• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

TAMBAYOYI 10 da Shugaba Buhari Zai Amsa Da Kansa, Daga Salisu Ismail Kabuga

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
December 12, 2021
in Ra'ayi
0
Twitter ta cire kalaman da Buhari ya yi wa ‘yan IPOB barazanar’ gwamnati zata bi da su ta irin yaren da su ka fi fahimta’

Tabbas idan kaji korafi akwai rashin gamsuwa kamar yadda indai kaji tambaya akwai abinda ya shigewa mutum duhu.

Assalamu Alaika Ya Shugaba Muhammad Buhari, Shugaban Najeriya.

Duba da ya yanayin yadda lamarin tsaro da sauran harkokin rayuwa, Wadan da sai da rai da lafiya ake batunsu suka kara tabarbarewa a Najeriya, Musamman Arewa, Yadda batun Ta’addanci da zullumin kai farmaki a garuruwa da hanyoyi, da wajajen noma ko wajajen neman halak (Kasuwanni) suka kara jefa rayuwar Takala cikin kunci, Sune dalilan rubuta wannan Wasika “Kai-Tsaye” cikin girmamawa gare ka.

Abinda yasa wannan wasika ta zama “Kai-Tsaye” kuma da sigar tambaya gare Ka ya Shugaban Najeriya Muhamnadu Buhari shine, Mu dai a Muslinci munkwana da sanin cewa akwai abinda aka yadda wani zai iyayi a madadin wani, Yayin da wani lamarin kuma kowa sai dai yayiwa kansa, Ma’ana wani baya wakiltar wani.

Haka kuma, Su kansu a abubuwan da ake iya bada wakilcin matukar akwai abinda ya shiga duhu tsakanin wanda aka aikawa wakilin da kuma wakilin, akwai damar tafiya kai tsaye zuwa ga wanda ya bada wakilcin, wannan shine dalilin neman wannan amsar daga gare ka Shugaban mu, Muhammadu Buhari domin kaine wanda Al’umar Najeriya muka dankawa Amanar jagorancin mu.

Mai Girma Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Kasan cewa dukkannin Dan Adam Gajiyayye ne kuma Ajizine, Yakan dada himma ko ya rage a Al’amuran rayuwa, Hakan yasa Amsa wadannan (TAMBAYOYI GUDA 10) da kanka nake da yakinin ko ba komai wata hanyace da za kasan matsayin da Kake wanda mu kuma Yan’Najeriya muma zamu fa’idantu wajen ganin sauyi a zahiri yayin da Allah ya baka ikon amsawa kanka-da-kanka wadannan TAMBAYOYI wadanda basa bukatar wakilcin wani mukarrabin Ka.

Ga Tambayoyin daya-bayan-daya, wadanda Allah yasa ni ban yisu da kudurin izgili ko wata manufa ba, face na ganin Al’amuran kasa sun gyaru, wadan da kuma nake fatan zasu samu duba na tsanaki.

{1} Ya Shugaba Muhammadu Buhari, Anya kuwa Kana iya tuna yadda a baya kafin mu zabe ka, Ka dinga kushe Shugabannin baya saboda abinda mu da Kai muka yadda sakaci ne wajen iya jagorancin Yan’Najeriya ?

{2} Anya kuwa Kana tuna yadda Ka dinga bibiyar Yan’Najeriya domin mu yarda zaka iya share mana hawaye har muka aminta muka baka Amanar kanmu data rayuka da dukiyoyin mu da hakkin kare mutuncin mu a 2015 ?

{3} Anya kuwa Kana iya tuna rahotannin yadda tsuffi masu shekaru da yawa (Old-ages) da Mata masu juna biyu (Pregnant women) da yadda wadansu daga cikin wadan da ke jinya a Gida dana Asbitoci suka rarrafa suka je suka wuni a layin zabe cikin kishin ruwa da yunwa da zafin rana domin zabar Ka ?

{4} Anya kuwa Kana iya tuna yadda Yan’Najeriya (Talakawa) suka ki ci, Suka ki sha, Suka dinga kankare kati domin aika maka da tallafin kudi domin Ka kai ga Nasara a zaben 2015 ?

{5} Anya kuwa Kana iya tuna yadda rashin lafiya wadda tana kan kowa ta same ka, Jin kadan bayan an zabe ka, Talakawan da suka zabe Ka suka kasa zaune suka kasa tsaye a gidajensu da makarantunsu da Masallatai da Majalisu dare da rana suka dinga yi maka addu’a domin ka samu lafiya ka futar dasu daga takaici ?

