• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Dalilin da ya sa Buhari ya dakatar da Akanta Janar ɗin da ake zargi da kantara satar naira biliyan 80

    Nigerian Pilgrims

    HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai

    Beggars

    Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta

    HARƘALLAR KWANGILA: EFCC ta kama Patricia Etteh, tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya

    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

    UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

RIKICIN CANJIN DALA: Bankin CBN ya ƙaddamar da shirin tallafa wa kamfanoni 100 cikin kwanaki 100

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
October 26, 2021
in Manyan Labarai
0
Bankin CBN ya rasa lakanin hana tsadar rayuwa ci gaba da yi wa talakawa kirbin-sakwarar-Ladidi

Babban Bankin Najeriya CBN, ya ƙaddamar da wani shiri wanda ya ce zai taimaki kamfanoni 100 a cikin kwanaki 100, domin bunƙasa kayan da su ke sareafawa.

Ya ce shirin kuma zai ƙara wa jama’a hanyoyin samun kuɗaɗen da za a magance matsalar ƙarancin da rikita-rikitar da ke tattare da canjin kuɗin ƙasashen ƙetare.

Gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele ne ya bayyana haka a Fadar Shugaban Ƙasa, a ranar Litinin, lokacin da ake ƙwarya-ƙwaryar bikin ƙaddamar da eNaira.

Emefiele ya ce tsarin kuma ba a kan mutum 100 kaɗai zai tsaya bayan cikar kwanaki 100 ba. Zai ci gaba da tallafawa ga kamfanoni masu yawan gaske.

Ya ce babban maƙasudin tsarin shi ne a bunƙasa masana’antu na nan gida su daina dogaro da kayan da ake shigowa da su daga waje.

CBN ta sha ƙaddamar da shirye-shirye masu yawa domin bunƙasa tattalin arziki a fannonin noma, kiwo, kasuwanci, hada-hada da sauran su.

Ko a makon da ya gabata sai da CBN ya ƙaddamar da shirin bayar da lamuni ga ɗaliban da su ka kammala karatun digiri na farko da Difiloma, waɗanda ke da sha’awar kama kasuwanci.

Waɗanda za su ci gajiyar ko su ka ci gajiyar shirin sun haɗa da fannin sadarwa, kimiyya da fasahar kwamfuta, sarrafa kayan abinci da sauran su.

A ƙarƙashin tsarin za a iya karɓar lamunin Naira miliyan 5 zuwa 25.

Da ya koma kan batun tsarin kuɗin zamani kuwa, tun ranar da aka ƙaddamar da eNAIRA dai Bankin CBN ya buga Naira Miliyan 500, ya raba wa bankuna Naira Miliyan 200.

Najeriya ta buga sabbin kuɗin eNaira miliyan 500, kuma ta raba wa bankunan kasuwanci eNaira na miliyan 200.

Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele ne ya bayyana haka a lokacin da Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da sabuwar hada-hadar zamani ta eNaira, ranar Litinin a Abuja.

Emefiele ya ce tuni har manyan bankuna da hamshaƙan masu hada-hada da sauran dubban jama’a sun yi wa tsarin tun a lokacin da ake ƙaddamar da shi kai-tsaye.

Ya ce tuni har bankuna 33 sun shiga sahun hada-hadar kai-tsaye a cikin tsarin manhajar, kuma sama da gaggan ‘yan hada-hada 120 su ka samu nasarar yin rajista a tsarin na eNaira. Kuma sama da kwastomomi 2000 ne su ka shiga.

“A yau duk kwastomomin da su ka shiga cikin manhajar eNaira za su iya yin abubuwan da su ka haɗa da:

“Za su iya buɗe na su alaben, za su iya zuba wa alaben su na eNaira daga asusun su na ajiya a banki, za su iya tura kuɗi daga alaben su na eNaira zuwa alaben wani abokin hulɗar su na eNaira. Kuma za su iya saye ko sayarwa ko biyan kuɗi daga alaben su.”

Emefiele ya jinjina wa Shugaba Buhari, inda ya ce ya kafa gagarimin tarihi, wanda ƙaddamar da eNaira a Najeriya shi ne na farko a Afrika.

Cikin watan Satumba, Bankin CBN ya ce bai ƙirƙiro hada-hadar eNaira don ya ƙwace wa bankuna kwastomomi ba.

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya kwantar wa ɗaukacin bankunan kasuwanci na Najeriya rai, yayin da ya bayyana cewa bai ƙirƙiro tsarin hada-hadar kuɗaɗe na eNaira don ya ƙwace wa bankunan kwastomomin su ba.

Ya ce tsarin an fito da shi ne domin bayar da damar hada-hada ga ba’arin mutanen da ba su samun damar shiga wasu hada-hadar kuɗaɗe.

CBN ya bayyana haka a ranar Litinin, yayin da ya ke ƙarin haske a sabon shafin eNaira na yanar gizo.

A ranar 1 Ga Oktoba ne dai CBN zai ƙaddamar da fara aiki da amfani da tsarin na eNaira.

