• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

    TA KICIME A APCn KADUNA: Ɓangaren Sha’aban ba su amince da zaben wakilan jam’iyyar APC da aka yi ba

    Yadda sojoji suka cafke gogarman masu garkuwa da mutane da wasu 150 a dazukan Zamfara da Katsina

    Askarawan Najeriya sun kashe ƴan bindiga 42, sun kama 20 sannan sun ceto mutum 63 da aka yi garkuwa da su – DHQ

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Malami ya ƙaryata tantagaryar ɗan iskan da ya ce ya na da alaƙa da maharan gidan Mary Odili

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
November 12, 2021
in Labarai
0
WALLE-WALLE DA KUƊAƊEN SATA: Minista Malami ya ce bai yi wa Najeriya sagegeduwar ƙwato daloli biliyan 60 daga Amurka ba

Abubakar Malami

Ministan Shari’a kuma Antoni Janar na Tarayya, Abubakar Malami, ya musanta iƙirarin da wani tantagaryar ɗan iskan da aka kama sun kai hari gidan Mary Odili ya yi, cewa ministan ya na da alaƙa da su da kuma harin da aka kai wa Jojin Kotun Ƙoli har gidan ta.

Ɗan iskan mai suna Lawrence Ajodo dai bayan ‘yan sanda sun kama tare da wasu abokan tantirin kai harin su 13, ya shaida wa jami’an tsaro a ranar Juma’a cewa shi jami’in tuntuɓa ne (consultant) da ke yi wa Malami ‘yan aikace-aikace.

Da farko dai tantiri Lawrence Ajodo cewa ya yi shi ɗan sanda ne.

Tsagerancin Tantirin Tsagera Lawrence Ajodo:

Shi Lawrence Ajodo ne ya yi wa kotu ƙaryar cewa shi Sufurtandan Ɗan Sanda ne, kuma nemi Kotun Majistare Wuse Zone 6, Abuja ta ba shi sammacin warantin kutsawa cikin gidan Mary Odili domin su yi bincike, a gidan ta da ke kan titin Imo Street, Maitama, Abuja, a ranar 29 Ga Oktoba.

Ya cikin bayanin da ya yi wa kotu, ɗan iska Lawrence ya ce ya na aikin ne a madadin Kwamitin Ƙwato Kuɗaɗe da Kadarorin Sata, wanda Minista Malami ke shugabanta.

Ya ce sun nemi iznin shiga yin bincike a gidan sa bayan da wani mai kwarmato ya kai ƙorafin cewa ana aikata gagarimin laifi a gidan Mary Odili, matar tsohon gwamnan jihar Ribas, Odili.

Tun bayan harin dai Malami da EFCC da Ofishin Sufeto Janar na ‘Yan Sanda su ka nesanta kan su daga kai harin.

Amma ɗan iska Lawrence Ajodo ya murje idanu, ya kafe cewa “ya na yi wa Malami aiki ne.”

“Gaskiya ni ba ɗan sanda ba ne, jami’in tuntuɓa ne ni na MInistan Shari’a Malami.”

Da ya ke nesanta kan sa daga Lawrence, Malami ya ce maƙaryaci ne kuma bai ma san shi ba kwata-kwata.

“Ina ya san ni, wane aiki ya taɓa yi min? Ina ƙalubalantar da ya bayar da kwafen shaidar wani aiki da na taɓa sa shi.

“Kawai dai Lawrence shure-shuren mutuwa ke yi, sai ya ke kuma rarume-rarumen abokin mutuwa tare da shi.

“A matsayi na na MInistan Shari’a, ba zan taɓa shirya ‘yan saba a ƙaddamar wa wani har gida ba.

Dama dai Ƙungiyar Lauyoyi ta Ƙasa (NBA) ta yi zargin akwai hannun malami, har ma ta yi masa barazana.

NBA kuma ta nemi a bincike Mai Shari’a Emmanuel Iyenna na Kotun Majistare, wanda ya yi gangancin bayar da sammacin.

Ministan Harkokin Shari’a Abubakar Malami ya nesanta kan sa ko hannun ma’aikatar sa daga farmakin da jami’an ‘yan sanda su ka kai gidan Mai Shari’a Mary Odili ta Kotun Ƙoli a Abuja.

Cikin wata sanarwa da Umar Gwandu wanda shi ne Kakakin Yaɗa Labarai na Minista Malami, ya bayyana cewa, “dirar mikiyar da jami’an tsaro su ka yi a gidan Mai Shari’a Mary Odili, akwai alamu na tantagaryar iskanci wajen ƙalla shirin.

PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin yadda Mary Odili ta ce ba ta yarda a shiga gidan ta ba sai da sammaci daga kotu, kuma gidan ta ba gidan mijin ta ba ne, Peter Odili, wanda ke da matsala da EFCC.

