• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Na koma PDP ne don in kawo karshen mulkin kama karyar da APC ke yi a Jigawa – Saminu Turaki

    Gumi yayi kakkausar jan kunne ga waɗanda suka kashe Deborah, ya ce ba hurumin su bane yanke hukuncin kisa don an zagi Annabi SAW

    Ba ni da ra’ayin takarar shugaban kasa, lokacin da aka zabe ni gwamnan Kaduna gashin kai na baki wul yanzu duk furfura – El-Rufai

    KALAMAN ƁATANCI GA ANNABI: Duk wanda ya yi zanga-zangar addini a Kaduna zai ɗanɗana kuɗar sa – Gargaɗin El-Rufa’i

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    Malami ya janye daga takarar gwamnan Kebbi duk da kurin da ya rika yi wai jama’a suka tilasta shi ya fito

    Chris Ngige

    Ngige ya janye takarar shugaban ƙasa, ya zaɓi ci gaba da zama ministan Buhari

    ZAƁEN 2023: APC za ta iya faɗuwa zaɓe idan ba ta tashi tsaye ba -Buhari

    ALAMOMIN WATSEWAR ƊAURIN TSINTSIYA A KANO: Mataimakin Kakakin Majalisa ya fice daga APC, ya koma PDP

    Ƴan Tiwita sun ce ba za su zaɓi Atiku ba saboda ya goge sakon yin tir da kisan Deborah da ta yi Ɓatanci ga Annabi

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

SHIRIN ‘N-KNOWLEDGE’: Riba Takwas Da Dubban Matasan Najeriya Za Su Samu A Shirin Koyar Da Su Fasahar Zamani Kyauta

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
November 15, 2021
in Rahotanni
0
SHIRIN MAGANCE AFKUWAR BALA’O’I: Nijeriya ta jaddada sadaukarwa ga yarjejeniyar Sendai a taron COP26 -Minista Sadiya

Sadiya Farouq - Ministar JinKai

Yanzu haka dai Gwamnatin Tarayya a ƙarƙashin Ma’aikatar Ayyukan Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa ta fata bayar da horo na watanni uku matasan ƙasar nan su 20,000, waɗanda za ta koya wa dabarun fasahar zamani.

Babban Sakataren ma’aikatar Nura Alƙali ya ce, “‘N-Knowledge’ wani ɓangare ne na shirin ‘N-Power’ wanda zai maida hankali ga bai wa matasan Nijeriya horaswar da ta kamata tare da satifiket domin su zama ƙwararrun ma’aikata, masu ƙirƙira kuma ‘yan kasuwa da za su iya yin aiki a cikin gida da ƙasar waje.

“Shirin na ‘N-Power (N-Knowledge)’ zai horas da matasa 20,000 daidai da muradin duniya a matsayin waɗanda za su iya yin aiki a ƙasashen waje a ɓangaren fasahar harkokin komfuta da intanet.”

Ya ce an tsara ɓangaren horaswa na shirin ne don bunƙasa ƙwarewar matasan wajen ƙirƙirar manhaja da horaswa kan haɗawa da gyara kayan aikin komfuta wanda zai sanya Nijeriya ta shiga sahun ƙasashen da ke tura ma’aikata zuwa wasu ƙasashen domin su yi aikin haɗa manhaja.

A cewar sa, “Shirin zai samar da ƙwarewa da iyawa a fagen tsara manhajojin wayar hannu da gina gidajen yana tare da inganta basira don a haɓaka masana’antar fasahar yaɗa labarai da ilimin intanet a Nijeriya.

“Shirin ya ƙunshi aje matasa a wani keɓaɓɓen wuri ana horas da su har tsawon wata uku sannan a ba su aikin wucin gadi na wata shida a dukkan sassa shida na ƙasar nan.

“Jimillar mutum 20,000 za su ci moriyar shirin.”

