• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

ZABEN SHUGABANNIN APCn KANO: Ba zamu lamunci sakarci ba, Ahmadu Zago ne zababben shugaba – Sanata Shekarau

Mohammed LerebyMohammed Lere
October 20, 2021
in Manyan Labarai
0
Babu tsarin karba-karba ba a APC – Shekarau

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Ibrahim Shekarau a ranar Laraba ya bayyana cewa bangaren da yake jagoranta a APCn Kano ba zasu lamunci sakarci ba saboda su da magoya bayansu basu gamsu da yadda ake tafiyar da Jam’iyyar a jihar ba.

Shekarau yace sun shigar da korafinsu wajen uwar Jam’iyya a Abuja kuma suna nan suna jiran amsa.

Sannan ya kara da cewa a halin yanzu Ahmadu Danzago shi ne shugaban Jam’iyyar APC kuma yana nan daram a APC ba gudu ba ja da baya.

Ga cikkakken jawabin sanata Shekarau

MATSAYINMU A APC TA JIHAR KANO

Assalamu Alaikum

Da farko ina amfani da wannan lokaci na taya duk al’ummar Musulmi farin cikin zagayowar ranar da aka haifi Manzon Allah SAW, wacce gwamnatin tarayyar Najeriya a jiya ta ware a matsayin rana ta musamman don tunawa da ita.

Annabi Muhammadu SAW shi ne mafi kaunarmu a duniya, bawan Allah da muke shaukin samun cetonsa a lahira. Hallita ta kebantacciya a gurin Allah da muke kokarin koyi da ita. Allah ya kara wa Manzon Allah SAW daraja da wasila fil Jannati.

Haka kuma ina amfani da wannan dama na sanar da ‘yan uwa da dangi na siyasa da masoya a ko ina dangane da halin da jam’iyyarmu ta APC ke ciki a jihar Kano.

Ni Sanata Ibrahim Shekarau, na jagoranci wasu daga cikin wadanda aka zabe mu, daga majalisar kasa. Mun shigar da kuka ga uwar jam’iyya akan rashin gudanar da abubuwan da suka shafi jam’iyya tare damu. Mu zababbu ne, jama’armu suna da hakki. An karbi korafinmu da mutumtawa, kuma mun gode. Muna fatan a warware takaddamar cikin lumana.

Ina sanar da duk jama’armu, ina cikin jam’iyyar APC daram-dam, zamu tsaya har illa Masha Allahu. A wannan tafiya tamu babu cin mutunci, babu zagi, ba wulakanci. Mun yi hakuri amma ba zamu lamunci sakarci ba. Korafinmu yana gaban mahukunta. Ba zamu saurari kowa ba sai wadanda muka kai musu kuka.

A jihar Kano Alhaji Ahmadu Haruna Zago shi ne shugaban jam’iyyar APC zababbe a gurinmu. Muna yi masa addu’ar Allah ya karfafi zuciyarsa kuma Allah ya taya shi riko. Sauran wadanda aka zabesu tare da shi su 35 muna addu’ar Allah ya yi musu jagora.

Tags: AbbasAbdullahiAbujaAPCGandujeHausaIbrahim ShekarauNews
Previous Post

GARAMBAWUL A NNPC: Najeriya ta rushe hukumomin DPR, PPPRA da PEF, ta ce rushewar bai shafi ma’aikatan hukumomin ba

Next Post

Shin gaskiya ne yanzu CFA 10, 000 darajarsu daya da Naira 10,000 kamar yadda ake yadawa? Binciken DUBAWA

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
An kama wasu da kudin jabu a jihar Kebbi

Shin gaskiya ne yanzu CFA 10, 000 darajarsu daya da Naira 10,000 kamar yadda ake yadawa? Binciken DUBAWA

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air
  • Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto
  • CIRE TALLAFIN MAI: ‘Yan Najeriya na dandana tsadar kayan abinci da motocin sufuri
  • TASHIN HANKALI: Saboda lalacewa yanzu, har Nas-Nas na fede mutum asibitoci
  • Dalibai 350 muke da amma malamai uku kacal ke karantar dasu a makarantar mu – Mazauna kauyen Gabchyari, Jihar Bauchi

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.