• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

‘OMICRON’ FA DA GASKE TA KE YI: Mutum 2,989 sun kamu da korona a ranar Talata, 4 sun mutu a ranar

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
December 22, 2021
in Kiwon Lafiya
0

Hukumar Daƙile Cututtuka Masu Yaɗuwa (NCDC) ta bayyana adadin mutum 2,989 da ta ce sun kamu da cutar korona a Talata.

NCDC ta ce cutar ta kashe mutum huɗu a ranar, wadda ita ce ranar da aka fi samun yawan masu ɗauke da korona a ƙasar nan, tun bayan ɓullar cutar a karon farko ciki Janairu 2020.

‘Omicron’ ita ce nau’in cutar korona ta 4, wadda kuma masana ilmin cututtuka masu yaɗuwa su ka ce ta na da illa matuƙa.

Daga cikin jihohi 10 da Babban Birnin Tarayya inda aka samu wannan adadin kusan mutum 3,000, Jihar Legas ce kan gaba da mutum 1,552. Sai kuma FCT Abuja mai mutum 197. Ta uku ita ce Jihar Edo mai mutum 155.

Wannan yawan adadin masu ɗauke da korona mafi yawa a ƙasar nan a rana ɗaya, ya zo ne makonni uku bayan Gwamnatin Tarayya ta babbatar da samun allurar rigakafi miliyan 1 waɗanda lokacin amfani da su ya wuce.

Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da cewa an samu allurar rigakafin korona har kwalabe miliyan ɗaya, waɗanda lokacin da ya kamata a yi amfani da su ya wuce (expiry date).

Sai dai kuma gwamnati ta ce wa’adin na su ya ƙare ne saboda ba su da tsawon shekarun daɗewa ajiye ba a yi amfani da su ba.

Sanarwar dai Ministan Harkokin Lafiya Osagie Ehanire ne ya sa mata hannu, mai ɗauke da ranar 8 Ga Disamba, ya ce
an janye alluran miliyan ɗaya, kuma Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC) za ta lalata su.

Sai dai kuma Ministan Lafiya ɗin ya ƙi bayyana adadin yawan kwalaben allurar da kuma sunan kamfanin da ya haɗa ruwan allurar.

Sai dai kuma wata majiya da ke da kusanci da Mai’aikatar Lafiya, ya shaida wa Kamfanin Dillacin Labarai na Reuters, cewa alllurar rigakafin kamfanin AstraZeneca ce (AZN.L), wadda aka shigo da ita Najeriya ta hannun COVAX, bisa jagorancin GAVI mai alaƙa da Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO).

Yayin da Reuters ta bayyana cewa kwalabe miliyan ɗaya ne, wata majiya da ta san adadin kwalaben ta shaida wa PREMIUM TIMES cewa yawan waɗanda su ka lalacen ba su kai miliyan ɗaya ba. Amma dai an tabbatar cewa duk a cikin watan Nuwamba ne wa’adin lokacin amfani da su ya wuce.

Reuters ta buga cewa kwalaben rigakafin korona miliyan ɗaya sun lalace a Najeriya, daidai lokacin da ake fama da matsanancin ƙarancin rigakafin ta korona a Afirka baki ɗaya. A ranar Laraba ce kafar yaɗa labaran ta Reuters ta buga wannan labari.

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce kashi 4 bisa 100 na ‘yan Najeriya miliyan 206 ne kaɗai aka yi wa rigakafin korona.

Wata majiya kuma ta shaida wa wannan jarida cewa yawancin lalatattun kwalaben rigakafin, sun iso Najeriya ne ana sauran makonni huɗu ko biyar wa’adin amfani da su ya wuce. Shi ya sa duk ƙoƙarin da mahukuntan harkokin lafiya su ka yi domin a yi amfani da su kafin wa’adin su ya wuce, ba a samu nasara ba.

Har yanzu dai ana ci gaba da ƙidaya adadin waɗanda lokacin amfani da su ɗin ya wuce.

Hukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko (NPHCDA), wadda ita ke da alhakin yi wa jama’a rigakafi, ta shaida wa Reuters cewa har yanzu ana tattara bayanan adadin kwalaben allurar rigakafin da Najeriya ta karɓa. Kuma za a sanar nan da ‘yan kwanaki.

WHO ta ce baya ga waɗanda su ka lalace ɗin, akwai ma wasu kwalaben allurar rigakafi har 800,000 da wa’adin amfani da su zai ƙare cikin Oktoba na watan jiya, amma sai aka yi gaggawar ɗirka wa jama’a allura da su kafin lokacin wucewar amfani da su ɗin ya zo.

Tags: AbujaAbuja NewsHausaLabaariLabaraiNajeriyaNewsNPHCDAOmicron
Previous Post

BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

Next Post

ƘUDIRIN GYARAN ZAƁE: Sama da Sanatoci 73 sun rattaba hannun kafa sabuwar dokar zaɓe ta hanyar bijire wa Buhari -Sanata Sekibo

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Majalisar Tarayya ta yi fatali da kudirin neman halasta noma da tu’ammali da wiwi

ƘUDIRIN GYARAN ZAƁE: Sama da Sanatoci 73 sun rattaba hannun kafa sabuwar dokar zaɓe ta hanyar bijire wa Buhari -Sanata Sekibo

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • MACE MAI KAMAR MAZA: Yadda Falmata ta kutsa cikin sana’ar gyarar waya ta yi zarra
  • Tinubu ya umarci jami’an tsaro su yi ƙumumuwa, su ceto ɗaliban Jami’ar Zamfara daga hannun ‘yan bindiga
  • Kwararrun likitocin hakora 84 kacal ake da su a Najeriya – NAPD
  • SHUGABANCIN APC: Ko biyayyar da Ganduje ke wa Tinubu za ta sa ya yi kargo a ɗigirgiren shugabancin APC?
  • SAKAMAKON AMBALIYA: Yadda yunwa ke nuƙurƙusa da kisan talakawa a yankunan Arewa

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.