• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ƴan sanda sun ceto ƙananan yara 50 da aka kulle cikin kurkukun wani coci a ƙarƙashin ƙasa, a Ondo

    ‘Na sadaukar da rayuwa ta ga Najeriya’ – Inji sojan da mahara su ka kashe a harin Shiroro

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama

    HARIN JIRGIN KASA: Ɗaya daga cikin waɗanda ƴan bindiga suka saki ta yi zanga-zanga a Kaduna

    Hasalallun Sanatocin APCn da su ka faɗi zaɓen fidda-gwani sun gana da Buhari

    Abubuwan da ya kamata a sani game da tsarin amfani da dabaru biyu wajen yin rajistar masu zabe – Nazarin DUBAWA

    INEC ba za ta rufe rajistar zaɓen 2023 a ƙarshen Yuni ba – Farfesa Yakubu

    Buhari ya rantsar da sabon Cif Joji na riƙo

    Teacher

    Gwamnati ta umarci makarantu su fara amfani da Tsarin Ƙara wa Malamai Shekarun Ritaya

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

Gaskiyar managa ita ce cocin RCCG bata bude shafin hada saurayi da budurwa ba, amma wani sashen cocin yayi haka- Binciken DUBAWA

Silas JonathanbySilas Jonathan
December 27, 2021
in Rahotanni
0
RCCG

RCCG

Zargi: Wani labarin da ya bulla a shafin twitter na zargin wai cocin RCCG ya kadamar da shafin yanar gizon da ke taya maza da mata samun masoya.

Wani hoton da ya fara bulla a shafin today.ng na zargin wai cocin Redeemed Christian Church of God ya kaddamar da shafin da zai taimaki maza da mata su sami masoya.

Wannan labarin ya janyo cece-kuce a shafin twitter inda wasu suka fara yin rajista a shafin suna rubutan barkwanci.

Wani mai mafani da shafin tiwita Daniel Regha (@DaniekRegha) ya soki wannan mataki yana cewa da matsalar rashin tsaron da ake fa ma da ita wannan matakin ba shi da hikima. Ya kuma yada cewa za’a yi amfani da wannan kafa a yaudari mutane da yawa dan ba kowa ne zai kasance salihi ba.

Wata mai amfani da shafin tiwita kuwa mai sun a Omotara Akanni (@_theladymo) sunanta da shekarunta da lambar wayarta ta rubuta ta wallafa.

Cecekucen da ya biyo bayan wannan batu ya sa muka yanke shawarar binciken gaskiyar lamarin

Tantancewa

Dubawa ta fara da binciken tushen labarin inda ta gano cewa jaridar Today (@todayng) ce ta fara wallafa labarin ranar alhamis 2 ga watan Disemba 2021 da karfe 1:37. Wannan ya nuna mana cewa jaridar Today ce mafarin labarin.

A shafin tiwita an sake wallafa labarin har sau 819, wasu 1,234 sun yi amfani da labarin sun yi tsokaci a yayin da wasu 1,422 suka nuna alaman gamsuwa da labarin wato “like”. Today ta kuma sanya adireshin inda mutun zai iya karanta cikakken labarin a jaridar ta.

Da muka yi binciken mahimman kalmomi, binciken ya sake kai mu shafin jaridar Today, zuwa labari mai taken RCCG ya kaddamar da dandalin masoya a yanar gizo.” A cewar wannan rahoton. Reshen City of David, a karkashin jagorancin Pastor Idowu Iluyomade ya kaddamar da shafin da zai taimakawa wadanda suka manyanta wajen samun masoya.

Sauran shafuka irin su Channels da jaridar Punch su ma sun wallafa labarin. Sai dai gidan talbijin na Channels ya yi amfani da take daban mai cewa, “Babu aure a sama: Cocin RCCG ya kaddamar da shafi mai sadar da masoya”

Rahoton ya kuma bayyana cewa daya daga cikin cocinan RCCG ne ya kaddamar da shafin ba dungun cocinan da ke kasar ba.

Domin wannan yawan banbancin na kanu, Dubawa ta tafi shafin RCCG amma ba mu ga wani abu mai kama da haka ba. Dan haka sai muka tuntubi lambar wayar da muka gani a shafin ta whatsapp wanda ya tabbatar mana cewa lallai daya daga cikin cocunan da ke Legas ya yi haka

“Ina kwana? Wannan gaskiya ne?” sakon ya fada
Daga nan mun sake zuwa shafin da jaridar Punch ta ambata sai mu ka ga cewa an sanya wata sanarwar da ke cewa an daina rajista a shafin samun mosayan.

A karshe

Bincikenmu ya nuna mana cewa daya daga cikin rassan cocin RCCG ya kaddamar da shafin da zai sada masoya sai dai ba duka cocin ne ta yi haka ba. Dan haka akwai yaudara a ciki saboda maimakon a rubuta wani bangaren cocin ne ya ke yin haka sai aka nuna kamar duka ilahirin cocin ne ya kaddamar da hakan.

Tags: AbujaDubawaHausaLabaraiNajeriyaNewsRCCG
Previous Post

AREWA A HANNUN ‘YAN BINDIGA: Mahara sun fasa sun kashe mutum 7, sun kwashi matan aure da ‘yan mata 33 a Zamfara

Next Post

Tantagaryar rashin mutunci ne idan ‘yan majalisa na APC suka nemi tirsasa dokar da Buhari ya ƙi sa wa hannu -Fadar Shugaban Ƙasa

Next Post
SAKA SAKAMAKON ZABE A YANAR GIZO: An kicime a majalisar Dattawa

Tantagaryar rashin mutunci ne idan 'yan majalisa na APC suka nemi tirsasa dokar da Buhari ya ƙi sa wa hannu -Fadar Shugaban Ƙasa

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ka zo ka yi mini mataimaki kawai – Kwankwaso ga Peter Obi
  • RIKICIN KWANCE WA ATIKU ZANI A KASUWA: Rundunar PDP ɓangaren Wike sun nemi a tsige Ayu, Shugaban Jam’iyya
  • YADDA KALLO YA KOMA OGUN: Obasanjo ya karaɗe Abeokuta ya na ɗaukar fasinja da Keke NAPEP
  • Ƴan sanda sun ceto ƙananan yara 50 da aka kulle cikin kurkukun wani coci a ƙarƙashin ƙasa, a Ondo
  • Mutum 77 sun kamu da Kanjamau a jihar Taraba

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.