• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

    Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

    Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su

    DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Kashi 3% bisa 100% kaɗai na ƴan Najeriya aka yi wa rigakafin korona – Gwamnatin Tarayya

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
December 5, 2021
in Babban Labari, Kiwon Lafiya
0
BAYYANAR KORONA NAU’IN ‘OMICRON’ A NAJERIYA: Majalisar Tarayya ta gargaɗi NCDC da Ma’aikatar Lafiya kada su yi wasa da rayukan jama’a

An employee draws up a syringe with the Pfizer vaccine against the coronavirus and the COVID-19 disease at vaccination bus in Berlin, Germany, Tuesday, Nov. 23, 2021. Germany battles rising numbers of coronavirus infections. (Kay Nietfeld/dpa via AP)

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa har yau kashi 3% bisa 100% kaɗai na ‘yan Najeriya aka yi wa rigakafin allurar cutar korona.

Ministan Yaɗa Labarai Lai Mohammed ne ya bayyana haka, a Taron Buɗe Ido na Mallakin Majalisar Ɗinkin Duniya, wanda aka shirya a Madrid, Babban Birnin Spain.

Cikin wata sanarwar da Kakakin Yaɗa Labarai na Minista Lai, mai suna Segun Adeyemi ya fitar, ta bayyana cewa wannan matsala na faruwa ne saboda kasa samun rigakafin a wadace da ƙasashe masu tasowa, ciki har da Najeriya.

Lai ya ce kasa samun sukunin yi wa jama’a da dama rigakafi a ƙasashe masu tasowa, zai iya shafar ci gaban da su kan su manyan ƙasashen duniya su ka samu yajen yaƙi da cutar korona.

“Ƙarancin waɗanda aka yi wa allurar rigakafin korona a ƙasashe masu tasowa, zai sa cutar ta riƙa ƙwai ta na kyankyashewa, ta ci gaba da addabar ƙasashe masu tasowa.

“A Najeriya duk da mun fi kowace ƙasa yawan jama’a da ƙarfin tattalin arziki, har yau mutunen da aka yi wa allurar ba su fi kashi 3 bisa 100 ba. Kuma na tabbatar akwai ƙasashe da yawa waɗanda yawan waɗanda suka yi wa rigakafin bai kai yawan kashi 3 bisa 100 na yawan waɗanda Najeriya ta yi wa ba.

Premium Times Hausa ta buga labarin yadda matafiya biyu suka shigo da mummunar korona samfurin ‘Omicron’ cikin Najeriya.

Hukumar Daƙile Cututtuka Masu Yaɗuwa (NCDC) ta bayyana cewa cutar korona samfurin Omicron mai saurin maƙure mutum ta kashe, ta shigo Najeriya.

Cikin jawabin da Babban Daraktan NCDC, Ifedayo Adetifa ya fitar a ranar Talata da dare, ya ce an samu wasu matafiya mutum biyu da su ka shigo da cutar daga Afrika ta Kudu.

Ya ce an tabbatar da haka ɗin bayan wani gwaji da aka yi a Babban Ɗakin Gwajin Abuja.

Wannan sanarwa ta zo ne kwanaki biyu bayan ƙasar Kanada ta bayyana cewa an matafiya biyu daga Najeriya ɗauke da cutar korona samfurin Omicron a Kanada.

A kan haka, NCDC ta ce ta ƙara miƙewa tsaye wajen tsaurara matakai.

Sannan kuma ta na ƙara kira da a gaggauta zuwa ana yin rigakafin korona.

Wannan jarida a ranar Talata ta buga labarin cewa Samfurin ‘Omicron’ mai saurin maƙure mutum ta kashe ba ta iso Najeriya ba.

Hukumar Daƙile Cututtuka Masu Yaɗuwa (NCDC) ta bayyana cewa sabuwar korona mai saurin maƙure mutum ta kashe farat ɗaya ba ta shigo Najeriya ba.

Sabuwar cutar ta korona samfurin Omicron (SARS-Cov-2) dai a yanzu ta tashi hankulan duniya, inda a na ta ɓangaren Najeriya ta haramta wa ‘yan ƙasar nan shiga ƙasahe irin su Afrika ta Kudu, Botswana, Italy, Jamus, Belgium da Birtaniya, inda cutar ta ɓulla.

Cikin wata sanarwa da NCDC ta fitar raanr Asabar da dare, Darakta Janar na hukumar, Ifedayo Aderifa ya ce cibiyar NCDC na sa-ido tare da lura da halin sa ake ciki kada cutar ta shammaci ƙasar nan.

Ya ce kuma duk halin da NCDC ke ciki, za ta riƙa sanar da jama’a

Omicron: Korona Mai Saurin Kisa: NCDC ta ce har yanzu dai babu wani rahoton wannan sabuwar cuta ta yi kisa a Najeriya, amma fa an gano sagwangwaman ta har guda 126.

“Gano sagwangwaman wannan sabuwar cuta tare da gami da fantsamar cutar a Afrika ta Kudu, hakan ya tabbatar da cewa wannan cutar ta na saurin yaɗuwa a cikin mutane.

Amurka Da Turai Sun Ƙaƙaba Wa Ƙasashen Afrika Takunkumin Hana Zirga-zirga Cikin Su:

Wasu fitattun ‘yan Najeriya ciki har da Shugaban Bankin Bunƙasa Afrika (AIB), Akinwumi Adesina, sun yi tir da yadda Turai da Amurka su ka ƙaƙaba wa Afrika dokar shiga ƙasashen su, saboda an samu bayyanar cutar korona samfurin Omicron ta ɓulla a Afrika ta Kudu.

Alakija wadda ita ma ta yi wannan tir ɗin a hirar ta da BBC, ta ragargaji ƙasar Amurika da Turai bisa yi wa sauran ƙasashen Afrika kudin-goro, ake gallaza masu a kan laifin da ba kowace daga cikin su ta aikatawa ba.

“Alƙaluman masu bincike ya nuna cewa korona samfurin Omicron da ta ɓulla a Afrika ta Kudu, ta na saurin kama jikin mutum, kuma ta kan yi kisan farat-faɗa.” Inji Hukumar Kula da Lafiya ta Majalisar Ɗinkin Duniya (WHO).

Baya ga Afrika ta Kudu, korona samfurin Omicron, ta bayyana a ƙasashen Isra’ila, Malawi, Botswana, Birtaniya, Jamus, Italy, Belgium, Hong Kong da wasu ƙasashe da dama.

Tags: AbujaHausakoronaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Lambobin waya miliyan 70 ne ba su da rajistar banki (BVN) a Najeriya – Shugaban eTranzact

Next Post

KORONA NAU’IN ‘OMICRON’: Birtaniya da Canada sun hana kowane ɗan Najeriya shiga ƙasashen su, sai yadda hali ya yi

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
A KIMTSA A SHIRYA: Matafiya biyu sun shigo da mummunar korona samfurin ‘Omicron’ cikin Najeriya -NCDC

KORONA NAU'IN 'OMICRON': Birtaniya da Canada sun hana kowane ɗan Najeriya shiga ƙasashen su, sai yadda hali ya yi

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Mutum sama da 7000 sun kamu da cutar diphtheria, cutar ta yi ajalin mutum 453
  • Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60
  • Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara
  • Yadda Nijeriya Ta Ɗau Saiti Gadan-gadan a Cikin Gida da Waje Ƙarƙashin Mulkin Tinubu, Daga Mohammed Idris
  • Nan da watanni uku, Jami’ar Franco-British za ta fara aiki gadan-gadan a Kaduna – Farfesa Gwarzo

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.