Ya ƙara da cewa a ƙarshen shirin, matasan da aka gamsu da cancantar su daga horaswar da aka yi masu za a ba su satifiket da takardun shaida.

Ya ce, “A lokacin wannan tirenin ɗin za a yi masu karatu daban-daban wanda ba shakka zai ƙara masu sanin makamar aiki har su kasance sun shirya wa shiga duk wata gogayya a duniya wajen aiki.

“Wannan ya na da muhimmanci domin kuwa waɗanda aka horas ɗin za a koya masu darussan da za su amfane su a iya tsawon rayuwar su tare da sauya masu tunani, da ɗabi’u nagari na gudanar da aiki a yayin da kuma ake karantar da su ƙa’idojin yin mu’amala da juna.”

Za a yi wannan aikin bayar da horaswa a shiyyoyi shida na faɗin ƙasar nan, inda a Shiyyar Arewa maso Yamma tuni aka tattara matasan da za su ci moriyar shirin daga jihohin Zamfara, Kebbi, Sokoto, Katsina, Kano da kuma Jigawa a birnin Kano. Tun a ranar Lahadi da ta gabata suka hallara, kuma tuni aka warware masu matsalar rashin samun kuɗaɗen alawus ɗin su na abinci da kuɗin motar da ya kamata a ba su da zarar sun isa sansanin horarwa.

Dalilin Jinkirin Biya Da Kuma Yadda Aka Warware Matsalar:

Ma’aikatar Ayyukan Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa ta bayyana cewa tun da farko an samu ɗan jinkirin biyan alawus ɗin ne, saboda daga cikin matasa 20,000 da aka ɗauka a sassa daban-daban, 7,401 daga cikin su ba su ƙarasa cika bayanan asusun bankin su ba. Kuma a cikin asusun ne ya kamata a tura wa kowa kuɗin sa.

Don haka a yanzu ma’aikatar tuni ta warware matsalar ta hanyar baiwa kowa na sa alawus ɗin a sansanin horarwar.

Ribar Da Ke Tattare Da Shirin N-Knowledge Ga Matasa:

Fa’ida ta farko dai ita ce kyauta za a bayar da horon ƙwarewa ga dukkan matasan, ba kuɗi za su biya ba. Gwamnati na la’akari ne kan ƙudirin ta na ganin ta inganta rayuwar al’umma, musamman matasa waɗanda nan gaba za su dogara da kan su da kuma ɗaukar nauyin wasu.

Don haka koyar da su kyauta zai ƙara zaburar da su, maimakon idan a kamfanonin koyan fasahar zamani za su je, sai sun biya maƙudan kuɗaɗe domin a koyar da su.

Riba ta biyu kuma ita ce kyauta za a bai wa kowa wurin kwanciya. Ko daga wace jiha ka zo, tuni an tanadar maka masauki ko muhallin kwanciya tsawon wata ukun da za ka yi a na ba ka horo kyauta.

Gwamnatin Shugaba Buhari ta maida matasan Nijeriya ‘yan gata. Domin har kuɗin mota za a biya waɗanda za a horas ɗin.

Yayin da kuɗin mota daga Katsina ko Jigawa zuwa Kano bai wuce naira 1,000 ba, gwamnati za ta biya kowane matashi ɗaya naira 15,000 kuɗin motar zuwa sansanin koyarwa a Kano.

Haka nan an tanadi wasu waɗansu naira 15,000 da za a bayar ga kowa idan sun kammala samun tirenin ɗin za su tafi gida. Wato naira 30,000 kenan kuɗin motar zuwa da na komawa gida.

Ciyar da matasan kyauta tsawon watanni uku yayin da ake koyar da su kyauta, wannan ma wata garaɓasa ce da wannan gwamnati ta bijiro da ita, domin taya matasan ƙasar nan yin hoɓɓasan tashi a yi aiki.

