• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Dalilai 5 da ya sa ‘ƴan mata su ka fi raja’a wajen murza soyayya da maza masu aure a maimakon samari

Aisha YusufubyAisha Yusufu
December 13, 2021
in Nishadi
0
Valentine Lovers

Valentine Lovers

Yin soyayya tsakanin mace budurwa da namiji dake da aure ya zama wani abin yi a wannan zamani a dalilin haka PREMIUM TIMES HAUSA ta tattauna da wasu ‘yan mata domin gano wasu dalilan da ya sa ‘yan mata suka fi raja’a ga yin soyayya da maza masu aure fiye da samari

Ga dalilan

1. Maza masu aure sun fi kashe wa mace kudi

Amaka Izudomike ta ce ta fi sha’awar yin soyayya da maza masu aure saboda sun fi kashe wa mata kudi.

Ta ce matashi wanda bai da aure ba zai saki jiki ya kashe wa mace kudi Kamar yadda mai aure zai yi ba.
Amaka ta ce matashi zai kashe wa mace kudi idan ya tabbatar za ta aure shi ne ko kuma zai samu wani abu a wurinta.

2. Iya murza soyayya

Pamela Samuel ta ce mazan dake da aure sun fi iya soyayya saboda tun farko sun fito waje daga auren su ne domin neman abinda suka rasa daga wajen matayen su na gida.

3. Karya da saka mata a layi

Asma’u Idris ta ce yin soyayya da mazajen dake da aure ya fi mata kwanciyar hankali domin babu cuta ko cutarwa a cikin harkar.

Ta ce tun farko namiji mai aure ba zai so ya nuna wa mace cewa yana da aure ba amma idan aka samu daidaituwa kowa ya gane matsayin kowa, shikenan za a yi ta buga harka ce kawai kowa ya san matsayin sa babu damuwa ko muzgunawa.

Idan ko samari ne da ba su da aure, ka dinga fama da karya kenan da talauci da kuma kullum an fita nema.

4. Za a yi soyayya ne cikin Sirri da kama kai babu hayaniya

Nusaiba Sani ta ce maza masu aure sun fi sirri fiye da mazan da basu da aure.

Ta ce namiji mai aure ba zai rika shelan wacce budurwa ta bace da ya yi mata sigina za ta gane kawai sai ayi kolabo ba tare da an samu yamutsi ko hayayaga ba. Za a rika murza soyayya cikin kwanciyar hankali, idan ya kai ga ma har aure za a yi, shikenan, idan kuma ba haka ba dama dai babu matsala.

5. Tausayi

Halima Sadauki ta ce maza masu aure sun fi tausayi idan ka manne musu ka nuna musu gaskiyar ka, za ka rika samun abinda kake so cikin kwanciyar hankali ba tare da an fada cikin matsalaba.

Tags: AbujaHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMESsoyayya
Previous Post

SA-IN-SAR HANA JIRAGE ZIRGA-ZIRGA: Najeriya ta yi ramuwa kan Birtaniya, Canada da Saudiyya

Next Post

“RAYUKAN ‘YAN AREWA BA SHI DA WATA DARAJA A GWAMNATIN BUHARI”: Buhari ya yi wa Daily Trust martani kan zazzafan ra’ayin da ta buga kan sakacin matsalar tsaro

Aisha Yusufu

Aisha Yusufu

Next Post
Dalilin da ya sa na dakatar da Magu, muka sa a bincike shi – Buhari

"RAYUKAN 'YAN AREWA BA SHI DA WATA DARAJA A GWAMNATIN BUHARI": Buhari ya yi wa Daily Trust martani kan zazzafan ra'ayin da ta buga kan sakacin matsalar tsaro

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • RAƊAƊIN CIRE TALLAFIN FETUR: ‘Dama can babu ba a ware kuɗin tallafin fetur a Kasafin Kuɗin 2023 ba’ – Kyari, Shugaban NNPCL
  • SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Tinubu da INEC sun ƙi amincewa da tulin kwafe takardun da Atiku ya kwafo daga iReV
  • GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya
  • HAJJI 2023: Gwamnatin Filato ta bar mahajjatan jihar su na hajijiya a Madina
  • Kada ku tausaya min don na faɗi zaɓen Sanatan Zamfara – Sanata Marafa

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.