• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

SHIRIN MAGANCE AFKUWAR BALA’O’I: Nijeriya ta jaddada sadaukarwa ga yarjejeniyar Sendai a taron COP26 -Minista Sadiya

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
November 11, 2021
in Rahotanni
0
SHIRIN MAGANCE AFKUWAR BALA’O’I: Nijeriya ta jaddada sadaukarwa ga yarjejeniyar Sendai a taron COP26 -Minista Sadiya

Gwamnatin Tarayya ta nanata ƙudirin ta na aiwatar da tsarin rage aukuwar bala’o’i wanda aka yi a Sendai domin aiwatarwa daga 2015-2021.

Ministar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa, Sadiya Farouq, ita ce ta bayyana haka a lokacin da ake tattaunawa kan tsarin da Nijeriya ta ke bi wajen amfani da sauyin yanayi don rage aukuwar bala’o’i a taron duniya kan sauyin yanayi, wato COP26, wanda aka yi a ranar Litinin a birnin Glasgow na ƙasar Sukotland.

A jawabin da ta gabatar kan ƙoƙarin Nijeriya wajen magance matsalolin rayuwa da sauyawar yanayi ke haifarwa, a wani ƙaramin taro da aka yi a gefen babban taron, Sadiya ta bayyana halin da ake ciki a Nijeriya a yanzu domin kawo ƙarshen tsaka mai wuya da ‘yan Nijeriya su ke ciki da kuma ƙoƙarin da ake yi wajen yayata buƙatar canjin rayuwa don a tafi daidai da sauyin yanayi kuma a ƙarfafa wa al’ummomi.

Ta ce, “Wajen magance ambaliyar ruwa, yanzu mu na amfani da wani tsarin kula da ambaliya na bai-ɗaya, inda mu ke fahimtar inda ake da matsaloli tare da kautar da ruwan ambaliya zuwa inda za a yi amfani da shi a yi noman rani da kuma samar da wutar lantarki.

“Ta hanyar haɗin gwiwa da masu ruwa da tsaki da su ka kamata, wannan Ma’aikata ta fito da tsarin shirya wa aikin agajin ambaliya na ƙasa, wato ‘National Flood Emergency Preparedness and Response Plan’.

“Manufar tsarin ita ce a samar da bayanan da su ka dace sannan a fito da tsare-tsaren kai agaji don hukumomi da ma’aikatun gwamnati su yi aiki kafaɗa da kafaɗa da juna idan babban bala’in ambaliya ya auku.

“Ana bada muhimmanci sosai ga batun rage haɗari da kuma rigakafi da hanyoyin rage raɗaɗin aukuwar bala’i, sannan da zaran tsarin ya fara aiki to za a fi saka jama’ar yanki a cikin aikin gudanarwar ambaliya: kama daga bin umarnin gargaɗin farko da hasashen zuwan ambaliya, har zuwa samar da hanya mafi dacewa.

“Tilas ne a tunkari waɗannan matsaloli na sauyawar yanayi domin kuwa a kullum ƙaruwa su ke yi, su na zama manyan bala’o’i da su ka shafi aikin agaji, ba ma a Nijeriya kaɗai ba har ma a dukkan duniya.

“Saboda haka, Ma’aikatar Harkokin Agaji da hukumomin da ke ƙarƙashin ta da abokan aikin ta su na aiki da dabarun kula da sauyawar yanayi tare da aiwatar da bincike kan inda za a iya samun matsala domin a rage haɗarin faruwar lamarin.

“A matsayin mu na masu ruwa da tsaki a wannan tsere, tilas ne mu kawo hanyoyin rage faɗawa cikin haɗari, tsare-tsaren kare jama’a da hanyoyin kai agaji don kare mutanen da za su fi faɗawa cikin bala’i wanda sauyin yanayi ke haifarwa.”

Ministar ta kuma lura da cewa Nijeriya ta na fuskantar ƙarin al’amuran da su ka danganci ruwa kamar su ambaliya, hadari mai ƙarfin iska, fari, zaizayar ƙasa a bakin teku da cikin jihohi, da sauran su, waɗanda su ka jawo babbar asarar dukiya da mace-macen da za a iya kauce mawa.

“Yadda ake yin ruwan sama ya sauya kuma mu na ganin yadda ƙauyuka a ƙananan hukumomi su ke ƙara shiga haɗari tare da faɗawa cikin matsalar ambaliya.

“Ta hanyar hukumar NEMA, mu na kuma aiwatar da ayyukan kula da sauyin yanayi a bisa matakan jiha da ƙauyuka.

“Haka kuma mu na zurfafa bincike da ilimi ta hanyar jami’o’i a Nijeriya.

“Wasu abubuwa da aka yi masu tasiri su ne wayar da kan mutane da kuma rahotannin da NEMA ta tattara ta hanyar tsarin tattara bayanai da ma sa ido tare da bada rahoto da ake yi kan sauyin yanayi da sauran haɗurra.

“Kwanan nan mu ka kammala nazarin haɗari da inda za a iya samun matsala a Nijeriya a ɓangarori uku da aka fi samun haɗurra, wato ambaliya, cututtuka da rikice-rikice.

“Waɗannan bincike-bincike za su taimaka mana wajen fito da dabara tare da inganta tsare-tsaren kula da sauyin yanayi a wuraren da aka binciko.

“Don aiwatar da wannan, mu na gina hulɗoɗi da ƙarfafa hukumomin yaƙi da faruwar bala’o’i a matakin jiha da na ƙaramar hukuma don aiwatarwa da ɗauka.

“Ina so in yi amfani da wannan dama domin in nanata sadaukarwar Nijeriya ga aiwatar da ƙudirin rage aukuwar bala’o’i na Sendai tare da gode wa UNFCCC da Ma’aikatar Kula da Yanayi da su ka kawo wannan batu a taron COP26.”

A wajen ƙaramin taron dai an samu halartar Manuel Marques Pereira, Shugaban Ƙungiyar Sauya Wurin Zama, Muhalli, da Sauyin Yanayi ta Duniya, da Sanata Hassan Gusau, Shugaban Kwamitin Yanayi a Majalisar Dattawa, da Mista Vincent Owan, Daraktan Tsare-tsare, Bincike da Hasashe wanda ya wakilci Darakta-Janar na NEMA, wato Mustapha Habib Ahmed, da Darakta-Janar na NIHSA, Injiniya Clement Eze.

Tags: AbujaFaroukHausaLabaraiMinistaNajeriyaNewsNijeriyaPREMIUM TIMESSadiya
Previous Post

‘Yan sanda sun gabatar da wasu mutane 14 har da dan jarida da ake zargin sun kai farmaki gidan Odili

Next Post

RIKICIN APC A KANO: Tsakanin Ganduje da Shekarau wanene zai yi nasara? Daga Buhari Abba

Ashafa Murnai

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Tinubu da INEC sun ƙi amincewa da tulin kwafe takardun da Atiku ya kwafo daga iReV
  • GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya
  • HAJJI 2023: Gwamnatin Filato ta bar mahajjatan jihar su na hajijiya a Madina
  • Kada ku tausaya min don na faɗi zaɓen Sanatan Zamfara – Sanata Marafa
  • JIRAN TSAMMANI: Tinubu zai saka wa waɗanda su ka yi wa APC hidima da waɗanda su ka wahala saboda jam’iyya – Marafa

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.