• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Ma’aikatun Gwamnati sun ɓoye sunayen mutanen da su ka biya naira biliyan 15 -Ofishin Binciken Kuɗaɗe

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
December 18, 2021
in Manyan Labarai
0
ABUJA: Ma’aikatan gwamnati ba su dawo aiki ba duk da kammala hutun Kirismeti

Wani rahoto da Ofishin Babban Mai Binciken Kuɗaɗe na Tarayya ya fitar, ya tabbatar da yadda wasu ma’aikatun gwamnati su ka ɓoye sunayen mutanen da su ka ci moriyar naira biliyan 15 ɗin da aka karkatar ba bisa ƙa’ida ba.

Ofishin ya gano haka ne a cikin rahoton kashe-kashen kuɗaɗen gwamnatin tarayya na 2019, wanda bincike ya gani cike ya ke da harƙallar karkatar da biliyoyin nairori a asirce.

Babban Mai Binciken Kuɗaɗe ya ce ya samu ma’aikatu har 37 da irin wannan laifin karya dokar kashe kuɗaɗen gwamnati, ta hanyar gabzar kuɗaɗe a biya wasu ɗaiɗaikun jama’a a asirce, ba tare da bayyana sunayen ko wane ba.

Rahoton ya umarci Babban Akanta Janar na Tarayya ya sa ma’aikatun su bayyana sunayen waɗanda aka bai wa kuɗaɗen, ko kuma ya hukunta su kamar yadda doka ta tanadar.

Wala-wala Da Walle-wallen Naira Biliyan 323.5 Cikin 2019:

Yadda Ma’aikatun Gwamnati su ka yi wala-wala da naira biliyan 323.5 cikin 2019 – Rahoton Gwamnatin Tarayya.

Ofishin Mai Binciken Kuɗaɗe na Tarayya, ya fitar da sanarwar cewa Ma’aikatun Gwamnatin Tarayya, Hukumomi da Cibiyoyin Gwamnantin Tarayya sun kasa bayyana yadda su ka yi da aƙalla naira biliyan 323.5 a cikin 2019.

Ma’aikatun Gwamnatin Tarayya 27 ne aka kama da laifin wannan gagarimar harƙalla.

Rahoton ya kama ofisoshi da ma’aikatu da laifin kasa yin cikakken bayanin yadda su ka kashe maƙudan biliyoyin kuɗaɗe ba bisa ƙa’ida ba.

Sannan kuma ƙiri-ƙiri sun ƙi maida sauran maƙudan biliyoyin nairorin da ba su kashe ba a ƙarshen shekara a asusun tarayya da ke Babban Bankin Najeriya (CBN).

Binciken da aka gano ya tabbatar da cewa ma’aikatun sun riƙa biyan ma’aikatan su biliyoyin kuɗaɗe a matsayin alawus-alawus, ba tare da neman izni ba.

Sannan kuma sun ƙi maida wa CBN biliyoyin kuɗaɗen da ba su kashe a ƙarshen shekara ba, kamar yadda doka ta tanadar, ta ce tilas a riƙa yi.

Kuma ma’aikatu sun riƙa bada kwangiloli ba tare da bin ƙa’ida ba.

Haka kuma an riƙa dumbuzar miliyoyin kuɗaɗe ana biyan ma’aikata ba tare da an shirya bacar biyan kuɗaɗe ba.

An samu ma’aikatu 20 da laifin sun biya alawus-alawus har na naira biliyan 132.5 ba bisa ƙa’ida ba, kuma ba tare da an amince a biya kuɗaɗen ba.

Kamfanin Buga Kuɗaɗe na Najeriya (Nigeria Printing and Minting Company) ya zabge naira biliyan 97 ya biya kuɗaɗen alawus ba tare da neman amincewa ba.

Hukumar Kula da Manyan Kwalejojin Ilmi na Tarayya da ke da hedikwata a Abuja, ta kashe Naira biliyan 2 ba bisa ƙa’ida ba. Ita ce hukumar da ta fi kashe mafi ƙanƙantar kuɗaɗe.

Wasu ma’aikatu 15 kuma sun ƙi damƙa wa Gwamnatin Tarayya harajin da su ka tara cikin 2019, har na naira biliyan 127.1.

A cikin su, Hukumar Kwastan ta Ƙasa ce ta fi ƙin damƙa wa gwamnatin tarayya abin da ta tara, har Naira biliyan 125.

Ofishin Mai Binciken Kuɗaɗe na Tarayya, ya ce ma’aikatun dai sun karya dokar da ke cikin ƙumshiyar bayanai na 415 a cikin Dokar Sa-ido Kan Kuɗaɗen Gwamnatin Tarayya.

Tags: AbujagwamnatiHausaLabaraiMa'aikatanNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

RIKICIN APC A KANO: Kotu ta kori ƙarar da ɓangaren Ganduje ya sake shigarwa, an ce su biya Ɗanzago naira miliyan 1 saboda ɓata masa lokaci

Next Post

CIKAR BUHARI SHEKARU 79: “Idan na sauka mulki, Daura zan koma na kula da gona da shanu na”

Ashafa Murnai

CIKAR BUHARI SHEKARU 79: "Idan na sauka mulki, Daura zan koma na kula da gona da shanu na"

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Wike ya soke lasisin mallakar filayen wasu jigajigan Najeriya ciki har da Peter Obi
  • Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa
  • Kotu ta bada belin mutumin da ke zargin wani da sace masa ‘gaba’
  • Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun
  • DOKAR HANA ZIRGA-ZIRGA: Garƙame mu da aka yi a Kano ya jawo mana hasara a Kasuwa, an jefa mutane ciki takura

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.