• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Bashin harajin Naira Tiriliyan 7 da Najeriya ke bin manyan kamfanoni ya sa ta ke haƙilon neman bashi -NFIU

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
October 29, 2021
in Manyan Labarai
0
Bashin harajin Naira Tiriliyan 7 da Najeriya ke bin manyan kamfanoni ya sa ta ke haƙilon neman bashi -NFIU

Daraktan Hukumar Sa-ido Kan Hada-hadar Kuɗaɗe (NFIU) Modibbo Tukur, ya bayyana cewa Najeriya ta tsinci kan ta cikin halin ciwo bashi tilas, sakamakon ɗimbin kuɗaɗen harajin da Gwamnatin Tarayya ke bin kamfanoni har Naira Tiriliyan 7, amma sun kasa biya.

Tukur ya ce wannan gagarimar matsala ta jefa Najeriya cikin matsanancin nauyin tulin bashi a kan ta.

Daraktan ya ce NFIU ya bi diddigin manyan kamfanonin da Najeriya ke bi bashin biyan haraji, har ta tabbatar da wannan adadin kuɗaɗe.

Adadin kuɗaɗen dai sun kai kusan rabin kasafin kudaden Najeriya na 2022, wanda ke da giɓin naira tiriliyan 5, wadda ake neman a ciwo bashi domin cike giɓin da ta yi ɗin.

Da ya ke bayani a gaban Kwamitin Majalisar Dattawa lokacin da ya ke kare kasafin NFIU na 2022, Tukur ya ce hukumar sa ta gano cewa Najeriya na bin bashin kuɗaɗen ne a hannun manyan kamfanoni tun daga 2010 zuwa 2020.

Ya ce yawancin kamfanonin na fetur ne da gas da harkokin sadarwa, waɗanda waɗanda su ka yi hada-hadar Naira Tiriliyan 76 a tsawon shekarun da ba su biya harajin ba.

An kuma ƙiyasta cewa za a iya samun harajin VAT na Naira tiriliyan 3.9.

Ya ce ya na fatan ganin an tuntuɓi dukkan manyan kamfanonin sun biya tulin harajin da ake bin su.

A ƙarshen watan Satumba ma wannan jarida ta buga labarin cewa, yayin da Najeriya ke neman bashi ido-rufe, kamfanonin haƙo ɗanyen mai guda 77 sun riƙe mata Naira tiriliyan 2.6.

Najeriya na bin kamfanonin hada-hadar fetur da gas bashin dala biliyan 6.8, kwatankwacin Naira tiriliyan 2.6.

Babban Sakataren NEITI, Orji Ogbonnaya ne bayyana haka, a ranar Talata.

Ya ce basussukan da Najeriya ke bin kamfanonin sun samo asali ne daga ƙin biyan harajin ribar da su ke samu, ƙin biyan harajin ilimi, ƙin biyan VAT, da sauran harajin da su ka haɗa har da kuɗaɗen ladar aro.

Sai dai kuma Ogbonnaya bai ambaci sunayen kamfanonin ba.

Da ya ke zantawa da manema labarai, Ogbonnaya ya ci gaba da cewa NEITI ta gano wannan tulin maƙudan kuɗaɗen bashi da Najeriya ke bin kamfanonin, amma sun ƙi biya tun a cikin bin-diddigin da hukumar ta yi a cikin 2019 a fannin harkokin fetur da gas.

Ya ce idan da za a iya biya ko iya karɓar kuɗaɗen a yanzu, za a iya amfani da su wajen gudanar da ayyukan da ake ta haƙilon neman bashin da za a yi ayyukan a cikin kasafin 2021.

Gwamnatin Buhari ta karɓo bashi daga wurare daban-daban har na sama da Naira tiriliyan 5 domin cike giɓin kasafin kudi.

Na baya-bayan nan shi ne shi ne wanda ta karɓo na Naira biliyan 5 da kuma na Naira biliyan 4 a makon da ya gabata.

Ogbonnaya ya ce kamfanonin fetur da gas sun riƙe wa Najeriya dala miliyan 143.99, sai kuma bashin dala biliyan 1.089 na ribar fetur da har yau ba su biya ba na harajin kamfanoni.

Akwai kuma wasu bashin dala miliyan 201.69 na harajin fannin ilmi da har yau ba su biya Najeriya ba.

Ogbonnaya ya ci gaba da bayar da adadin sauran nau’ukan basussukan da Najeriya ke bin kamfanonin su 77, waɗanda ya ce ya kamata a karɓo kuɗaɗen domin a samu yin ayyukan raya ƙasa da su a cikin Najeriya.

Ya ce kuɗaɗen sun isa a aiwatar da ayyukan kasafin kuɗin Najeriya na 2020 da su.

A ƙarshe ya yi kiran a fara shirin karɓo kuɗaɗen, ta hanyar kafa wani gagarumin kwamitin karɓo basussukan.

Tags: AbujaHausakamfanoniLabaraiNairaNewsNFIU
Previous Post

An yi min tayin naira miliyan 500 in daina yi wa Buhari waka amma na ki karba – Rarara

Next Post

Duk da yawan kashe-kashen da ake yi, Shugaban ‘Yan Sanda ya ce ana samun zaman lafiya ‘daidai gwargwado’

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Sojoji sun kashe Sarkin Matsafan ’yan ta’addar Tivi

Duk da yawan kashe-kashen da ake yi, Shugaban 'Yan Sanda ya ce ana samun zaman lafiya 'daidai gwargwado'

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ƴan sanda sun ceto yara 9 da aka yi garkuwa da su a Zamfara
  • FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air
  • Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto
  • CIRE TALLAFIN MAI: ‘Yan Najeriya na dandana tsadar kayan abinci da motocin sufuri
  • TASHIN HANKALI: Saboda lalacewa yanzu, har Nas-Nas na fede mutum asibitoci

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.