Malami ya bayyana cewa yadda aka yi asarƙalar bayanai a gaban kotu har aka bada umarnin tura jami’an tsaro a gidan, akwai tantagaryar iskanci a lamarin.

Tantagaryar Iskancin Da Ke Cikin Bayanan Kai Farmaki Gidan Babbar Mai Shari’a Mary Odili -Minista Malami

“A takardar an rubuta “Joint Panel Recovery”. Kuma babu wani kwamiti mai wannan sunan a Ma’aikatar Shari’a.”

“Mu na dai da “Assets Recovery and Management Unit”, wato Sashen Kula da Dukiyar da Aka Ƙwato.” Kuma shi wannan sashen babu ruwan sa da shirya kai farmakin kamo wani.”

“Bayanin da ke ƙunshe na aikin binciken da ake yi na Kwamitin Lura da Asusun Bogi, Masu Kwarmaton da Aikin Ƙwato Kadarori Da Kuɗaɗen Sata”, shi ma duk bige ne.

“I-mel ɗin da ke kan takardar ba lambar i-mel ɗin Ma’aikatar Harkokin Shari’a ta Tarayya ba ne.

“A takardar an rubuta “Ma’aikatar Shari’a” kawai. Ba a tantance shin ‘ta jiha’ ce ko ‘ta tarayya’ ba.

Daga nan Minista Malami ya ce za a bincika domin a bankaɗo waɗanda su ka kitsa wannan tantagaryar iskanci.

Ba EFCC Ce Ta Kai Farmaki Gidan Mary Odili, Mai Shari’a Ta Kotun Ƙoli Ba -Bawa

Hukumar EFCC ta bayyana cewa danganta farmakin da wasu jami’an tsaro su ka kai gidan Mai Shari’a Mary Odili ta Kotun Ƙoli, ƙarya ce don kawai a kawo saɓani tsakanin ɓangaren Shari’a da EFCC.

Cikin wata sanarwa da Kakakin Yaɗa Labaran EFCC, Wilson Awujeran ya fitar ga manema labarai a ranar Juma’a da dare, kuma ya turo wa Premium Times, ya ce jami’an EFCC ba su kai farmakin ƙoƙarin yin bincike gidan Mary Odili ba.

Jiya Juma’a da dare ne dai jami’an tsaro su ka kewaye gidan Mary Odili, amma jami’an tsaron gidan ta su ka ce ba za su shiga ba, sai da sammacin kotu.

Mary Odili dai ita ce matar tsohon gwamnan jihar Delta Peter Odili, wanda ya shafe shekaru da dama ya na kulli-kurciya da EFCC. Tun bayan saukar da gwamna cikin 2007 ya ke garzayawa kotu ana ba shi kariyar hana EFCC su bincike shi ballantana a gurfanar da shi.

Wasu rahotanni sun nuna cewa Mary Odili ta shaida wa jami’an tsaron cewa ba za ta bari su shiga gidan ta ba, saboda ba gidan mijin ta Peter Odili ba ne, gidan ta ne.

Kakakin SSS Peter Afunanya, ya shaida wa Premium Times ta saƙon tes cewa, “ba SSS ne su ka dira gidan ba.”

Amma wata majiya a Kotun Ƙoli ta jajirce wa Premium Times cewa lallai SSS ne su ka kai farmakin.

Tags: AbujaHausaKaryatamalamiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: Andy Uba na APC ya ce bai yarda da sakamakon zaɓen ba zai garzaya kotu

Next Post

ZAMFARA A HANNUN ƳAN BINDIGA: Mahara sun yi wa Dagaci da fadawan sa 8 yankan rago

Next Post
KUDU TA DAGULE: Rubdugun kisan ‘yan sanda a Akwa Ibom da Ribas

ZAMFARA A HANNUN ƳAN BINDIGA: Mahara sun yi wa Dagaci da fadawan sa 8 yankan rago

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHIRIN CIYAR DA ƊALIBAI: Gwamnati za ta kashe naira miliyan 999 a kullum wajen ciyar da ‘yan makaranta miliyan 10
  • Isah Ashiru ya doke Ramalan Yero, Sani Sidi, ya zama ɗan takarar gwamnan Kaduna na PDP
  • Peter Obi ya fice daga PDP
  • Ba mu yadda mu janye wa mutum ɗaya ba, a shiga filin daga a fafata kawai – Ƴan takarar gwamnan Jigawa
  • AN YANKA TA TASHI: A biya ni naira miliyan 21 kuɗin fom ɗin takarar gwamna da na siya a PDP – Ɗan takarar gwamna

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.