Hukumar NCDC ta bayyana cewa cutar Korona ta kashe mutum 33 sannan mutum 2,262 sun kamu a Najeriya a cikin wannan mako.
Yaduwarcutar korona ranar Litini.
Ranar Litinin
Mutum 379 suka kamu sannan mutum 4 sun mutu ranar Litini a 17 da Abuja.
Ranar Talata
A ranar Talata mutum 597 suka kamu mutum 17 suka mutu a jihohi 13 da Abuja.
Ranar Laraba
NCDC ta ce am samu karin mutum 559 da suka kamu sannan mutum biyar sun mutu a jihohi 14 da Abuja.
Ranar Alhamis
Najeriya ta samu karin mutum 737 da suka kamu mutum 7 sun mutu a jihohi 17 da Abuja.
Idan ba a manta ba a ranar Asabar mutum 964 ne suka kamu sannan mutum 49 suka mutu a jihohi 19 da Abuja.
A ranar Lahadi mutum 459 ne suka kamu sannan babu wanda aka rasa a dalilin kamuwa da cutar.
Zuwa yanzu mutum 197,046 sun kamu an sallami mutum 185,379.
Mutum 2,578 sun mutu sannan har yanzu mutum 9,089 na dauke da cutar a Najeriya.
Yaduwar cutar
Legas – 74,637, Abuja-20,817, Rivers-11,238, Kaduna-9,333, Filato-9,224, Oyo-8,458, Edo-5,835, Ogun-5,323, Kano-4,111, Akwa-ibom-4,185, Ondo-3,968, Kwara-3,672, Delta-3,109, Osun-2,725, Enugu-2,675, Nasarawa-2,426, Gombe-2,289, Katsina-2,212, Ebonyi-2,048, Anambra-2,108, Abia-1,860, Imo-1,784, Bauchi-1,567, Ekiti-1,622, Benue-1,487, Barno-1,344, Adamawa-1,136, Taraba-1,074, Bayelsa-1,125, Niger-968, Sokoto-796, Jigawa-568, Yobe-501, Cross-Rivers-542, Kebbi-458, Zamfara-253, da Kogi-5.