Ba abinci za a riƙa dafa masu ba. Tuni an ware wa kowa naira 27,000 a matsayin kuɗin abincin sa na wata ɗaya.

An tsara cewa naira 300 za a biya kowa kuɗin abincin safe, naira 300 da rana. Da dare ma abincin naira 300. A haka kuɗin sun kama kowa naira 900 kenan duk wata.

Yadda aka tsara, kuma haka aka yi bayan an warware matsalar jinkirin, an bai wa kowane matashi naira 42,000 cur bayan isa sansanin bayar da horo a Kano.

Kamar yadda aka yi wa na Shiyyar Kano, haka abin ya ke babu bambaci da na Shiyyar Arewa maso Gabas a Bauchi, Arewa ta Tsakiya Abuja, Kudu maso Gabas a Enugu, Kudu maso Kudu a Akwa Ibom da kuma Kudu maso Yamma a Legas.

Bayar da kayan tirenin kyauta ba ƙaramin agaji ba ne ga matasan, waɗanda aka ɗauka kyauta kuma ake horar da su kyauta.

Masu koyan gyaran kwamfuta za a ba su kayan gyara kyauta. Su kuma waɗanda za su koyi fasahar zane-zane, za a ba su kwamfutar hannu.

Amma kuma kayan ba za su zama na su ba har sai bayan sun kammala tirenin tukunna. Kafin nan, za su riƙa bayar da ajiyar kayan ga jami’an horar da su ayyukan fasahar.

Samun aiki bayan an kammala wannan tirenin babban rufin asiri ne ga matasa. Duk wanda ya kammala wannan horo ya yi bankwana da zaman dakali ko zaman kashe wando, ballantana yawan roƙon kuɗin ɓatarwa da na biyan buƙatu.

Matashin da ya samu wannan horaswa ba shi buƙatar kama hayar ofis ko shago. Zai iya yin aiki daga gida don daga ɗakin kwanan sa. Mai ƙwarewa a fasahar gyare-gyare kuwa, ko a ina zai iya zuwa ya yi gyara a biya shi.

Wannan fa shi ake kira fasahar ka jarin ka.

Damar zuwa ƙasashen waje yin ayyukan fasahar zamani, kamar yadda Babban Sakataren Ma’aikatar Ayyukan Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa ya bayyana.

A nan gwamnati ta zaburar da matasa dubbai sun fahimci duniya da inda aka sa gaba. Sun tashi daga rayuwar kifin-rijiyar da su ke yi a lungunan unguwanni, garuruwa da ƙauyukan su.

A ƙarshen tirenin kowane matashi zai koma gida ɗauke da tsarabar ƙwarewa, katin shaidar samun horo, wanda zai iya amfani da shi a cikin ƙasar nan da ma duniya, kayan aiki da kuma kuɗin motar komawa gida

Tags: AbujaEnuguKanoLabaraiLegasNajeriyaNewsPREMIUM TIMESShago
Previous Post

Gidauniyar SAS ta tallafa wa zawarawa mata 105 a Abuja

Next Post

Mun saka kafar wando daya da Mala Buni, za mu hadu a kotu – Sanata Marafa

Next Post
Kabiru Marafa

Mun saka kafar wando daya da Mala Buni, za mu hadu a kotu - Sanata Marafa

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar
  • UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara
  • RAHOTON MUSAMMAN: Atiku Bagudu Da Mohammed Abacha: Manyan ‘Yan Kamashon Da Su Ka Taya Abacha Lodi Da Jigilar Dala Miliyan 23 Ɗin Da Gwamnatin Birtaniya Ta Ƙwato Kwanan nan
  • Akalla mutum 32 ne ‘yan bindiga suka kashe daga ranar 8 zuwa 14 ga Mayu a Najeriya
  • ‘ƳAN BINDIGA SUN DIRA KANO: Mahara sun yi garkuwa da dakgcen Karfi sun kashe wasu mutum 7

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.