya ke da haƙƙin yin zaɓe.

Gwamnan Kwara ya ce wa matasan amma dai shi tsarin zaɓen daga wakilai ya kai shi tsayawa takara. Kuma ba ya tsoron ko ma wane irin salon zaɓe.

“Sai dai ku matasa a matsayin ku na farkon shiga siyasa, zaɓen fidda gwani a ƙarƙashin wakilai zai fi sauƙi wajen tsayawar ku takara.

Cikin wannan makon ne wannan jarida ta buga labarin cewa INEC ta aika wa Buhari wasiƙa amincewa da Ƙudirin Gyaran Dokar Zaɓe.

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), ta aika wa Fadar Shugaban Ƙasa wasiƙar da batutuwan da Kudirin Gyaran Dokar Zaɓe ya ƙunsa.

Sai dai kuma INEC ta shawarci Shugaba Muhammadu Buhari ya tuntuɓi jam’iyyun siyasa da ɓangarorin jami’an tsaro, dangane da kudirin da aka shigar cewa zaɓen ‘yar-tinƙi jam’iyyu za su riƙa yi a wurin zaɓen fidda-gwanin ‘yan takara.

A ranar 29 Ga Nuwamba ce Majalisar Dattawa ta aika wa Shugaba Buhari Ƙudirin Gyaran Dokar Zaɓe, wanda shi kuma a bisa doka, ya na da kwanaki 30 kacal da zai ɗauka ya sa wa ƙudirin hannu, domin ya tabbata doka kenan.

Shi dai wannan sabon ƙudiri, matsawar Shugaba Buhari ya sa masa hannu, to ya shafe Dokar Zaɓen ta 2010 kenan, wadda ita ce aka yi wa kwaskwarima.

A cikin kwaskwarimar dai an nemi a riƙa yin zaɓen ‘yar-tinƙi wajen fitar da ‘yan takara.

Sai kuma batun suka sakamakon zaɓe ta yanar gizo da sauran na’urori da kafafen sadarwa na zamani.

Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Ibrahim Gambari ne ya rubuta wa INEC wasiƙa, inda ya nemi hukumar ta rubuto shawarwari ga Buhari, kan batutuwan da Kudirin Gyaran Dokar Zaɓe su ka ƙunsa.

Gambari ya shaida wa INEC cewa kada shawarwarin su wuce ranar 3 Ga Disamba.

Batun a koma yin zaɓen ‘yar-tinƙi wajen zaɓuka na fidda-gwanin takarar jam’iyyu ya haifar da ka-ce-na-ce a cikin jam’iyyar APC mai mulki. Yayin da ‘yan majalisa waɗanda mafi rinjaye ‘yan APC ne, su da ɓangaren Bola Tinubu ke goyon bayan ‘yar-tinƙe, su kuma yawancin gwamnoni sun fi so a bar tsarin yadda ya ke, wato wakilai tun daga mazaɓu har zuwa sama su riƙa yin zaɓen fidda-gwani.

Tags: AbujaBuhariHausaLabaraiNews
Previous Post

Muhimman Batutuwa 10 A Tattaunawar PREMIUM TIMES Da Sheikh Gumi

Next Post

2023: Zan tabbatar an yi sahihin zaɓe a Najeriya – Buhari

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Zan samar wa duk wani dan Najeriya tsaro daga ‘yan bindiga da mahara a duk inda yake – Buhari

2023: Zan tabbatar an yi sahihin zaɓe a Najeriya - Buhari

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya sun kashe Ƴan IPOB biyu a Imo
  • Yadda ƴan sanda suka kama Ibrahim da ya yi garkuwa da Fatima, ya ƙarɓi kuɗi kuma ya yashe ta a Zariya
  • Kotu ta kori gwamna Sule na Nasarawa, ta ce PDP ce ta yi nasara a zaɓen gwamna
  • Gwamnatin Tinubu ta sanar da dakatar da harajin (VAT) kan man dizal na tsawon watanni 6
  • Matsayar da aka cimma a taron Gwamnatin Tarayya, NUC da TUC – Minista Idris

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.