{6} Anya kuwa Shugaba Buhari a matsayin Ka na Musulmi kana iya tuna kalaman dake cikin rantsuwar kama mulki da ka saba lokutan rantsar dakai a Abuja da sauran jawaban da kayi a ranar ?

{7} Shin Shugaba Buhari Kama yarda cewa Najeriya da Yan’Najeriya musamman Talakan Arewa na cikin mawuyacin hali da zullimin tsaro ?

{8} Ya Shugaba Muhammadu Buhari shin Kasan cewa yin tallaki domin jajantawa da yin sannu hadi da addu’a ga wanda ke cikin damuwa koda bazai samu waraka ba abune mai dadi ga wanda ke cikin irin wannan hali? Kamar yadda sanda ka kwanta rashin lafiya a Landan Talakawan ka sukai tayi maka addu’a harda yin yanka da bada sadaqa, wanda nasan a lokacin inda ace Birnin Landan kamar nisan Jakara zuwa Gauron Dutse yake da duk da baza’a basu damar ganin ka ba, dasun yi dafifi a garin da kake jinya domin nuna Alhini amma Kai gashi gari ya gari, jirgi kawai zaka hawo ka jajantawa Katsinawa da Sokkwatawa da sauran gururuwan Arewa amma abin ya faskara.

{9} Har ila yau, Anya kuwa Buhari a matsayin Ka na Musulmi wanda ya samu tarbiyyar Kasar Hausa, Kayi makarantar addini kamar yadda duk Musulmi keyi, Ka yarda cewa akwai hisabi bayan mutuwa kuma cikin hisabin za’a tambayeka duk abinda kayi har da dalilai da sanadiyyar rayukan mutane da mutuncin suka salwanta a karkashin ikon ka ?

{10} Shin sai a wanne lokacin ne Shugaba Buhari Kake zatan Alkawura da kuma kyawawan kudurori da ka zawarci kuri’un Yan’Najeriya za su cika, In kuma kai kanka ya yanke haso, abin yafi karfin ka to yaushe zaka yiwa Yan’Najeriya bayani kai tsaye saboda musan mataki na gaba?

Wadannan sune jerin Tambayoyi ko kuma ka kallesu a matsayin tuhumar da indai Allah ya baka iko ka iya amsawa Kanka-da-Kanka su kuma ka dauki matakin da ya dace yanzu-yanzu to kuwa nan take muma zamu ji amsar a jikin mu da kuma ganin amsar da idan mu, domin amsar Tambayoyin kamar yadda nace a aikace Yan’Najeriya zamu gani.

Allah ya baka ikon dubawa dana daukar matakin da ya dace akan lokaci.

Ko wanne Dan kasa da iyakacin aikin da hurumin kundun mulki ya sahale masa, wannan shine nawa hurumin a matsayin na na Dan Jarida mai fatan ganin Kasata, Najeriya ta kyautatu.

– Comrade Salisu Ismail Kabuga salkabuga@gmail.com
+2348052529040

Tags: AbujaBuhariHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

2023: Zan tabbatar an yi sahihin zaɓe a Najeriya – Buhari

Next Post

RASHIN TSARO: Mutum 63 suka rasu a Najeriya cikin makon da ya gabata

Premium Times Hausa

Premium Times Hausa

Next Post
BIDIYON HARBO JIRGI: Shirgegen Karya Boko Haram su ke yi – In ji Rundunar Sojin saman Najeriya

RASHIN TSARO: Mutum 63 suka rasu a Najeriya cikin makon da ya gabata

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • JIRAN TSAMMANI: Tinubu zai saka wa waɗanda su ka yi wa APC hidima da waɗanda su ka wahala saboda jam’iyya – Marafa
  • Uba Sani ya yi sabbin nade-nade 27, ya nada Sani Liman shugaban ma’aikatan fadar gwamnati
  • SHUGABANCIN MAJALISAR DATTAWA: ‘A saka min wahalar da na yi wa APC, a ba ni shugabancin Majalisar Dattawa’ – Osita Izunaso
  • SHUGABANCIN MAJALISA: ‘Ba zan janye wa kowa ba, amma na ‘jone’ da guruf ɗin Abdul’aziz Yari’ – Orji Kalu
  • Kamfanin mai na kasa ya kara kudin litar mai daga N189 zuwa N537

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.