Ya ce shiri ne na bunƙasa sabon tsarin kasuwanci ta intanet domin cibiyoyin hada-hadar kuɗaɗe su ƙara samun kwastomomin da ke yawan ƙara wa kuɗaɗen ajiyar su na banki nauyi.

CBN ya bayar da bayani dalla-dalla kan yadda tsarin eNaira zai shafi ɗaiɗaikun jama’a, ‘yan kasuwa, gwamnati da ƙungiyoyin da ba na gwamnati ba.

“Cibiyoyin Hada-hadar Kuɗaɗe sun kasance wani tsani ko gada tsakanin kwastomomi da Bankin CBN. Wannan tsari zai taimaka wajen ƙarfafa hada-hadar su.

“Tsarin eNaira ba wata dabara ba ce da CBN ya fito da ita domin ƙwace wa bankunan kasuwanci kwastomomin su.”

Tsarin eNaira na da alaƙa da haɗa dukkan kwastomomin da ke amfani da tsarin da kuma lambar asusun ajiyar kuɗaɗen su a banki.

“Sannan kuma a ƙarƙashin tsarin akwai adadin da kwastoma zai iya hada-hadantarwa, domin kada ya riƙa saurin kwashe kuɗaɗen sa, ya na haddasa wa cibiyoyin hada-hadar kuɗaɗe tabka asara.

“ENaira zai matuƙar rage ayyukan ‘yan damfara sosai, harƙalla da kuma daƙile masu ƙoƙarin karkatar da kuɗaɗe, saboda akwai lambar ‘code’ da za a iya bin diddigin kowace eNaira.”

Makonni uku da su ka gabata CBN ya ce tilas kowa ya karɓi e-Naira a hada-hadar sa.

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa sabuwar ƙwandalar ‘dijital’ ta e-Naira da za a fito da ita, za kasance wani kuɗin Hada-hadar da za a riƙa amfani da shi baya ga Naira, kamar yadda dokar ƙasa ta amince da shi.

Babban Bankin Najeriya ne ya bayyana haka ta bakin Daraktan Tsare-tsaren Biyan Kuɗaɗe na CBN, Musa Jimoh ya bayyana a ranar Litinin.

Ya yi wannan ƙarin haske ne a lokacin da gidan talabijin na Channels ke tattaunawa da shi a ranar Litinin.

“A yau duk inda ka miƙa naira tilas a karɓa a matsayin ta na takardar kuɗin da dokar Najeriya ta amince a yi hada-hada da ita. To haka abin ya ke da wannan sabuwar ƙwandalar e-Naira da za a fito da ita a ranar 1 Ga Oktoba, 2021. Duk wanda aka bai wa e-Naira tilas ya karɓa.” Inji Jimoh.

A ranar 30 Ga Agusta ne CBN ya bayyana fito da e-Naira daga ranar 1 Ga Oktoba.

Za a fito da ita ce domin ta maye gurbin ‘cryptocurrency’ a ƙasar nan, bayan da CBN ɗin ya haramta, tun a cikin watan Fabrairu.

E-Naira dai ba wasu ƙwandaloli ne za a riƙa yawo da su a cikin aljihu ba. Hada-hadar kuɗaɗe ce ta intanet.

Dalili kenan ma CBN ya yi kira ga duk mai wayar sadarwa samfurin Android ko iPhone cewa su kwashi manhajar e-Naira wallet a daga rumbun kwasar manhajojin ‘application stores’ a wayoyin su.

Da aka tambaye shi anya Najeriya ta shirya bin wannan tsari kuwa, domin ana ganin za a iya fuskantar matsaloli a tsarin hada-hadar e-Naira.

Amma sai ya ce ba ya tsammanin wannan tsari ya na da wahalar da zai iya kawo wani cikas ko matsala a ƙasar nan.

“Ai ba cewa aka yi rana ɗaya kowa tilas ya karɓe ta ba, ko ya yi mu’amala da ita ba. Abin zai ɗan ɗauki lokaci, kafin ya karaɗe ko’ina na sassan ƙasar nan da kuma kowane irin hada-hadar kasuwanci.”

“Idan ka tuna a baya akwai lokacin da a ƙasar nan ba kowa ke yarda da tsarin POS ba. Amma yanzu kuma ya cika ko’ina.”

A ƙarshe ya wani ƙarin alfanun e-Naira shi ne za a rage buga takardun kuɗaɗe, kuma za a rage yawan jigilar kuɗaɗe daga nan zuwa can.

Tags: AbujaBankiCBNDalaEmefieleGodwinHausaKwastamomiManhajarNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

MAN U vs LIVERPOOL 0:5: Tarihi huɗu da Salah ya kafa a Gasar Premier League na Ingila

Next Post

Yadda yaran Dogo Gide suka yi gunduwa-gunduwa da dan bindiga Damina a garin Farin Ruwa

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed
  • Gwamnatin Tarayya ta fara raba wa fakirai da talakawan jihar Kebbi tallafin kudade
  • Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC
  • Walikan Filato na Amaechi ne, babu haufi, babu tantama babu kila wa kala – In ji Lalong
  • MATSALAR TSARO: Nan da wata biyu za a ƙara ɗaukar kuratan ‘yan sanda 10,000 -Dingyaɗi

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.