• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

RASHIN TSARO: An bada rahoton kama matafiya 70 tsakanin Kaduna zuwa Birnin Gwari

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
December 25, 2021
in Labarai daga Jihohi
0
KUDU TA DAGULE: Rubdugun kisan ‘yan sanda a Akwa Ibom da Ribas

An bada rahoton yin garkuwa da matafiya fiye da 70 a kan hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari, a Jihar Kaduna.

Gidan Talbijin na Channels ya bada rahoton cewa an tare matafiyan a daidai ƙauyen Udawa gaba kaɗan da Buruku, a Ƙaramar Hukumar Chikun a Jihar Kaduna, a ranar Laraba.

Wani ganau a inda aka yi garkuwa da matafiyan, ya ce waɗanda aka sace ɗin duk a cikin motocin fasinjoji su ke, kuma akasarin su ‘yan tireda ne, kuma ‘yan bindiga ne su ka yi garkuwa da su.

Yayin da ganau su ka ce an kwashe sama da mutum 70, Rundunar ‘Yan Sandan Kaduna ta ce an ceto mutum 48 daga baya.

Kakakin Yaɗa Labaran ‘Yan Sandan Jihar Kaduna, Mohammed Jalige, ya ce zaratan ‘yan sanda da ke Bukuru masu yi wa motoci rakiya, sun faɗa tarkon ‘yan bindiga, inda su ka buɗe masu wuta.

Sai dai kuma sun yi bata-kashi inda su ka ƙwato mutum 48. Ya ƙara da cewa ba a raunata ɗan sanda ko ɗaya ba.

Kwashe matafiyan 70 a hanyar Birnin Gwari, ya faru ne wata ɗaya bayan jaridar Daily Trust ta buga ra’ayin ta cewa “Rayukan ‘Yan Arewa Ba Su Da Daraja A Karkashin Gwamnatin Buhari”.

Wannan kakkauran rubutu ne ta kai Buhari ya yi wa Daily Trust martani kan zazzafan ra’ayin da ta buga kan sakacin matsalar tsaro.

Fadar Shugaban Ƙasa ta maida martani ga jaridar Daily Trust, dsngane da wani kakkausan Ra’ayin Jarida, wanda ta buga mai ɗauke ya zafafawa kan Shugaba Muhammadu Buhari bisa abin da ta kira “Rayukan ‘Yan Arewa Ba Shi Wata Daraja A Gwamnatin Buhari.”

A cikin rubutun, Daily Trust ta yi wa Buhari tatas, tare da fitowa ɓaro-ɓaro ta bayyana cewa ya kasa kare rayukan al’ummar Najeriya, musamman yankin Arewa, mazaɓar da ya fito.

Jaridar bayan ta zayyana irin kashe-kashen da ake fama da su a kwanan nan, ta kuma yi waiwaye baya kafin Buhari ya hau mulki, inda ta tunatar da shi cewa a lokacin gwamnatin baya ya riƙa fitowa ya na ɓaɓatun cewa an kasa kare rayukan jama’a.

Premium Times ta sha buga labaran irin mawuyacin halin ƙuncin da al’ummar jihohin Sokoto, Katsina, Zamfara, Kebbi, Kaduna da Neja ke ciki. Ire-iren waɗannan kashe-kashen ne da garkuwa da mutane ana karɓar kuɗin fansa ya sa Daily Trust ta fito a karon farko ta ce rayukan ‘yan Najeriya ba su da wata daraja a ƙarƙashin gwamnatin Buhari.

Har ila yau, jaridar ta bada misali cike da damuwa ganin yadda Buhari ke yin ko-in-kula wajen kai ziyarar ƙarfafa wa talakawa guiwa, waɗanda su ne dai su ka sadaukar da rayuka da dukiyoyin su wajen zaɓen Buhari.

A ɗaya gefen, Trust ta ragargaji Buhari saboda garzayawa bikin zagayowar ranar haihuwar Bisi Akande a Legas, a yankin Arewa da ake kashe-kashe kuma, sai ya tura wakilci.

“Jama’a mu na gabatar maku da Arewacin Najeriya, yankin da rayuwar jama’ar sa ba ta da wata daraja a ƙarƙashin mulkin Buhari. Jama’ar da su ka fito dafifi su ka zaɓe shi sau biyar a tsawon shekarun da ya shafe ya na haƙilon sai ya zama shugaban ƙasa.”

Sai dai kuma a martanin da Fadar Shugaban Ƙasa ta maida wa Trust, Mai ɗauke da sa hannun Garba Shehu, Kakakin Fadar Shugaban Ƙasa, ya bayyana kakkausan rubutun da Trui ta yi cewa akwai rashin adalci a cikinsu.

Garba Shehu ya yi bayanin irin ƙoƙarin da gwamnatin Buhari ke yi wajen ganin an magance matsalar tsaro. Sannan kuma ya bayyana yadda lamarin ba tun yau ya zama murɗaɗɗe ba.

Haka kuma ya tunatar cewa matsalar ‘yan bindiga ta zama ruwan-dare a Afrika ta Yamma, musamman daga Burkina Fasso, Mali, Nijar da wasu ƙasashen da daga can guguwar bala’in ta bugo zuwa Arewacin Najeriya.

Shehu ya yarda akwai matsalolin, amma kuma ya nuna yadda ake ƙoƙarin kawar da su, kamar yadda ya ce an kusa cin ƙarfin Boko Haram.

Tags: AbujaBirnin GwariHausaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Kwanan nan za a ƙara ɗaukar matasan N-Power 400,000 – Minista Sadiya

Next Post

ZAƁEN 2023: Yawan masu rajistar zaɓe a Nijeriya sun haura na sauran ƙasashen Afrika ta Yamma – INEC

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Yawan hare-hare kan ofisoshin INEC zai iya kawo wa zabukan 2023 cikas -Farfesa Yakubu

ZAƁEN 2023: Yawan masu rajistar zaɓe a Nijeriya sun haura na sauran ƙasashen Afrika ta Yamma - INEC

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati
  • Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki
  • TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna
  • Gwamnatin Kano ta hana lika fastoci a ginegine a fadin jihar
  • Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 58, sun kama wasu 161 a cikin makonni biyu a yankin Arewacin Najeriya

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.