• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Kotu ta kori gwamna Sule na Nasarawa, ta ce PDP ce ta yi nasara a zaɓen gwamna

    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Canja Salon Zaben Fidda Gwanin Jam’iyyu da Ingancin Dimokradiyyar Najeriya, Daga Ahmed Ilallah

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
October 14, 2021
in Ra'ayi
0
Jami’o’in Najeriya da Kalubalen kirkira da samar da kwararru, Daga Ahmed Ilallah

Ahmed Ilallah

Tabbas a bin maraba ne yunkurin da Yan Majalissun Tarayya suka yi na sake gyara dokar zabe ta 2021, musamman ma sanya Jama’iyyu yin zaben Primary Election ta hanyar Yar-Tin-Kai wato Direct Primary.

Wannan zai ba wa ‘yan Jama’iyya damar tantancewa wajen zaben dan takarar su, sabanin yi musu kakabe da sunan sasanto ko amafani da wasu mutane kalilan da sunan wakilai wato delegate.

Yana daga cikin burin kowane dan kasa a dimokkaradiyya samun damar zaben shugabbannin da suke so su jagoran ce su, musamman ma a yi dacen samun nagartattu shugabannin wayanda suke kishi da jajircewa a kan manufar ciyar da kasa gaba.

Ingantanccen mulki ne kadai ke iya fidda kowace kasa daga kangin koma baya zuwa tafarkin ci gaba ta hanyar habaka tattalin arzikin kasar ta kowa ne fanni, wanda hakan ne kadai zai iya maganin talauchi da zama irin na kiki juna, za a sami sukunin bunkasa ilimi, lafiya da kuma tsaro.

Nijeriya tun dawowar ta mulkin dimokaradiyya take fama da rashin ingancin shugabanci da shugabbanni, wanda a ko da yaushe ke barazanar wargajewar kasar, zamu iya tabbatar da hakan wajen yadda harkar tsaro da tattalin arziki suke lalace tun dawo war kasar nan tafarkin dimokaradiyya, ga zama irin na kiki juna, musamman ma a wadan nan shekaru.

Ko da a wannan shekarar ma Nijeriya ce kasa ta 102 da cikin kasashen duniya 104 wajen rashin ingancin shugabanci, kamar yadda kididdigar hukumar Chandler Good Governance Index (CGGI) ta fitar, wanda Nijeriya ta samu sakamako 0.319 point, wanda da kadan ta wuce kasar Zimbabwe da Venezuela.

Nijeriya na fama koma bayan ita kan ta dimokaradiyyar, ta yadda mutane kalilan, musamman wayanda suka samu damar dafe mukammai a kasar ke juya siyasar yadda suke so, sun maida yin takara ga kawai mutanen da suke so, babu la’akari da kwarewa ko chanchanta ko ma siyasar. A wuni bigiren ma ana son a maida siyasa tamkar kayan gado ko nadin sarauta.

Dimokaradiyya kan samu inganci ne kawai, in har an samu ingantttun jama’iyyu, masu agida da manufa da za su iya gogayya da juna.

Jama’iyyun siyasa, su suka fi kowa ruwa da tsaki wajen zakulo yan takarkarun da suke da inganci wajen jan ragamar kasar nan ta hanyar shugaban ci a dukka nin matakai.

Ruf da ciki ko mallake jam’iyyun siyasa daga kalilan din mutanen da suka samu dama ta mulki, ya sanya dukkanin manyan Jama’iyyun kasar nan suke cikin rigima da rudani, musamman na shugabanci, da kokuwar kowa ya dora nasa a kan mulki ko yin takara.

Yawan canja sheka da manyan yan siyasar kasar nan ya kara kashe karkashin dimokaradiyyar, da kuma rusa imanin yan kasa wajen yiyuwar samun shugabanci da shugabanni na gari.

A yau babu wata jaha da ba za a samu cece-kuce ba tsakanin gwamna da wasu zabbabbun ko masu mukami irin su Sanata, Reps ko Minista, wanda wannan ke nuna rashin ingancin siyasar cikin jama’iyya.

Kamar yadda na fada, jama’iyya ke da babbar dama ta fidda ingantattun shugabanni, domin ta jama’iyya kawai za a iya yin takara ko wacce iriya ce domin hawa kan mulki. Saboda da haka ingancin yin Primary election yana da tasiri wajen samun ingantattun shugabanni.

Mutane da dama suna ganin tsarin fidda ya takara ta delegate ko sasanto kawai yana bawa masu iko ne bawa mutanen da suka ga dama tikitin yin takara, walau sun cancanta ko basu cancanta ta ba, walau a na son so ko akasin haka.

Gyaran dokar zaben da Majalissar Dattijai tayi na gyara yadda za a fittar da wayanda za su yi wa jama’iyya takara abin maraba ne kuma zai dawo da kyakkyawan zaton samun shugabanni na gari.

Majalissar Dattijai ta gyara Sashe na 87 (1) na dokar, wanda yake umarnin Jama’iyyu su gudanar da zaben yan takarar da suke so a a zabe ta hanyar Yar-Tin-Kai wato Direct Primaries , bisa sanya idon hukumar zabe ta kasa. Kudurin da Sanate leader Senator Abdullahi Yahaya ya gabatar.

Wanann gyaran ba kawai zai dawo wa yan jama’iyya yarda da cewa za su iya zaben yan takarar da suke so ba ne kawai, wannan kan iya gyara su kansu jama’iyyun wajen yin siyasa da yawun mutanen su.

Haka zalika wannan gyara zai iya rage babakeran da masu mulki sukayi, musamman ma zabbabu a kan wadan nan jama’iyyu, kuma zai bada damar nagartattun mutane shigowa a dama da su a siyasar.

Tabbas kawai ingantancen mulkin da jama’a suka zaba ne kadai zai kai dimokaradiyyar mu gaci.

alhajilallah@gmail.com

Tags: AbujaDimokradiyyaHausaLabaraiNajeriyaPREMIUM TIMESsiyasa
Previous Post

‘Yan sumoga na yi wa yaki da ‘yan bindiga kafar angulu a Katsina – Kwastam

Next Post

Yadda ‘yan bindiga suka kashe sojoji, suka yi garkuwa da matafiya a hanyar Zamfara

Premium Times Hausa

Premium Times Hausa

Next Post
‘Yan bidiga sun bi Matawalle har Maradun sun sace daliban makarantar sakandare da rana tsaka

Yadda 'yan bindiga suka kashe sojoji, suka yi garkuwa da matafiya a hanyar Zamfara

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Kotu ta kori gwamna Sule na Nasarawa, ta ce PDP ce ta yi nasara a zaɓen gwamna
  • Gwamnatin Tinubu ta sanar da dakatar da harajin (VAT) kan man dizal na tsawon watanni 6
  • Matsayar da aka cimma a taron Gwamnatin Tarayya, NUC da TUC – Minista Idris
  • ‘Gyaran Najeriya sai a hankali, miji na ba da rauhanai ya ke aiki ba’ – Remi Tinubu
  • Ba ni kaɗai ne na fidda sunan Ahmed Lawan ya yi takarar shugaban kasa da Tinubu ba, akwai wasu da ke bayan fage – Adamu

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.