Akula Maikano wanda shine Mabudin Tangale, karamar hukumar Billiri jihar Gombe ya bayyana wa wakilin PREMIUM TIMES a Gombe cewa gwamnan jihar Yahaya Inuwa ne da kansa ya hassasa rikicin da yayi sanadiyar rayuka da dukiyoyi a Billiri.
” Gwamna Yahaya da kansa kirikiri ya ki baiwa wanda masu zaban sarki suka zaba, yayi gaban kansa ya baiwa wanda ba a so.”
[youtube https://www.youtube.com/watch?v=_22WoSLJocQ&w=760&h=375]