• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    An yi amfani da ƴan daba ne aka kada ni – Bashir Ahmed

    Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

    ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

KANJAMAU: Jarirai sama da 3,000 suka kamu da cutar Kanjamau a cikin shekara hudu a Najeriya

Aisha YusufubyAisha Yusufu
October 12, 2021
in Kiwon Lafiya
0
KANJAMAU: Jarirai sama da 3,000 suka kamu da cutar Kanjamau a cikin shekara hudu a Najeriya

Sakamakon binciken da Shirin NASCP ya gudanar ya nuna cewa jarirai akalla 3,400 ne suka kamu da cutar kanjamau a tsakanin shekara hudu a Najeriya.

Sakamakon binciken ya nuna gwajin sumfurin jinin jarirai 73,422 da shirin ya yi daga shekarar 2017 zuwa 2020 aka samu jarirai 3,409 dauke da cutar.

Mataimakin shugaban shirin kare jarirai daga kamuwa da kanjamau tun suna cikin uwayensu PMTCT Gbenga Ijaodola ya sanar da haka a taron tattauna hanyoyin inganta kare jarirai a kasar nan da aka yi a Calabar jihar Cross Rivers ranar Litini.

“A shekarar 2020 an yi gwajin sumfurin jinin jarirai 19,715 inda sakamakon gwajin ya nuna cewa jarirai 409 sun kamu. A shekarar 2019 an dauki sumfurin jinin jarirai 19,947 an gano jarirai 833 sun kamu.

“A shekarar 2018 jarirai 808 suka kamu daga sumfurin jini 17,488 da aka yi wa gwaji. A shekarar 2017 jarirai 1,359 sun kamu daga sumfurin jini 16,272 da aka yi wa gwaji.

Dalilin da ya sa jarirai ke kamuwa da cutar kanjamau

Ijaodola ya ce rashin zuwa asibiti domin yin awon ciki da mata ke kin yi, haihuwa a gida ba tare da taimakon kwararriyar ungozoma ba, rashin kawo yara asibiti domin yi musu allurar rigakafin cututtukan dake kashe su na daga cikin matsalolin dake sa jarirai na kamuwa da cutar.

Ya tabbatar cewa gwamnati a shirye take ta dauki makatan da za su taimaka mata wajen ganin ta kare jarirai daga kamuwa da cutar.

Ijaodola ya ce gwamnati za ta hada hannu da masu ruwa da tsaki domin ganin an ci gaba da wayar da kan mata game da mahimmancin zuwa asibitin yin awon ciki da haihuwa a asibiti, ko kuma karkashin kulan kwararriyar Ungozoma.

Ya kuma yi kira ga manema labarai da su ci gaba da buga labarai domin wayar da kan mutane sanin mahimmancin kare yara daga kamuwa da cutar Kanjamau.

Matsalolin da ake fama da su

1. Rashin ware wa shirin kudade da gwamnatocin jihohin kasar nan ke kin yi.

2. Rashin samar wa mata masu fama da cutar kular da ya kamata.

3. Rashin magungunan cutar domin mata da yaran dake fama da cutar.

4. Rashin samar wa yara kulan da ya kamata da tabbatar da cewa iyaye na kawo ‘ya’yan su asibiti domin yi musu gwajin cutar.

Tags: AbujaHausaKanjamauLabaraiNASCPNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

A rika raba wa mutane malmalan tuwo biyu ko shinkafa dafaduka ‘rangyan’ a wuraren yin rigakafin Korona – Kiran wani Jami’i ga gwamnoni

Next Post

Majalisar Zamfara ta dakatar da mambobin da suka yi murnar sace mahaifin kakakin majalisar jihar

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • El-Rufai ya lashe Zaben fidda gwani na kujerar majalisar tarayya, zai gwabza da Samaila Suleiman
  • An yi amfani da ƴan daba ne aka kada ni – Bashir Ahmed
  • Yadda ‘Ƴan bindiga suka sace fastocin cocin katolika biyu a Katsina
  • Dandazon Ƙudan zuma sun kashe wani ɗalibin makarantar Firamare a Kano
  • KOTUN KOLI TA KIRA WA AMAECHI RUWA: Dole ya bayyana gaban kwamitin Wike don amsa zargin handame naira Biliyan 98

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.